Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Tsaro

Ankara Gano Wani Abu Mai Kama Da Abun Fashewa A Jabo Jihar Sokoto
Published: December 26, 2025 at 7:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 26, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ankara Gano Wani Abu Mai Kama Da Abun Fashewa A Jabo Jihar Sokoto
Published: December 26, 2025 at 7:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ankara Gano Wani Abu Mai Kama Da Abun Fashewa A Jabo Jihar SokotoPublished: December 26, 2025 at 7:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An sake gano wani abu mai kama da abin fashewa a wani wuri daban, daga inda na farko ya fado zuwa, kimanin rabin kilomita Lokacin da aka fara tono wurin, an hako wani karfe mai kama da abin da ya fashe jiya, sai aka bada shawarar a dakatar da tonon, domin ana kyautata zaton cewa…

Ci Gaba Da Karatu “Ankara Gano Wani Abu Mai Kama Da Abun Fashewa A Jabo Jihar Sokoto” »

Tsaro

Nuhu Ribadu Ya Mika Yara 130 Da Aka Kubutar Ga Gwamna Bago
Published: December 22, 2025 at 8:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 22, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Nuhu Ribadu Ya Mika Yara 130 Da Aka Kubutar Ga Gwamna Bago
Published: December 22, 2025 at 8:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Nuhu Ribadu Ya Mika Yara 130 Da Aka Kubutar Ga Gwamna BagoPublished: December 22, 2025 at 8:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Nuhu Ribadu, mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (NSA), ya mika sauran dalibai da malamai 130 na Makarantar St Mary’s Private Catholic Primary and Secondary School da ke Papiri, karamar hukumar Agwara a jihar Neja wadanda suka samu ‘yancinsu a ranar Juma’a, ga gwamnan jihar, Umar Bago. Rahotanni sun ce an kubutar da…

Ci Gaba Da Karatu “Nuhu Ribadu Ya Mika Yara 130 Da Aka Kubutar Ga Gwamna Bago” »

Tsaro

Ministocin Kasar Asia Zasu Gudanar Da Taro A Kasar Malaysia
Published: December 22, 2025 at 9:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 22, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ministocin Kasar Asia Zasu Gudanar Da Taro A Kasar Malaysia
Published: December 22, 2025 at 9:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ministocin Kasar Asia Zasu Gudanar Da Taro A Kasar MalaysiaPublished: December 22, 2025 at 9:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministocin harkokin wajen Kungiyar Kasashen yankin Kudu Maso Gabashin Asiya, zasu gana yau litinin a kasar Malaysia, da zummar kawo karshen yakin bakin iyakar da ya kashe mutane akalla 40 tare da raba mutane fiye da rabin miliyan da gidajensu cikin wannan wata a tsakanin Thailand da Cambodia. Ministocin zasu yi kokarin farfado da shirin…

Ci Gaba Da Karatu “Ministocin Kasar Asia Zasu Gudanar Da Taro A Kasar Malaysia” »

Tsaro

An Kashe Falatsinawa Biyar A Wani Hari Da Isra’ila Takai Wata Makaranta A Gaza
Published: December 20, 2025 at 7:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 20, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kashe Falatsinawa Biyar A Wani Hari Da Isra’ila Takai Wata Makaranta A Gaza
Published: December 20, 2025 at 7:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kashe Falatsinawa Biyar A Wani Hari Da Isra’ila Takai Wata Makaranta A GazaPublished: December 20, 2025 at 7:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban asibitin Al Shifa dake birnin Gaza, Mohammed Abu Selmia, ya shaidawa kamfanin dillacin labarai na Reuters ranar Jumu’a cewa, Palasdinawa 5 ne suka rasa rayukan su a wani hari da Isra’ila ta kai wata makaranta da ke bawa ’yan gudun hijirar yaki mafaka, a unguwar Tuffah dake gabashin Gaza. Ma’aikatar bada agajin gaggawa ta…

Ci Gaba Da Karatu “An Kashe Falatsinawa Biyar A Wani Hari Da Isra’ila Takai Wata Makaranta A Gaza” »

Tsaro

Boko Haram Sun Dauke Kansiloli A Borno
Published: December 18, 2025 at 9:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 18, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Boko Haram Sun Dauke Kansiloli A Borno
Published: December 18, 2025 at 9:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Boko Haram Sun Dauke Kansiloli A BornoPublished: December 18, 2025 at 9:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mayakan Boko Haram sun sace sabon mataimakin shugaban karamar hukuma da kansiloli a jihar Borno dake arewacin Najeriya Wasu da ake zargin mambobin kungiyar Boko Haram ne sun sace sabon Mataimakin Shugaban Karamar Hukumar Biu da wasu kansiloli biyu, a kan hanyar Kamuya Buni Yadi, a Jihar Borno. Majiyoyi da ke kusa da iyalansu sun…

Ci Gaba Da Karatu “Boko Haram Sun Dauke Kansiloli A Borno” »

Tsaro

Burkina Faso Ta Sako Jami’an Rundunar Sojin Saman Najeriya 11 Da Aka Tsare
Published: December 18, 2025 at 7:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 18, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Burkina Faso Ta Sako Jami’an Rundunar Sojin Saman Najeriya 11 Da Aka Tsare
Published: December 18, 2025 at 7:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Burkina Faso Ta Sako Jami’an Rundunar Sojin Saman Najeriya 11 Da Aka TsarePublished: December 18, 2025 at 7:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Burkina Faso ta saki jami’an Rundunar Sojin Sama ta Najeriya 11 da aka tsare. Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da sakin wani jirgin saman Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) da kuma jami’ansa 11 da aka tsare a ƙasar Burkina Faso, bayan da jirgin ya yi saukar gaggawa. Mai magana da yawun Ma’aikatar Harkokin Waje,…

