Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

Mahaifiyar Nasiru El Rufai Ta Rasu
Published: March 27, 2026 at 5:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, ya yi rashin mahaifiyarsa Hajiya Umma, wadda ta rasu a ranar Juma’a.

Iyalin marigayiyar ne suka sanar da rasuwar a ranar da abin ya faru. Sun bayyana cewa marigayiyar ta daɗe tana fama da matsalolin lafiya da suka shafi tsufa, kuma halin lafiyarta ya ƙara tsananta a ‘yan kwanakin nan.

Rahotanni sun nuna cewa rashin lafiyarta ya ƙaru ne bayan ta ji labarin cewa ana tsare da ɗanta, El-Rufai, a hannun hukumomin tsaron Najeriya.

Iyalin sun kuma bayyana cewa El-Rufai yana kulawa sosai da lafiyar mahaifiyarsa kafin rasuwarta.

Afrika, Labarai, Najeriya, Uncategorized

Post navigation

Previous Post: Kasar Faransa Ta Karyata Cire Afirka Ta Kudu Daga G7
Next Post: APC Ta Yi Babban Taron Amincewa Da Shugabannin Jam’iyyar Ba Hamayya

Karin Labarai Masu Alaka

Jirgi Marar Matuki Yayi Ajalin A Kallah Mambobin M23 9 Tare Da Kashe Kakakin Rundunar Afrika
Anyi Jana’izar Mahaifiyar Nasiru El Rufai A Abuja Afrika
Kasar Gambiya Ta Gayawa Kotun MDD Shirin Myanmar Akan Musulmai Afrika
Zelensky Na Ukraine Zai Gana Da Takwaransa Na Faransa A Yau Labarai
Majalisar Wakilai Ta Rikon Kwaryar Nijar Ta Gudanar Da Zama Karo Na Biyu Afrika
Kasar Israela Zata Gina Sansani A Gaza Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaban Kasar Koriya Ta Arewa Ya Zamo Sakataren Jam’iya Mai Mulki Labarai
  • Ethiopia Tana Horas Da Dakarun RSF A Wani Sansani Afrika
  • Shirin Dare 2030 UTC Yau Laraba 11.19.2025 Rediyo
  • Kasar Sham Ta Sallami Wasu Fararen Hula Labarai
  • NAHCON Ta Yaba da Nasarar Hajjin 2026, Ta Fara Shirin Hajjin Shekara Mai Zuwa Amurka
  • ‘Yan Ta’adda Sun Kashe ‘Yan Sanda A Jihar Katsina Najeriya
  • Kasar Saudiya Ta Sanar Da Ganin Watan Azumi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Yanbindiga sun Kashe kimanin mutane 30 a yankin kayama ta Jihar kwaran Najeriya Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.