Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya Afrika
  • Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel Afrika
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki Afrika
  • Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe Afrika
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba Afrika

Shugaban Amurka Ya Ya Bukaci Iran Ta Mika Wuya
Published: March 7, 2026 at 10:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump a ranar jumma’a ya bukaci Iran tayi saranda kawai ba tare da wani sharadi ba, mataki da ka iya ruruta rikicin mako daya bayan da Amurka da Isra’ila suka kaddamar yaki kan kasar, wanda fadin hakan zai sa ayi wahala na kawo karshen fadan cikin sauri.

Mr. Trump ya furta hakan ne a dandalin sada zumunta, sa’o’i kadan bayanda shugaban kasar Iran ya bayyana cewa wata kasa da ba’a bayyana sunanta ba ta fara shiga tsakani, misali na farko da aka gani na neman kawo karshen rikicin ta fuskar difilomasiyya, a kuma dai dai lokacin da Isra’ila ta kaddamar wani sabon hari kan Farisan, ita kuma Iran din ta culla makamai masu linzami kan Isra’ila da kuma kan kasashen dake yankin Gulf inda Amurka take da sansanoni.

A jiya jumma’an kakakin sojojin juyin juya hali na Iran, yana ba’a ga shugaba Trump, yace shugaban na Amurka ya sa sojojin ruwan Amurka su raka jiragen dakon mai da kaya su bi ta mashigin ruwan Hormuz.

Wani jam’in Iran a MDD yace zuwa yanzu an kashe fararen hula fiye da dubu daya da dari uku.

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: An Kaiwa Sojojin Ghana Hari A Lebanon
Next Post: Iran Ta Tsagaita Kai Hare Hare Makwabta

Karin Labarai Masu Alaka

Afirka Ta Kudu Ta Bayyana Yadda Aka Yaudari ‘Yan Kasar Ake Tilasta Musu Ayyukan Bauta Afrika
Amurka Ta Kama Tsohon Ministan Kudin Kasar Ghana Afrika
Ana Cigaba Da Shirye-Shiryen Fara Gasar Kwallon Sarakuna A Gombe Afrika
Jam’iyar SDP Tana Gudanar Da Babban Taro A Bauchi Afrika
Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutun Sallar Azumi Afrika
Shugabannin Miyetti Allah Sun Nemi Sa Hannun Gwamnoni Wajen Sako Bello Bodejo Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya
  • Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki
  • Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Masu Kare Hakkin ‘Yan Gudun Hijira A Amurka Sun Mika Koke Amurka
  • Shugaba Tinubu Ya Rantsar Da Christ Musa Ministan Tsaro Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Sojin Najeriya Da ‘Yan Ta’adda Sunyi Taho Mugama Najeriya
  • ACReSAL Ta Tallafa Wa FMC Kumo, Ta Shuka Bishiyoyi Tare Da Gyara Magudanan Ruwa Afrika
  • An Watse A Tattaunawar Tsakanin Rasha Da Ukraine Batare Da Cimma Matsaya Ba Labarai
  • NAHCON Ta Fara Shirye-shiryen Dawowar Alhazai Afrika
  • Wasan Hamayya (Istanbul Derby) Fenerbahçe Da Galatasaray 1-1 Labarai
  • Manoma Da Makiyaya: An Bukaci A Gaggauta Tantance Hanyoyin Shanu Da Iyakoki A Dukku Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.