Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

Ministan Harkokin Wajen Najeriya Yayi Murabus
Published: March 30, 2026 at 3:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministan harkokin wajen Najeriya, Ambasada Yusuf Tuggar, ya yi murabus daga mukaminsa domin neman tsayawa takarar gwamna.

An bayyana hakan ne a ranar Litinin cikin wata takaitacciyar sanarwa da mai magana da yawun ma’aikatar harkokin waje, Kimiebi Ebienfa, ya fitar.

Ya ce, “An tabbatar da murabus din mai girma Ministan Harkokin Waje.”

Rahotanni sun nuna cewa Tuggar na daga cikin ministoci hudu a gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ake sa ran za su sauka daga mukamansu domin yin takara.

Tun da farko, mai ba ministan shawara kan harkokin yada labarai da dabarun sadarwa, Alkasim Abdulkadir, ya tabbatar da cewa Tuggar na da sha’awar tsayawa takarar gwamnan Jihar Bauchi.

A cewarsa, “Ministan yana da burin tsayawa takarar gwamnan Jihar Bauchi a zabe mai zuwa.

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Post navigation

Previous Post: Hukumar Hasashen Kasuwanci Na Zargin Saida Bayanan Sirri
Next Post: Zulum Ya Rushe Majalisar Zartarwa Ta Jihar Borno

Karin Labarai Masu Alaka

Gwamnatin Tarayya Ta Cire Sharadin Rubuta UTME Ga Masu Neman Shiga Kwalejojin Ilimi Afrika
Shugaba Tinubu: Naji Dadin Sako Daliban Neja Da Aka Sace Labarai
Eziekel Gomos Ya Zamo Babban Daraktan Sakatariyar Zauren Gwamnonin Arewa Najeriya
Mace Ta Farko Da Zata Shugabanci Jami’ar Northwest Dake Kano Najeriya
Cutar Kurkunu Ta Kusa Zamowa Tarihi A Duniya Amurka
Gwamnan Jihar Kano Ya Fice Daga Jam’iyar NNPP Siyasa

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Za’a Jima Ana Fama Da Tsadar Farashin Mai Afrika
  • Mayakan Houthi Zasu Shiga Yakin Amurka Da Isra’ila Afrika
  • Masu Hakar Ma’adanai 37 Sun Mutu A Jihar Filato Bidiyo
  • Gwamnatin Soji A Nijar Ta Hana Fitar Da Albarkatun Kasa Afrika
  • AIG Kwaimo Ya Kai Ziyarar Aiki Gombe, Ya Buƙaci Ƙara Ƙaimi A Yaƙi Da Ta’addanci Labarai
  • Gwamnatin Tinubu Ta Karyata Kafa Kamfanin Gwal A Legas Labarai
  • Makarantun Allo Zasu Yi Gogayya Da Na Boko Labarai
  • Jami’an ‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayi Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.