Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Akwai Yiwuwar Iran Da Amurka Su Cimma Matsayar Dakatar Da Shirin Nukiliya
Published: February 18, 2026 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 18, 2026

Iran da Amurka sun cimma matsaya a Jiya Talata kan muhimman abubuwan da suka jibanci tattaunawar su don warware rikicin da suka dade suna yi tsakanin su kan Shirin nukiliya na Iran, amma wannan baya nufin za’a cimma matsaya nan da lokaci kankani a cewar ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi.

Farashin danyen man fetur samfurin oil futures ya fadi, yayin da ma’aunin kwangilar danyen man fetur na Brent ya yi kasa da fiye da kashi 1 cikin 100, bayan bayanin minista ya dan sassauta fargabar da ake yi na rikici a gabas ta tsakiya, inda Amurka ta aike da dakarun sojin ruwa don matsawa Iran ta mika wuya.

Wani jami’in Amurka da ya nemi a boye sunan sa yace Iran zata kawo cikakkiyyar matsaya daki-daki a makonni biyu masu zuwa domin cike gibi da aka samu a tattaunawar kan makamashin nukiliya. Yace an samu ci gaba, amma akwai abubuwa da yawa da ya kamata a tattauna a kai.

Amurka, Labarai, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Kasar Habasha Da Turkiyya Sun Kulla Yarjejeniyar Makamashi
Next Post: Gwamnatin Gombe Ta Aza Tubalin Gina Sakatariyar Gundumomin Cigaba (LCDAs)

Karin Labarai Masu Alaka

Ruwa Kamar Da Bakin Kwarya Ya Haifar Da Mutuwar Mutane A Nairobi Afrika
Farmakin Da Aka Kai Makarantar Mata A Iran Yayi Ajalin Yara Da Dama Afrika
Shugaba Tinubu Ya Turawa Majalisa Sunayen Mutane Biyun Da Zasu Shugabanci Sashin Albarkatun Mai Labarai
Rundunar Hadinkan Saudiya Tayi Ikirarin Mayar Da Martani Ga ‘Yan Aware Labarai
Gwamnatin Tarayya: Bikin Al’adun Argungu Ya Karbu A Idon Duniya Labarai
Paparoma Leo: Zai Kai Ziyara Ƙasar Angola Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Farmaki ‘Yan Bindiga Da Dama A Jihar Zamfara Labarai
  • Kamfanonin Jiragen Sama Suna Fama Da Karin Farashin Mai Labarai
  • Gwamnatin Jihar Gombe Ta Haramta Sana’ar Bola Jari Tsaro
  • Kungiyar HPV A Jihar Gombe Ta Jagoranci Yaki Da Karuwar Cutar Daji Afrika
  • Mulkin Kama Karya Yazo Karshe a Kasar Bulgaria Siyasa
  • Mayakan Boko Haram Da ISWAP Sun Kai Hari Cikin Dare Afrika
  • EU Ta Yi Maraba Da Yarjejeniyar Amurka Da Iran Afrika
  • Birtaniya Zata Hana Jiragen Ruwan Rasha Wucewa Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.