Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Tsaro

‘Yan Ta’adda Sun Tarwatsa Wani Kauye A Jihar Sakkwato
Published: January 17, 2026 at 10:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 18, 2026

Posted on January 17, 2026January 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Ta’adda Sun Tarwatsa Wani Kauye A Jihar Sakkwato
Published: January 17, 2026 at 10:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 18, 2026
‘Yan Ta’adda Sun Tarwatsa Wani Kauye A Jihar SakkwatoPublished: January 17, 2026 at 10:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 18, 2026

Mutane na ci gaba da tserewa daga gidajen su a kauyukan da ke jihar Sokoto sakamakon barazanar da ‘yan ta’adda suke musu. Al’ummar karamar hukumar Isa sun koka kan yadda hare-haren ‘yan ta’addar yayi tsamari, tun bayan da shugaban wata kungiyar ‘yan ta’adda ya yi barazanar hallaka mazauna kauyen Tidibali, da yake zargin sun yi…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Ta’adda Sun Tarwatsa Wani Kauye A Jihar Sakkwato” »

Tsaro

Ana Zargin Wani Dan Kasar Libya Da Fataucin Mutane
Published: January 16, 2026 at 10:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ana Zargin Wani Dan Kasar Libya Da Fataucin Mutane
Published: January 16, 2026 at 10:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ana Zargin Wani Dan Kasar Libya Da Fataucin MutanePublished: January 16, 2026 at 10:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Libya zata gurfanar da wani dan kungiyar ‘yan ta’adda da ake zargin sa da hannu a wani kabari da aka gano gawawwakin mutane 25 don tuhumar sa da laifin fataucin mutane, a cewar ofishin Antoni janar na Libya ranar Jumu’a. A shafin sa na Facebook, ofishin ya ce an aike wanda ake tuhumar zuwa…

Ci Gaba Da Karatu “Ana Zargin Wani Dan Kasar Libya Da Fataucin Mutane” »

Tsaro

‘Yan Sandan Habasha Sun Kama Dubban Albarusai
Published: January 15, 2026 at 9:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Sandan Habasha Sun Kama Dubban Albarusai
Published: January 15, 2026 at 9:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Sandan Habasha Sun Kama Dubban AlbarusaiPublished: January 15, 2026 at 9:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan sanda a Habasha ko Ethiopia sunce sun kama dubban albarusai da Eritrea ta aikawa ‘yan tawaye a yankin Amhara, zargin da Eritean tayi watsi da shi a zaman kariya da Ethiopia ta zuka da nufin kafa hujjar ta afka yaki. Zargin da rundunar ‘Yansandan kasar Ethiopia tayi ya zafafa rikici tsakanin kasashen biyu, da…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Sandan Habasha Sun Kama Dubban Albarusai” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Tsaro

Shugaba Trump Ya Bukaci A Cigaba Da Zanga Zanga A Iran
Published: January 14, 2026 at 5:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Ya Bukaci A Cigaba Da Zanga Zanga A Iran
Published: January 14, 2026 at 5:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Ya Bukaci A Cigaba Da Zanga Zanga A IranPublished: January 14, 2026 at 5:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka, Donald Trump ya bukaci ‘yan Iran da su ci gaba da zanga-zanga, kuma su tuna da sunayen mutanen da ke gallaza musu, inda ya ce taimako na tafe, yayin da hukumomin Iran ke ci gaba da tsaurara matakai a kan su. Trump ya ce ya soke duk wata tattaunawa da jami’an Iran har…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Ya Bukaci A Cigaba Da Zanga Zanga A Iran” »

Labarai, Tsaro

Rasha Takai Sabbin Hare-Hare Akan Wasu Biranen Ukraine
Published: January 13, 2026 at 3:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rasha Takai Sabbin Hare-Hare Akan Wasu Biranen Ukraine
Published: January 13, 2026 at 3:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rasha Takai Sabbin Hare-Hare Akan Wasu Biranen UkrainePublished: January 13, 2026 at 3:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A safiyar talatan nan, Rasha ta auna hare hare kan manyan biranen ukraine biyu, har mutum daya ya rasa ransa, kamar yadda jami’an kasar ukraine suka fada kuma mutum daya ya rasa ransa sakamakon harin, ya gamu da ajali ne a birnin kharkiv dake arewa maso gabashin kasar. Shugaban kula da harkokin mulki na sojojin…

Ci Gaba Da Karatu “Rasha Takai Sabbin Hare-Hare Akan Wasu Biranen Ukraine” »