Ci Gaba Da Karatu “Burkina Faso Ta Sako Jami’an Rundunar Sojin Saman Najeriya 11 Da Aka Tsare” »

Tsaro

Maharan Bindiga Sun Kashe Mutane 12 Masu Hakar Ma’adanai A Jihar Filato
Published: December 18, 2025 at 6:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 18, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Maharan Bindiga Sun Kashe Mutane 12 Masu Hakar Ma’adanai A Jihar Filato
Published: December 18, 2025 at 6:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Maharan Bindiga Sun Kashe Mutane 12 Masu Hakar Ma’adanai A Jihar FilatoPublished: December 18, 2025 at 6:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A kalla mutane 12 suka rasa rayukan su, yayin da kuma aka yi garkuwa da wasu 3, lokacin da wasu ‘yan bindiga suka kai farmaki wajen hakar ma’adanai a kauyen Atoso da ke jihar filato a Nijeriya, a cewar wani wakilin cikin gida ranar Laraba. Daylop Solomon Mwantiri, wanda shi ne shugaban kungiyar matasan Berom,…

Ci Gaba Da Karatu “Maharan Bindiga Sun Kashe Mutane 12 Masu Hakar Ma’adanai A Jihar Filato” »

Labarai, Tsaro

Hukumar Ƴan Sanda Ta Musanta Zargin Kashe Ɗan Achaba a Gombe
Published: December 17, 2025 at 4:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 17, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar Ƴan Sanda Ta Musanta Zargin Kashe Ɗan Achaba a Gombe
Published: December 17, 2025 at 4:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar Ƴan Sanda Ta Musanta Zargin Kashe Ɗan Achaba a GombePublished: December 17, 2025 at 4:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƴansanda Sun Musanta Zargin Kashe Ɗan Achaba a Gombe Rundunar ƴansandan jahar Gombe a Najeriya ta ce babu wanda jami’an ta suka kàshe kamar yadda ake yaɗawa a kafafan sada zumunta da safiyar Laraba. Kakakin rundunar ƴansandan jhar, DSP Buhari Abdullahi, yace ɗan Achaban da ake zargi wani ɗansanda ya kashe sunansa Haruna Muhammad kuma…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar Ƴan Sanda Ta Musanta Zargin Kashe Ɗan Achaba a Gombe” »

Tsaro

Kungiyar Kwadago Ta NLC Ta Gudanar Da Zanga-Zanga Bisa Matsalar Tsaro
Published: December 17, 2025 at 12:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 17, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyar Kwadago Ta NLC Ta Gudanar Da Zanga-Zanga Bisa Matsalar Tsaro
Published: December 17, 2025 at 12:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kungiyar Kwadago Ta NLC Ta Gudanar Da Zanga-Zanga Bisa Matsalar TsaroPublished: December 17, 2025 at 12:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mambobin Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) sun hallara a Sakatariyar NLC, wato Labour House da ke Abuja, a ranar Laraba, domin gudanar da zanga-zangar ƙasa baki ɗaya kan ƙaruwar matsalar tsaro da kuma tabarɓarewar halin tattalin arziki a faɗin ƙasar. Shugaba Bola Tinubu ya gana da shugabannin NLC a daren ranar Talata, a ƙoƙarin dakatar…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyar Kwadago Ta NLC Ta Gudanar Da Zanga-Zanga Bisa Matsalar Tsaro” »

Tsaro

Gwamnatin Jihar Yobe: Ana Cin Zarafin Fursunoni A Gidan Gyaran Halin Potiskum
Published: December 17, 2025 at 11:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 17, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Jihar Yobe: Ana Cin Zarafin Fursunoni A Gidan Gyaran Halin Potiskum
Published: December 17, 2025 at 11:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Jihar Yobe: Ana Cin Zarafin Fursunoni A Gidan Gyaran Halin PotiskumPublished: December 17, 2025 at 11:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Yobe a arewa maso gabashin Najeriya ta tabbatar da samuwar wata ƙungiyar dake lalata tare da cin zarafin fursunoni a Gidan Gyaran Hali na Potiskum. Mai bai wa Gwamna shawara kan harkokin tsaro, Birgediya Janar Abdulsalam Abubakar mai ritaya, ne ya bayyana hakan yayin da yake yi wa manema labarai bayani bayan taron…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Jihar Yobe: Ana Cin Zarafin Fursunoni A Gidan Gyaran Halin Potiskum” »

Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 41 42 43 … 45 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Laraba 11.19.2025 Rediyo
  • Shugaba Tinubu Ya Rantsar Da Christ Musa Ministan Tsaro Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Jirgin Ruwa Ya Kife A Yammacin Kasar Gambiya Labarai
  • ‘Yan Sanda A Finland Sun Kwace Jirgin Ruwan Kasar Rasha Afrika
  • Kano Pillars Ta Doke Ikorodu City Wasanni
  • Haryanzu Abubakar Malami Da Dansa Suna Hannun Hukumar EFCC Labarai
  • Shugaba Trump Yace Tehran Tana Neman Kulla Alaka Da Washington Amurka
  • Tattalin Arzikin Kasar Botswana Zai Farfado Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.