Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Hukumomin Taliban Sunce A Shirye Suke Domin Sulhu
Published: February 27, 2026 at 10:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumomin Taliban sun ce a shirye suke da suyi tattaunawar sulhu, bayan da Pakistan ta kaiwa rundunar sojin su harin bomb a manyan birane, inda ta hallaka gomman su.

Wannan shine karon farko da Pakistan ta kai hari kai tsaye ga ‘yan kawancen nata a da, inda ta yi zargin suna bawa ‘yan ta’adda mafaka. Ta ce wannan yaki ne kai tsaye.

Pakistan ta kai hari Kabul, babban birnin Afghanistan da birnin Kandahar, inda nan ne shugabannin Taliban suke, wannan na nuna tabarbarewar alaka tsakanin makwabtan biyu.

Hukumomin tsaro a Pakistan sun ce an kaiwa ofisoshi da sansanin sojojin Taliban harin ne ta sama da ta kasa don mai da martani kan harin da sojin Afghanistan suka kai ranar Alhamis.

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: Hukumar Kula Da Makamashin Nukiliya Ta Duniya Zata Binciki Kasar Iran
Next Post: Gwamnan Gombe Yace An Sace Yara 48 A Jihar

Karin Labarai Masu Alaka

Alhinin Rasuwar Bello Sharada, Fitaccen Mai Sharhi Kan Siyasar Najeriya Afrika
Birtaniya Zata Hana Jiragen Ruwan Rasha Wucewa Afrika
IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya Afrika
Kasar Ghana Ta Umarci ‘Yan Kasar Su Daina Zuba Jari A Kasashen Waje Afrika
Iran Zata Kai Hari Tashar Makamashin Ruwa A Gulf Afrika
Sanata Barau Ya Raba Motoci Da Babura Ga Al’ummar Kano Ta Arewa Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Jamhuriyar Nijar Ta Fitar Da Doka Domin Kare ‘Yancin ‘Yan Kasar Tsaro
  • Wasu Kasashen Turai Zasu Daina Tura Sojinsu Wata Cibiyar Sojojin Amurka Amurka
  • Sojojin Amurka Sunfara Isowa Gabas Ta Tsakiya Amurka
  • Hukumar Hisbah Ta Kona Barasar Dubban Nairori A Katsina Labarai
  • Kaduna: Masana Sun Nemi A Sauya Tsohon Wurin Zubar Da Shara Na Tudun-Ilu Afrika
  • Wasu Mutane 15 Sun Rasa Rayukan Su A Gabashin Kwango Afrika
  • Rasha Ta Gargadi Amurka Da Isra’ila Kan Harin Iran Afrika
  • Janet Ce Gwarzuwar ‘Yar Wasan Mako NWFL Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.