Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gwamna Inuwa Yahaya Ya Amince Da Gyaran Fadar Sarkin Gombe Afrika
  • Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Ce Albashin ₦70,000 Ya Gaza Biyan Bukatun Ma’aikata Afrika
  • NUJ Gombe Ta Ƙarfafa Bin Ɗa’a A Aikin Jarida, Ta Kaddamar Da Kwamitin Ladabtarwa Afrika
  • Hukumar UBRBDA Ta Fara Raba Kayan Noma A Gombe, Yobe Da Borno Amurka
  • Masu Ruwa Da Tsaki Sun Buƙaci Ƙarin Tallafi Ga Iyaye Mata Masu Shayarwa A Gombe Afrika

Yan Fashi Sun Shiga Gidan Alex Iwobi A Ingila
Published: March 25, 2026 at 7:24 AM | By: Bala Hassan

‘Yan Fashi Sun Shiga Gidan Alex Iwobi A Ingila

Wani rahoto na cewa an yi wa ɗan wasan gefe na tawagar ƙungiyar ƙwallon ƙafa na Super Eagles Alex Iwobi fashi a gidansa da ke Ingila, inda aka kiyasta cewa an sace kayayyaki masu daraja da kudinsu ya haura sama da biliyan 1 na kudin Najeriya a lokacin lamarin.

An kai wa Iwobi, wanda ke bugawa wasa wa ƙungiyar Fulham FC hari a wani fashi da makami da wasu mahara da ba a san ko su waye ba suka yi.

Rahotannin sun nuna cewa maharan sun shiga gidansa suka yi masa fashi.

Barayin ana zargin sun yi wa ɗan wasan barazana da wuka yayin da suke bincike a gidan kafin su tafi da wasu kayayyaki masu daraja.

An ruwaito cewa kayayyakin da aka sace sun haɗa da agogon hannu masu tsada, kayan ado, wayoyin iPhone guda biyu, da kwamfutar tafi-da-gidanka ta MacBook.

Wasanni

Post navigation

Previous Post: An Kusa Kawo Karshen Matsalolin Tsaro A Jihar Filato
Next Post: Eberechi Eze Ba Zai Buga Wasannin Da Ingila Za Tayiba Arteta

Karin Labarai Masu Alaka

Wasan Hamayya (Istanbul Derby) Fenerbahçe Da Galatasaray 1-1 Labarai
Sarkin Gombe Yayin Hawan Tudun Wada Labarai
Ƙungiyoyin Premier 17 Za Su Rasa ‘Yan Wasa 40 saboda Gasar AFCON 2025, Wasanni
Onana Ba Ya Cikin Tawagar Kamaru (AFCON) Wasanni
Barcelona Ta Lashe Kofin Spanish Super Cup  Wasanni
Alhassan Yayi Nasarar Kifar Da Wurkilili A Gasar Damben Gargajiya Wasanni

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Gwamna Inuwa Yahaya Ya Amince Da Gyaran Fadar Sarkin Gombe
  • Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Ce Albashin ₦70,000 Ya Gaza Biyan Bukatun Ma’aikata
  • NUJ Gombe Ta Ƙarfafa Bin Ɗa’a A Aikin Jarida, Ta Kaddamar Da Kwamitin Ladabtarwa
  • Hukumar UBRBDA Ta Fara Raba Kayan Noma A Gombe, Yobe Da Borno
  • Masu Ruwa Da Tsaki Sun Buƙaci Ƙarin Tallafi Ga Iyaye Mata Masu Shayarwa A Gombe

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Wikki Tourists FC: Ta Yi Sabbin ‘Yan Wasa Uku Wasanni
  • Shugaban Amurka Donald Trump Yace Bai Taba Shiga Jirgin Jeffrey Epstein Ba Labarai
  • Wani Dan Bindiga Ya Harbi Dakarun Tsaron Cikin Gida Su Biyu A Washington DC Labarai
  • Amurka Ta Kai ‘Yan Cirani Kamaru Afrika
  • Gwamnatin Trump Tana Cigaba Da Korar Baki Daga Amurka Afrika
  • ECOWAS Da AU Sun Nuna Damuwa Kan Juyin Mulki A Guinea-Bissau Afrika
  • Najeriya Da Amurka Sun Amince Su Haɗa Kai Don Inganta ’Yancin Addini Da ƙarfafa Tsaro A Nijeriya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Sarkin Gombe Ya Yabi Nasarorin Inuwa Yahaya A Fannonin Tsaro Da Raya Kasa Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.