Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Kiwon Lafiya

Uwargidan Shugaban Ƙasar Najeriya Ta Ƙaddamar Muhimman Ayyuka A Jihar Jigawa
Published: July 1, 2026 at 7:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Uwargidan Shugaban Ƙasar Najeriya Ta Ƙaddamar Muhimman Ayyuka A Jihar Jigawa
Published: July 1, 2026 at 7:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Uwargidan Shugaban Ƙasar Najeriya Ta Ƙaddamar Muhimman Ayyuka A Jihar JigawaPublished: July 1, 2026 at 7:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Uwargidan Shugaban Ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta ƙaddamar da wasu muhimman ayyuka a Hadejia ta Jihar Jigawa, wadanda suka da hada Cibiyar Fasaha ta Bola Ahmed Tinubu da Asibitin Wankin Ƙoda, Tituna da kuma Rumbum Tanada Abinci, domin bunƙasa ilimin fasahar zamani, ƙarfafa ayyukan kiwon lafiya, inganta hanyoyi da kuma tabbatar da wadatar abinci, daidai…

Ci Gaba Da Karatu “Uwargidan Shugaban Ƙasar Najeriya Ta Ƙaddamar Muhimman Ayyuka A Jihar Jigawa” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa

Hukumar NDLEA Ta Lalata Gonakin Wiwi A Ekiti
Published: June 26, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar NDLEA Ta Lalata Gonakin Wiwi A Ekiti
Published: June 26, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar NDLEA Ta Lalata Gonakin Wiwi A EkitiPublished: June 26, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta bayyana cewa ta lalata gonakin wiwi masu fadin sama da hekta 51 tare da kama mutane 281 da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi, sayarwa da kuma amfani da su a jihar Ekiti cikin shekara guda. Kwamandan NDLEA na jihar, Rufus Aina, ne ya…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar NDLEA Ta Lalata Gonakin Wiwi A Ekiti” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Rashin Hanya da Asibiti Ya Jawo Asarar Rayuka A Jihar Gombe – Sarkin Gargajiya
Published: June 18, 2026 at 7:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rashin Hanya da Asibiti Ya Jawo Asarar Rayuka A Jihar Gombe – Sarkin Gargajiya
Published: June 18, 2026 at 7:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rashin Hanya da Asibiti Ya Jawo Asarar Rayuka A Jihar Gombe – Sarkin GargajiyaPublished: June 18, 2026 at 7:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sarkin Jaurowal dake Masarautar Pindiga, Karamar Hukumar Akko ta Jihar Gombe, Comrade Ambassador Ibrahim Mu’azu Hassan, ya roƙi gwamnatoci a dukkan matakai su samar da muhimman kayan more rayuwa ga al’ummar da ke ƙarƙashinsa. Yayin da yake Tattaunawa da Wakilin Amurka Ke Magana a jihar Gombe, sarkin ya roƙi shugabannin siyasa, masu hannu da shuni,…

Ci Gaba Da Karatu “Rashin Hanya da Asibiti Ya Jawo Asarar Rayuka A Jihar Gombe – Sarkin Gargajiya” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Shugaba Tinubu Ya Kafa Kwamitin Gaggawa Akan Cutar Ebola
Published: June 11, 2026 at 3:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Kafa Kwamitin Gaggawa Akan Cutar Ebola
Published: June 11, 2026 at 3:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Ya Kafa Kwamitin Gaggawa Akan Cutar EbolaPublished: June 11, 2026 at 3:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Bola Ahmed Tinubu, ya amince da kafa Kwamitin Musamman na Fadar Shugaban Ƙasa kan Shirin Kariya daga Cutar Ebola da Sauran Barazanar Lafiyar Jama’a, tare da bayar da umarnin sakin naira biliyan 10 domin shirye-shiryen gaggawa. A cewar sanarwar da mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin yaɗa labarai da dabaru, Bayo Onanuga, ya…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Kafa Kwamitin Gaggawa Akan Cutar Ebola” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Shirye-Shirye

Likitoci Masu Neman Kwarewa Zasu Shiga Yakin Aiki
Published: June 7, 2026 at 1:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: June 7, 2026

Posted on June 7, 2026June 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Likitoci Masu Neman Kwarewa Zasu Shiga Yakin Aiki
Published: June 7, 2026 at 1:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: June 7, 2026
Likitoci Masu Neman Kwarewa Zasu Shiga Yakin AikiPublished: June 7, 2026 at 1:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: June 7, 2026

Ƙungiyar likitoci masu neman kwarewa ta Nijeriya, wato Nigerian Association of Resident Doctors (NARD), ta yi barazanar shiga yajin aiki idan gwamnati ba ta ɗauki matakan da suka dace ba wajen dakile cin zarafi da ake kai wa ma’aikatan lafiya a faɗin ƙasar. Ƙungiyar ta bayyana cewa aƙalla manyan cibiyoyin lafiya 17 sun fuskanci hare-hare…

Ci Gaba Da Karatu “Likitoci Masu Neman Kwarewa Zasu Shiga Yakin Aiki” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya

NAHCON Ta Fara Shirye-shiryen Dawowar Alhazai
Published: June 1, 2026 at 4:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NAHCON Ta Fara Shirye-shiryen Dawowar Alhazai
Published: June 1, 2026 at 4:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
NAHCON Ta Fara Shirye-shiryen Dawowar AlhazaiPublished: June 1, 2026 at 4:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Alhazai ta Kasar Najeriya (NAHCON) ta bayyana cewa za a fara jigilar alhazan Najeriya zuwa gida daga ranar 3 ga watan Yuni, tare da yin kira ga alhazai da su bi ka’idojin tafiye-tafiye domin kauce wa jinkiri. Shugaban Sashen Ayyukan Jiragen Sama na hukumar, Alhaji Habib Bello, ne ya bayyana hakan yayin ganawa da…

Ci Gaba Da Karatu “NAHCON Ta Fara Shirye-shiryen Dawowar Alhazai” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

Shugaban Hukumar NAHCON Ya Yabawa ‘Yan Jarida
Published: June 1, 2026 at 5:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Hukumar NAHCON Ya Yabawa ‘Yan Jarida
Published: June 1, 2026 at 5:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Hukumar NAHCON Ya Yabawa ‘Yan JaridaPublished: June 1, 2026 at 5:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Hukumar Alhazai ta Najeriya  wato (NAHCON), Ambasada Isma’il Abba Yusuf, ya yaba wa tawagar ‘yan jaridun Najeriya da ke gudanar da aikin yada labarai a Saudiyya bisa yadda suka gudanar da rahotannin Hajjin shekarar 2026 cikin kwarewa da jajircewa. Ambasada Yusuf ya bayyana hakan ne a yayin wata ganawa da ‘yan jaridar a Ofishin…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Hukumar NAHCON Ya Yabawa ‘Yan Jarida” »

Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

Masana Lafiya – Preeclampsia Cuta Ce Mai Hadari Amma Ana Iya Magance Ta
Published: May 22, 2026 at 4:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Masana Lafiya – Preeclampsia Cuta Ce Mai Hadari Amma Ana Iya Magance Ta
Published: May 22, 2026 at 4:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Masana Lafiya – Preeclampsia Cuta Ce Mai Hadari Amma Ana Iya Magance TaPublished: May 22, 2026 at 4:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Masana harkokin lafiya a jihar Gombe sun kara jaddada bukatar wayar da kai, gano cutar jijjiga ko taune-taune da wuri da kuma inganta ayyukan kula da lafiyar mata masu juna biyu domin rage mace-macen iyaye mata da jarirai da ke da alaka da cutar. Gangamin wayar da kan wanda kwararru daga Asibitin koyarwa na tarayya…

Ci Gaba Da Karatu “Masana Lafiya – Preeclampsia Cuta Ce Mai Hadari Amma Ana Iya Magance Ta” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Rumbun Hotuna, Sauran Duniya

Hukumomin Bada Agaji Sun Fadakar Da Al’ummar Jihar Gombe
Published: May 15, 2026 at 6:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumomin Bada Agaji Sun Fadakar Da Al’ummar Jihar Gombe
Published: May 15, 2026 at 6:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumomin Bada Agaji Sun Fadakar Da Al’ummar Jihar GombePublished: May 15, 2026 at 6:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Bada agaji ta jihar Gombe wato SEMA da haɗin guiwar Hukumar Bada agajin Gaggawa ta Najeriya wato NEMA da Hukuma wayar da Kan al’umma ta kasar wato NOA  ne suka Ziyarci Garin Dukku a jihar Gombe dake Najeriya domin fadakar da al’umma wanda taron ya gudana a sakatariyar Karamar Hukumar. A jawabinsa Darakta a…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumomin Bada Agaji Sun Fadakar Da Al’ummar Jihar Gombe” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Gombe Ta Ƙaddamar da Allurar Rigakafin HIV Ta LEN PrEP
Published: May 9, 2026 at 10:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gombe Ta Ƙaddamar da Allurar Rigakafin HIV Ta LEN PrEP
Published: May 9, 2026 at 10:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gombe Ta Ƙaddamar da Allurar Rigakafin HIV Ta LEN PrEPPublished: May 9, 2026 at 10:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ma’aikatar Lafiya ta jihar Gombe tare da haɗin gwiwar Asusun Tallafin Duniya na Global Fund da Hukumar Yaƙi da Cutar Kanjamau ta Ƙasa, NACA, sun ƙaddamar da maganin rigakafin kamuwa da cutar HIV mai suna LENACAPAVIR ko kuma LEN PrEP, wanda ake yi wa mutum allura sau biyu kacal a shekara. An tsara wannan magani…

Ci Gaba Da Karatu “Gombe Ta Ƙaddamar da Allurar Rigakafin HIV Ta LEN PrEP” »

Afrika, Kimiya, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Posts pagination

Previous 1 2 3 4 Next

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Yanbindiga sun Kashe kimanin mutane 30 a yankin kayama ta Jihar kwaran Najeriya Najeriya
  • Shugaba Bola Tinubu Ya Amince Da Inganta Wutan Lantarki A Kasar Afrika
  • Jami’an Tsaro A Jihar Borno Sun Kama ‘Yan Bindiga Labarai
  • Kasar Canada Ta Amince A Shigar Da Motoci Kirar Kasar China Kasar Amurka
  • Shugaba Trump Ya Hana Kaiwa Cuba Man Fetur Daga Venezuela Amurka
  • Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal Ya Bar PDP Ya Koma APC Labarai
  • Kasashen Yankin Gulf Sun Bukaci Amurka Takawo Karshen Iran Afrika
  • Osun: Adeleke Ya Doke Oyebamiji, Ya Ci Gaba Da Rike Kujerar Gwamna Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.