Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Tsaro

Tsofin Shugabanin Kasa Sun Karbi Bakoncin Hafsan Sojin Najeriya
Published: January 6, 2026 at 8:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 7, 2026

Posted on January 6, 2026January 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tsofin Shugabanin Kasa Sun Karbi Bakoncin Hafsan Sojin Najeriya
Published: January 6, 2026 at 8:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 7, 2026
Tsofin Shugabanin Kasa Sun Karbi Bakoncin Hafsan Sojin NajeriyaPublished: January 6, 2026 at 8:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 7, 2026

Babban hafsan sojin ƙasan Najeriya, Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya kai ziyarar girmamawa ga tsofaffin shugabannin ƙasa, Janar Ibrahim  Badamasi Babangida da Janar Abdulsalami Abubakar, tare da ziyartar Gwamnatin jihar Neja, domin ƙarfafa haɗin gwiwar farar hula da sojoji da inganta tsaro. Ziyarorin, da suka gudana a Minna, sun nuna ƙudirin rundunar sojin ƙasa na…

Ci Gaba Da Karatu “Tsofin Shugabanin Kasa Sun Karbi Bakoncin Hafsan Sojin Najeriya” »

Tsaro

Sojin Israela Sunkai Hari Kan Falatsinawa
Published: January 6, 2026 at 5:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojin Israela Sunkai Hari Kan Falatsinawa
Published: January 6, 2026 at 5:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sojin Israela Sunkai Hari Kan FalatsinawaPublished: January 6, 2026 at 5:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sojin Isra’iala sun kashe a kalla Palasdinawa 2, ciki har da yarinya karama, sannan suka jiwa wasu hudu raunuka, suma cikin su akwai yara, a wani hari na jirgin sama da suka kai Khan Younis, a kudancin zirin Gaza ranar Litinin, a cewar jami’ai a Nasser, babban asibitin birnin. Sojojin Isra’ila sun ce sun kai…

Ci Gaba Da Karatu “Sojin Israela Sunkai Hari Kan Falatsinawa” »

Tsaro

An Kai Hari Kan Masu Hakar Ma’adanai A Kasar Mali
Published: January 5, 2026 at 8:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kai Hari Kan Masu Hakar Ma’adanai A Kasar Mali
Published: January 5, 2026 at 8:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kai Hari Kan Masu Hakar Ma’adanai A Kasar MaliPublished: January 5, 2026 at 8:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne sun kai farmaki wajen hakar ma’adanin gwal na Morila a kasar Mali karshen makon da ya wuce, inda suka kona kayayyakin aikin, kuma suka yi garkuwa da ma’aikatan gurin guda bakwai, kamar yadda wani jami’i a ma’aikatar ma’adanai ta kasar ya shaidawa kamfanin dillacin labarai na Reuters ranar…

Ci Gaba Da Karatu “An Kai Hari Kan Masu Hakar Ma’adanai A Kasar Mali” »

Tsaro

An Hana Yada Rahotannin Siyasa A Kasar Uganda
Published: January 5, 2026 at 8:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Hana Yada Rahotannin Siyasa A Kasar Uganda
Published: January 5, 2026 at 8:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Hana Yada Rahotannin Siyasa A Kasar UgandaPublished: January 5, 2026 at 8:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Litinin gwamnatin Uganda ta ce ta haramta yada rahotannin zanga-zanga, ko ‘ya mutsi da tada hankali kai tsaye a kafafen yada labarai, kafin gudanar da zabe, inda shugaba Yoweri Museveni ke neman zarcewa a mulkin da ya shafe shekaru 40 yana kai. Hukumomi sun tare daruruwan masu goyon bayan ‘yan hamayya kafin zaben da…

Ci Gaba Da Karatu “An Hana Yada Rahotannin Siyasa A Kasar Uganda” »

Tsaro

Gwamnatin Gombe Ta Dauki Sabbin Matakan Tsaro
Published: January 5, 2026 at 8:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Gombe Ta Dauki Sabbin Matakan Tsaro
Published: January 5, 2026 at 8:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Gombe Ta Dauki Sabbin Matakan TsaroPublished: January 5, 2026 at 8:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Gombe, ƙarƙashin jagorancin Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ta ɗauki wassu sabin matakan tsaro masu ƙarfi don ƙarfafawa da inganta tsaro a faɗin jihar. Babban Lauyan Gwamnatin jihar kuma Kwamishinan Shari’a Barista Zubairu Muhammad Umar ne ya sanar da waɗannan matakai jim kaɗan bayan da Gwamna Inuwa Yahaya ya jagoranci babban taron Majalisar Tsaro…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Gombe Ta Dauki Sabbin Matakan Tsaro” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Tsaro

Koriya Ta Arewa Ta Gudanar Da Gwajin Makami Mai Linzami
Published: January 5, 2026 at 5:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Koriya Ta Arewa Ta Gudanar Da Gwajin Makami Mai Linzami
Published: January 5, 2026 at 5:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Koriya Ta Arewa Ta Gudanar Da Gwajin Makami Mai LinzamiPublished: January 5, 2026 at 5:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kamfanin dillancin labaran Koriya ta Arewa, ya ba da rahoton cewa ranar lahadi, kasar ta gudanar da gwajin harba makamai masu linzami masu tsananin gudu, a wani matakin auna irin karfin sojojinta da makamansu na kare kai. Shugaba Kim Jong Un, wanda ya sanya idanu wajen harba makaman, yace mataki ne mai matukar muhimmanci ga…

