Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

Tattalin Arzikin Kasar Uganda Zai Bunkasa A Wannan Shekarar
Published: January 30, 2026 at 8:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An yi hasashen cewa tattalin arzikin kasar Uganda zai karu da kashi 6.5 zuwa kashi 7 cikin 100, cikin shekarar kasafin kudi da zata fara a watan Yuli, sabanin karin kashi 10.4 cikin dari aka kiyasta a da, a cewar ma’aikatar kudade ta kasar, ba tare da ta bada dalilin sake yin kiyasin ba.

Ma’aikatar kudin ta wallafa sabon hasashen kan tattalin arzikin ne a shafin sada zumunta na X, a Daren Alhamis.

A wata takarda ta kasafin kudi a watan Disamba, ma’aikatar tayi hasashen tattalin arzikin Uganda Zai karu da kashi 10.4 cikin dari, inda Zai samu tagomashi daga samar da man fetur.

Uganda na shirin fara hakar danyen man fetur a filayen man fetur na yammacin kasar wanda kamfanin mai na kasar Faransa Total Energies da kamfanin kasar China CNOOC ke aiki a kai.

Labarai, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: Mayakan RSF A Sudan Suna Sace Kananan Yara A Lokacin Yake-Yaken Kasar
Next Post: Afirka Ta Kudu Ta Bukaci Jakadan Israela Ya Fice Daga Kasar

Karin Labarai Masu Alaka

Magungunan Cutar Kolera Sun Makale A Dubai Afrika
Jami’an Diflomasiyyar Iran Dana Amurka Sun Tattauna A Kasar Oman Afrika
An Kama Tsohon Jakadan Birtaniya A Amurka Peter Mandelson Amurka
Kamfanonin Jiragen Sama Suna Fama Da Karin Farashin Mai Labarai
Gwamnatin Kano Ta Rufe Gidajen Bukukuwa Da Shakatawa Labarai
Majami’ar Anglican Zasuyi Taron Zaben Sabon Shugaba Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Sanyin Hunturu Yayi Ajalin ‘Yan Cirani A Morocco Afrika
  • An Bude Gasar Kwallon Kafa Ta Mata A Najeriya NWFL 2025 Wasanni
  • Kurdawa Sun Gargadi ‘Yan Uwansu Game Da Alaka Da Amurka Wajen Yakar Iran Afrika
  • A Kowacce Rana Kasar China Tana Sayan Danyen Mai Ganga Dubu 600 Daga Kasar Venezuela Amurka
  • Tinubu Ya Nada Shugabannin Hukumar NERC Najeriya
  • Shugaban Kasar Iran Ya Bayyana Samun Sakamako Mai Kyau A Tattaunawa Da Amurka Amurka
  • Kungiyar MDD Ta Bukaci Ayi Bincike Game Da Kashe ‘Yan Iran Sauran Duniya
  • Hukumar Kare Hakkin ‘Yan Jarida Tace Isra’ila Ce Ta Kashe ‘Yan Jarida Kashi Biyu Bisa Uku Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.