Tsaro

Rundunar Operation Hadinkai Sunyi Nasara Akan ISWAP Da Boko Haram
Published: January 12, 2026 at 12:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rundunar Operation Hadinkai Sunyi Nasara Akan ISWAP Da Boko Haram
Published: January 12, 2026 at 12:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rundunar Operation Hadinkai Sunyi Nasara Akan ISWAP Da Boko HaramPublished: January 12, 2026 at 12:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dakarun Operation Hadin Kai (OPHK) sun ƙara zafafa hare-haren su kan mayakan Boko Haram da ISWAP a jihar Borno, wanda ya haifar da gagarumar nasara a yaki da ta’addanci. A cewar sanarwar da jami’in hulɗa da manema labarai na Rundunar Haɗin Gwiwa a Arewa Maso Gabas, Laftanal Kanar Sani Uba ya fitar, dakarun sun tilasta…

Ci Gaba Da Karatu “Rundunar Operation Hadinkai Sunyi Nasara Akan ISWAP Da Boko Haram” »

Najeriya, Tsaro

An Gudanar Da Addu’o’i Na Musamman Game Da Matsalar Tsaro A Najeriya
Published: January 10, 2026 at 3:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 11, 2026

Posted on January 10, 2026January 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Gudanar Da Addu’o’i Na Musamman Game Da Matsalar Tsaro A Najeriya
Published: January 10, 2026 at 3:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 11, 2026
An Gudanar Da Addu’o’i Na Musamman Game Da Matsalar Tsaro A NajeriyaPublished: January 10, 2026 at 3:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 11, 2026

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana aniyarta ta sake ƙarfafa dakarun tsaron ƙasar, domin tunkarar matsalolin tsaro da ke addabar wasu sassa. Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ne ya bayyana hakan a yayin taron addu’o’i na musamman da aka shirya domin dakarun tsaron ƙasa a Babban Masallacin Ƙasa da ke Abuja. Shettima ya yaba da jajircewa…

Ci Gaba Da Karatu “An Gudanar Da Addu’o’i Na Musamman Game Da Matsalar Tsaro A Najeriya” »

Najeriya, Tsaro

‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayin Shanu
Published: January 9, 2026 at 7:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayin Shanu
Published: January 9, 2026 at 7:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayin ShanuPublished: January 9, 2026 at 7:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ’Yan Sandan jihar Gombe ta sanar da kama mutane hudu tare da kwato dabbobi masu yawa da ake zargin an sace su, a wani yunkuri na dakile satar dabbobi da fashin shanu a fadin jihar. A cewar kakakin rundunar, DSP Buhari Abdullahi, samamen ya gudana ne da hadin gwiwar ’yan sa-kai da mafarauta. A…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayin Shanu” »

Tsaro

Gwamnatin Jihar Gombe Ta Haramta Sana’ar Bola Jari
Published: January 9, 2026 at 5:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Jihar Gombe Ta Haramta Sana’ar Bola Jari
Published: January 9, 2026 at 5:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Jihar Gombe Ta Haramta Sana’ar Bola JariPublished: January 9, 2026 at 5:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Zaman Majalisar Tsaro da jihar ta Gudanar jihar Gombe ta Ayyana haramta sana’ar Sayar da ƙarafa ko kuma Jari Bola a fadin jihar. Amma Wani dottijo wanda ya shafe Shekaru fiye da hamsin a wannar sana’ar Malam Muhammadu Umaru Kalshingi Bawada, a zantawarsa da Wakilin GTA Hausa Amurka Ke Magana a Gombe Aliyu Bala…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Jihar Gombe Ta Haramta Sana’ar Bola Jari” »

Tsaro

An Kama Maharan Bom Din Maiduguri
Published: January 7, 2026 at 5:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kama Maharan Bom Din Maiduguri
Published: January 7, 2026 at 5:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kama Maharan Bom Din MaiduguriPublished: January 7, 2026 at 5:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sojoji sun kama ƙarin mutane 8 da ake zargi da hannu a harin bam na masallacin Borno Sojojin rundunar Operation Hadin Kai sun kama ƙarin mutane takwas da ake zargi da hannun su a harin bam da wani mai tayar da kai ya kai a wani masallaci da ke Maiduguri, jihar Borno. Wannan na zuwa…

Ci Gaba Da Karatu “An Kama Maharan Bom Din Maiduguri” »

Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 39 40 41 … 45 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Rikicin Gabas Ta Tsakiya Yanuna Alakar Kasashen Da Najeriya Afrika
  • Turkiyya Tana Gudanar Da Binciken Kasar Da Suka Kona Tutar Ta Tsaro
  • Mayakan Houthi Zasu Shiga Yakin Amurka Da Isra’ila Afrika
  • An Yanke Hukuncin Kisa Ga Hasina Tsohuwar Firaiy-Ministan Bangladash Labarai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk. Wasanni
  • Barayin Waya Sun Yanke Yatsun Hannu Guda Biyu Da Gefen Kunne A Bauchi Labarai
  • ’Yar Kasuwa Ta Tsallake Rijiya Da Baya Bayan Hari Da Saurayinta Ya Kai Mata Afrika
  • Gwamnan Gombe Yace An Sace Yara 48 A Jihar Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.