Ci Gaba Da Karatu “Koriya Ta Arewa Ta Gudanar Da Gwajin Makami Mai Linzami” »

Tsaro

Sojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Bindiga A Kano Da Katsina
Published: January 4, 2026 at 2:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Bindiga A Kano Da Katsina
Published: January 4, 2026 at 2:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Bindiga A Kano Da KatsinaPublished: January 4, 2026 at 2:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar Sojan Najeriya ta ce jiragen yaƙinta sun hallaka akalla ’yan bindiga 23 da ke tserewa daga jihar Kano zuwa jihar Katsina, a wani samame na haɗin gwiwa karkashin Operation Fansan Yamma. A cewar rundunar, samamen ya biyo bayan wani hari da ake zargin ’yan bindiga sun kai a daren 1 zuwa safiyar 2 ga…

Ci Gaba Da Karatu “Sojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Bindiga A Kano Da Katsina” »

Tsaro

Wani Abu Ya Fashe A Asibitin Bagudo Dake Jihar Kebbi
Published: December 30, 2025 at 8:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 30, 2025

Posted on December 30, 2025December 30, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wani Abu Ya Fashe A Asibitin Bagudo Dake Jihar Kebbi
Published: December 30, 2025 at 8:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 30, 2025
Wani Abu Ya Fashe A Asibitin Bagudo Dake Jihar KebbiPublished: December 30, 2025 at 8:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 30, 2025

Rundunar ‘yan sanda a jihar Kebbi ta tabbatar da afkuwar fashewar bam da sanyin safiyar Talata a babban asibitin Bagudo, da ke karamar hukumar Bagudo ta jihar. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da kakakin rundunar, SP Bashir Usman, ya fitar a Birnin Kebbi. Usman ya ce: “Muna son tabbatarwa mazauna yankin cewa an…

Ci Gaba Da Karatu “Wani Abu Ya Fashe A Asibitin Bagudo Dake Jihar Kebbi” »

Tsaro

Kasar China Ta Kaddamar Da Rawar Daji A Yankin Taiwan
Published: December 30, 2025 at 5:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 30, 2025

Posted on December 30, 2025December 30, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar China Ta Kaddamar Da Rawar Daji A Yankin Taiwan
Published: December 30, 2025 at 5:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 30, 2025
Kasar China Ta Kaddamar Da Rawar Daji A Yankin TaiwanPublished: December 30, 2025 at 5:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 30, 2025

China ta kaddamar da wani rawan daji a ranar talata na tsawon sa’o’i 10 inda tayi amfani da makamai da albarusai sosai a kewayen Taiwan, kwana na biyu da take kaddamar da irin wannan matakin soja mafi girma a kewayen tsibirin, da zummar yi wa yankin zobe da nufin yanke ta daga duk wata gudumawa…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar China Ta Kaddamar Da Rawar Daji A Yankin Taiwan” »

Labarai, Tsaro

Jamhuriyar Nijar Ta Fitar Da Doka Domin Kare ‘Yancin ‘Yan Kasar
Published: December 28, 2025 at 1:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 28, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jamhuriyar Nijar Ta Fitar Da Doka Domin Kare ‘Yancin ‘Yan Kasar
Published: December 28, 2025 at 1:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jamhuriyar Nijar Ta Fitar Da Doka Domin Kare ‘Yancin ‘Yan KasarPublished: December 28, 2025 at 1:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙasar Nijar, maƙwabciyar Najeriya a Arewa, ta fitar da wata doka ta musamman kan tura ‘yan ƙasa aikin kare ƙasa, biyo bayan harin haɗin gwiwa da Najeriya da Amurka suka kai kan sansanonin ‘yan ta’adda a jihar Sokoto a daren ranar Alhamis. Cikin kasa da sa’o’i 24 bayan hare-haren sama, Majalisar Ministocin Nijar ta gudanar…

Ci Gaba Da Karatu “Jamhuriyar Nijar Ta Fitar Da Doka Domin Kare ‘Yancin ‘Yan Kasar” »

Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 40 41 42 … 45 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaban Kasar Iran Ya Bayyana Samun Sakamako Mai Kyau A Tattaunawa Da Amurka Amurka
  • Ana Cigaba Da Ceto Masunta Daga Ruwa A Ghana Labarai
  • Amurka Zata Fara Sayar Da Maganin Hana Kiba Da Jin Yunwa Amurka
  • Matatar Man Dangote Zata Bada Kwangilar Sayar Da Gas Da Man Jirage Afrika
  • Hukumomin Taliban Sunce A Shirye Suke Domin Sulhu Afrika
  • Hukumar Zabe Ta Saukaka Gudanar Da Rijistar Katin Zabe A Najeriya Labarai
  • China Ta Kori Wakilan Majalisar Dokoki Uku A Kasar Labarai
  • Hukumar Raya Birane Ta Rushe Gine-Ginen Da Suka Keta Dokokin Tsara Birane A Gombe Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.