Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Kiwon Lafiya

Anfara Tantance Lafiyar Maniyyatan Jihar Gombe
Published: January 13, 2026 at 11:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Anfara Tantance Lafiyar Maniyyatan Jihar Gombe
Published: January 13, 2026 at 11:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Anfara Tantance Lafiyar Maniyyatan Jihar GombePublished: January 13, 2026 at 11:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta jihar Gombe ta fara duba lafiyar masu niyyar zuwa aikin Hajji na shekarar 2026 a Asibitin kwarerru na jihar Gombe. An shirya wannan Duba lafiyar ne domin tantance halin lafiyar masu niyyar tafiya kasa mai tsarki ta Saudiyya, kafin a fara tafiya. Da yake magana a wajen kaddamar da aikin…

Ci Gaba Da Karatu “Anfara Tantance Lafiyar Maniyyatan Jihar Gombe” »

Kiwon Lafiya

Gwamnatin Tarayya Zata Fara Gwajin Shan Kwaya Kafun Daukar Aiki
Published: December 22, 2025 at 7:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 22, 2025

Posted on December 22, 2025December 22, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tarayya Zata Fara Gwajin Shan Kwaya Kafun Daukar Aiki
Published: December 22, 2025 at 7:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 22, 2025
Gwamnatin Tarayya Zata Fara Gwajin Shan Kwaya Kafun Daukar AikiPublished: December 22, 2025 at 7:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 22, 2025

Za a dinga yin gwajin shan miyagun ƙwayoyi ga ma’aikata kafin a dauke su aiki inji Gwamnatin tarayyae Najeriya Gwamnatin taayya ta ta sanar da shigo da tsarin gwajin miyagun ƙwayoyi na dole a matsayin sabon sharadi kafin daukar aikin gwamnati. An fitar da wannan umarni ne ga manyan sakatarorin ma’aikatu da shugabannin hukumomi a…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tarayya Zata Fara Gwajin Shan Kwaya Kafun Daukar Aiki” »

Kiwon Lafiya

Kudi Sunfi Rayuwar Mutum Muhimmanci A Asibitocin Najeriya
Published: December 19, 2025 at 2:24 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 19, 2025

Posted on December 19, 2025December 19, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Kudi Sunfi Rayuwar Mutum Muhimmanci A Asibitocin Najeriya
Published: December 19, 2025 at 2:24 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 19, 2025
Kudi Sunfi Rayuwar Mutum Muhimmanci A Asibitocin NajeriyaPublished: December 19, 2025 at 2:24 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 19, 2025

Abuja- Jami’ar kula da dakin yara ta babban asibitin Maraba a jihar Nasarawa NAS Rita Danjuma ta ce yaran talakawa wato jarirai na shiga wani hali in rashin lafiya ya same su don rashin kudin saya mu su magani. Likitar ta ce wani lokacin duk kokarin da su ke yi lamarin ya kan gagara don…

Ci Gaba Da Karatu “Kudi Sunfi Rayuwar Mutum Muhimmanci A Asibitocin Najeriya” »

Kiwon Lafiya

Mutane Da Yawa Ke Mutuwa A Dalilin Shan Magani Ba Bisa Ka’ida Ba
Published: November 27, 2025 at 11:15 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 18, 2025

Posted on November 27, 2025December 18, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Mutane Da Yawa Ke Mutuwa A Dalilin Shan Magani Ba Bisa Ka’ida Ba
Published: November 27, 2025 at 11:15 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 18, 2025
Mutane Da Yawa Ke Mutuwa A Dalilin Shan Magani Ba Bisa Ka’ida BaPublished: November 27, 2025 at 11:15 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 18, 2025

Hukumar lafiya ta duniya ta ayyana bijirewar cututtuka ga maganguna a matsayin babban al’amari dake kawo cikas da barazana a bangaren kiwon lafiyar jama’ah. Najeriya dai ta kasance kasa ta 19 wajen rasa rayuka a cikin kasashe 204, kuma ana danganta mutuwar mutum dubu dari biyu da sittin da uku da dari hudu da matsalar…

Ci Gaba Da Karatu “Mutane Da Yawa Ke Mutuwa A Dalilin Shan Magani Ba Bisa Ka’ida Ba” »

Kiwon Lafiya, Najeriya

Shirin: Lafiya Jari Ce 11.21.25
Published: November 23, 2025 at 12:39 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 23, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shirin: Lafiya Jari Ce 11.21.25
Published: November 23, 2025 at 12:39 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Shirin: Lafiya Jari Ce 11.21.25Published: November 23, 2025 at 12:39 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Shirin da ke zuwa muku a kowa ce ranar Juma’a cikin shirin mu na dare. A wannan makon shirin ya nazarci cutar Marburg Virus ne, wadda ke da hatsari da saurin yaduwa a cikin al’umma. Mun samu bakoncin Dr. Isa Adamu Mavo. Wanda yayi muna karin haske akan cutar da kuma hanyoyin kare kai daga…

Ci Gaba Da Karatu “Shirin: Lafiya Jari Ce 11.21.25” »

Kiwon Lafiya

Yajin Aikin Ma’aikatan Lafiya Na Shafar Harkokin Jinya A Asibitoci
Published: October 19, 2025 at 2:21 AM | By: Newsdesk | Updated: November 15, 2025

Posted on October 19, 2025November 15, 2025 By Newsdesk No Comments on Yajin Aikin Ma’aikatan Lafiya Na Shafar Harkokin Jinya A Asibitoci
Published: October 19, 2025 at 2:21 AM | By: Newsdesk | Updated: November 15, 2025
Yajin Aikin Ma’aikatan Lafiya Na Shafar Harkokin Jinya A AsibitociPublished: October 19, 2025 at 2:21 AM | By: Newsdesk | Updated: November 15, 2025

Aukawa yajin aikin gargadi da jami’an jinya wato nas-nas su ka yi, na shafar harkokin kula da majinyata. Jami’an jinyar dai sun yanke shawarar shiga yajin aikin bayan kammalar wa’adin mako biyu da su ka bayar don biya mu su bukata amma su ka ce ba a daidaita ba. Ba mamaki yajin aikin na gargadi…

Ci Gaba Da Karatu “Yajin Aikin Ma’aikatan Lafiya Na Shafar Harkokin Jinya A Asibitoci” »

Kiwon Lafiya, Labarai

Posts pagination

Previous 1 … 3 4

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Ranar Talata Amurka Da Isra’ila Sun Cigaban Da Kai Farmaki Iran Afrika
  • Mayakan Boko Haram Da ISWAP Sun Kai Hari Cikin Dare Afrika
  • Kasar Saudiya Zata Cika Azumi Talatin Kimiya
  • Musulmai A Kasashen Duniya Da Dama Sunfara Azumin Ramadan Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Kasar Sham Ta Sallami Wasu Fararen Hula Labarai
  • Sakataren Gwamnatin Amurka Ya Bayyana Bawa Kungiyoyin Agaji Damar Kai Taimako Sudan Amurka
  • Tattalin Arzikin Kasar Uganda Zai Bunkasa A Wannan Shekarar Labarai
  • CAN: Da Alamu Daliban St. Mery Na Cikin Koshin Lafiya Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.