Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani Afrika
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027 Afrika
  • Najeriya: Gombe ‘Yan Sanda Sun Kammala Bikin Ranar Matasa Da Dasa Itatuwa Domin Makoma Mai Ɗorewa Afrika
  • Inuwa Yahaya Zai Jagoranci Tattara Masu Ruwa da Tsaki Na APC A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
  • APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da Funakaye Afrika

Pakistan Zata Karbi Bakwancin Saudiya, Turkiyya Da Masar
Published: March 28, 2026 at 8:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Pakistan zata karbi bakuncin kasashen Saudiyya, Turkiyya da Masar a gobe Lahadi a fadar gwamnatin Islamabad don tattaunawa kan yakin Iran, yayin da Pakistan ta saka kan ta a matsayin jakadan sulhu don cimma yarjejeniya tsakanin Amurka da Iran kan kawo karshen yakin da aka yi wata daya ana tafkawa.

Ministocin harkokin waje na kasashen hudu, zasu yi tattaunawa mai zurfi kan abubuwa da suka kunshi shawo kan tashin hankali a yankin, a ganawar da zasu shafe kwanaki biyu suna yi a cewar ma’aikatar harkokin kasashen waje ta Pakistan a yau Asabar.

Ministan harkokin kasashen wajen na Turkiyya, Hakan Fidan, yace ganawar tasu zata nemi hanyar da za’a bi don kawo sulhu.

Kasashen hudu sun kasance wadanda ke kokarin sasantawa tsakanin fadar Washington da fadar Tehran, a yakin da Amurka da Isra’ila suka farwa Iran ranar 28 ga Watan Fabrairu.

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: Isra’ila Takai Hare Hare Birnin Tehran
Next Post: Fiye Da Mutane 108 Sun Rasa Rayukansu A Ambaliyar Kenya

Karin Labarai Masu Alaka

Jagoran Adawar Uganda Bobi Wine Ya Fice Daga Kasar Afrika
Janar Rabe Abubakar Ya Mutu A Tsare A Hannun Masu Garkuwa Da Mutane Afrika
Jirgin Hakar Mai Daga Turkiyya Ya Isa Mugadishu Afrika
Amurka Ta Kama Tsohon Ministan Kudin Kasar Ghana Afrika
Sabuwar Shekarar Musulunci: Shugaban Gwamnonin Arewa Ya Yi Kira Da A Yawaita Addu’o’i Da Haɗin Kai Afrika
Tashoshin Mai Basa Iya Loda Mai A Rasha Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Amurka Zata Fara Sayar Da Maganin Hana Kiba Da Jin Yunwa Amurka
  • Gwamnatin Tinubu Ta Karyata Kafa Kamfanin Gwal A Legas Labarai
  • Sama da mutane dubu 500 ne yanbindiga suka kora daga gidajensu a Jihar Nejan Najeriya. Najeriya
  • Afirka Ta Kudu Ta Kama ‘Yan ƙasar Kenya Su Bakwai Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Kasar Faransa Ta Karyata Cire Afirka Ta Kudu Daga G7 Afrika
  • Jami’in Diflomasiyyar Da Ake Zargi Da Kisan Prime minister Ya Daukaka Kara Afrika
  • Hukumar Zabe A Najeriya Ta Cigaba Da Rijistar Katin Zabe Labarai
  • Trump Da Bin Salman Da Wasu Kasashe Za Su Sa Hannu A Rikicin Sudan Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.