Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

Haryanzu Abubakar Malami Da Dansa Suna Hannun Hukumar EFCC
Published: February 4, 2026 at 9:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Talata ne ‘yan sanda a Najeriya suka tuhumi Tsohon ministan shari’a, Abubakar Malami, tare da dan sa Abdulaziz da laifuffukan da suka jibanci ta’addanci da muggan makamai watanni bayan da hukumar hana wadaka da kudin jama’a, wato EFCC ta tuhume shi da laifin halatta kudaden haram.

Masu gabatar da kara sun yi ikirarin cewa, a watan Nuwambar shekara ta 2022, Malami ya tallafawa ta’addanci da sanin sa ta hanyar kin hukunta masu daukan nauyin ‘yan ta’adda, wadanda aka gabatar da takardun karar su a gaban sa, lokacin da yake rike da mukamin Antoni janar na kasa.

Malami da dan sa duk sun musanta zargin da ake musu, kuma hukumomi zasu ci gaba da tsare su, kafin a fara zaman kotu ranar 20 ga Watan Fabrairu, bayan da aka ki basu beli.

Labarai, Najeriya

Post navigation

Previous Post: Yanbindiga sun Kashe kimanin mutane 30 a yankin kayama ta Jihar kwaran Najeriya
Next Post: Sojojin Amurka Sun Isa Najeriya Don Yaki Da Ta’addanci

Karin Labarai Masu Alaka

Matatar Man Dangote Ta Kara Yawan Mai Dake Zuwa Kasashen Afirka Afrika
Amurka Zata Kamallah Yaki Da Iran A Makonni Biyu Masu Zuwa Amurka
Muna Kokarin Kawo Karshen Cin Zarafin Jinsi A Gombe – Uwargidan Gwamna Labarai
Amurka Tafara Yiwa Kasar Iraq Barazana Amurka
Amurka Tace Zata Gama Yakin Iran Cikin Makonni Afrika
Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Kuɓutar da Yaro Daga Hannun Masu Garkuwa Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Gidauniya: An Fara Tiyatar ‘Hernia’ Da ‘Hydrocele’ Kyauta A Jihar Katsina Labarai
  • Venezuela Ta Sako Karin Mutanen Da Take Tsare Dasu Labarai
  • Tattalin Arzikin Najeriya Ya Farfardo Bisa Samun Wasu Sauye Sauye Labarai
  • Ministan Harkokin Wajen Najeriya Yayi Murabus Afrika
  • Trump Yayi Barazanar Goyon Bayan Hari Akan Kasar Iran Labarai
  • Hukumar Hakar Ma’adanai A Kasar Zambiya Ta Dakatar Da Ayyukanta Kimiya
  • Hotunan Hawan Sallah A Masarautar Bauchi Afrika
  • Mayakan Boko Haram Da ISWAP Sun Kai Hari Cikin Dare Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.