Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Ce Albashin ₦70,000 Ya Gaza Biyan Bukatun Ma’aikata Afrika
  • NUJ Gombe Ta Ƙarfafa Bin Ɗa’a A Aikin Jarida, Ta Kaddamar Da Kwamitin Ladabtarwa Afrika
  • Hukumar UBRBDA Ta Fara Raba Kayan Noma A Gombe, Yobe Da Borno Amurka
  • Masu Ruwa Da Tsaki Sun Buƙaci Ƙarin Tallafi Ga Iyaye Mata Masu Shayarwa A Gombe Afrika
  • Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Yi Gargaɗi Ga Masu Karya Dokokin Hanya Afrika

Kasar Namibiya Tayi Watsi Da Yarjejeniya Tsakanin Ta Da Kamfanin Total
Published: February 9, 2026 at 2:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumomi a kasar Namibiya sun ce ba za su amince da yarjejeniyar siyan hannun jari da kamfanin TotalEnergies yayi ba, biyo bayan wata sanarwa da ta fitar a makon da ya gabata, ranar lahadi hukumomin sun ce duk wani kamfani da ke son yin mu’amala to sai ya bi duk ka’idoji da aka shardanta.

Jonas Mbambo, mai magana da yawun fadar shugaban kasar, ya tabbatar da cewa har sai an gabatar da takarda a hukumance sannan kuma an kammala tsarin da aka tsara, ya kuma kara da cewar “babu wani ciniki da za a iya ganewa ko a ce yana da inganci”.

Babban kamfanin mai na Faransa TotalEnergies da Petrobras na Brazil sun ce a ranar Juma’a kowannensu ya samu kaso 42.5% na lasisin hakar mai na PEL104 a gabar tekun Namibiya, yayin da kamfanonin biyu ke kokarin hako mai a daya daga cikin iyakokin duniya na karshe.

Saye daga hannun kamfanin Maravilla Oil and Gas da kamfanin Eight Offshore Investments Holdings, ya nuna fadada hannun jarin kamfanin na Total a kasar dake kudancin Afirka, inda take fatan zaman farko da zata samar da mai nan da karshen shekaru goma.

Labarai, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: An Zargi Kasar Eritrea Da Cin Zarafin Sojojin Habasha
Next Post: Jami’an Diflomasiyyar Iran Dana Amurka Sun Tattauna A Kasar Oman

Karin Labarai Masu Alaka

Jami’yar ADC A Najeriya Ta Kori Nafiu Bala Afrika
Iran Tace Jakadan Kasar Ta A Lebanon Zai Cigaba Da Zama A Beirut Afrika
Babban Sakataren MDD Yayi Allah Wadai Da Matakin Soja A Gabas Ta Tsakiya Afrika
Ukraine Ta Mika Wa Amurka Daftarin Yarjejeniya Da Rasha Sauran Duniya
Kakakin Majalisar Kasar Amurka Yana Tsaka Mai Wuya Game Da Kasafin Kudi Amurka
Akwai Bukatar Nazari Game Da Dangantakar Iran Da Kasashen Gulf Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Ce Albashin ₦70,000 Ya Gaza Biyan Bukatun Ma’aikata
  • NUJ Gombe Ta Ƙarfafa Bin Ɗa’a A Aikin Jarida, Ta Kaddamar Da Kwamitin Ladabtarwa
  • Hukumar UBRBDA Ta Fara Raba Kayan Noma A Gombe, Yobe Da Borno
  • Masu Ruwa Da Tsaki Sun Buƙaci Ƙarin Tallafi Ga Iyaye Mata Masu Shayarwa A Gombe
  • Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Yi Gargaɗi Ga Masu Karya Dokokin Hanya

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Wani Harin ‘Yan Bindiga Ya Kashe Mutane 35 A Jihar Borno Labarai
  • Rundunan  ‘Yan Sandan Jihar Bauchi, Ta Miƙa Miyagun Ƙwayoyi Da Ta Kama Wa NDLEA. Labarai
  • Tattalin Arzikin Kasar Botswana Zai Farfado Afrika
  • Alhassan Yayi Nasarar Kifar Da Wurkilili A Gasar Damben Gargajiya Wasanni
  • Tabbas Atiku Abubakar Ya Karbi Katin Jam’iyyar ADC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Musa: “Da Yaddar Allah Zamu Ga Bayan Ta’addanci A Najeriya” Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane A Katsina Afrika
  • Ana Kokarin Kawo Karshen Matsalar Kashe Matafiya A Filato Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.