Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi Afrika
  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya Afrika
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91 Afrika
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu Afrika
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika

Chelsea Tayi Kaca-Kaca Da Barcelona A Gasar UCL
Published: November 26, 2025 at 12:26 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 26, 2025

Kungiyar Barcelona ta sha dukkan kawo-wuka a hanun Chelsea.

A ranar Talata 25 ga watan Nuwamban 2025 aka fafata a gasar cin kofin Zakarun Nahiyar Turai UCL, na shekara 2025/26, kungiyoyin kwallon kafa na turai 18 ne suka gwabza a tsakaninsu.

Inda ƙungiyar kwallon kafa ta Chelsea ta lallasa Barcelona da ci uku da nema 3-0. Dan wasan Barcelona mai suna Jules Oliveir Kounde, shi ne ya sha gida a minti na 27 kafin tafiya hutun rabin lokaci, bayan dawo daga hutun rabin lokaci kuma dan wasan Chelsea Estevao, ya zura kwallo ta biyu a ragar Barcelona a mintina na 55, daga bisani a  mintuna na 73 Liam Delap, ya jefa kwallon ta uku haka dai aka tashi a wasan Chelsea na da kwallo 3-0.

A sauran wasannin da aka buga kuwa.

Ajax 0-2 Benfica
Galatasaray 0-1 Union Saint-Gilloise

FK Bodø / Glimt 2-3 Juventus

Borussia Dortmund 4-0 Villarreal

Manchester City 0-2 Bayer Leverkusen

Marseille 2-1 Newcastle United

Napoli 2-0 Qarabağ

Slavia Praha 0-0 Athletic Club

Ajax 0-2 Benfica

A Yau kuma za’a gwabza a gasar ta cin kofin Zakarun Nahiyar Afirka UCL 2025/26

Ƙungiyar kwallon kafa ta Arsenal a gida suna tare da Bayern Munich.

Pafos da Monaco da misalin karfe bakwai saura kwata agogon Najeriya

Kobenhevm da Kairat Almaty

Olympiacos da Real Madrid

Liverpool da PSG

Athletico da Inter Milan

Frankfurt da Atlanta

Sporting CP da Club Brugge

Wayannan wasan za’ayi sune da misalin karfe tara agogon Najeriya Nijar Kamaru da Chadi karfe 8 agogon GMT da Ghana.

Wasanni

Post navigation

Previous Post: Gangamin Wayar Da Kai Don Kawo Karshen Cin Zarafin Jinsi A Jihar Gombe
Next Post: Da Alamu Ronaldo Zai Buga Dukkan Wasanni Da Gasar Kofin Duniya A 2026

Karin Labarai Masu Alaka

Anyi Jana’izar Dan Majalisar Wakilai Yaya Bauchi Tongo Afrika
Sarkin Gombe Yayin Hawan Tudun Wada Labarai
Alkalan Wasannin Kwallon Kafa A Ghana Zasu Samu Inshora Wasanni
Barcelona Ta Lashe Kofin Spanish Super Cup  Wasanni
Manchester United: Za Ta Nada Michael Carrick A Matsayin Kocin Riƙon ƙwarya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
An Kaddamar Da Kwamitin Kwallon Kafa A Tsakanin Masarautun Jihar Gombe Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi
  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shari’ar Ta’addanci: Manyan Jagororin Ansaru Biyu Sun Amsa Laifi A Abuja Afrika
  • Sarkin Gombe Ya Yabi Nasarorin Inuwa Yahaya A Fannonin Tsaro Da Raya Kasa Afrika
  • Samar Da Albarkatun Mai Ya Ragu A Iraq Afrika
  • Shugabannin Kiristocin Arewa Sun Kai Ziyarar Ta’aziyya Ga Iyalan Ummulkhairi Afrika
  • Habasha Tafara Gina Filin Jirgin Sama Mafi Girma A Afirka Afrika
  • Turkiyya Tana Gudanar Da Binciken Kasar Da Suka Kona Tutar Ta Tsaro
  • Shirin Dare 2030 UTC Yau Asabar 11.15.2025 Rediyo
  • Farashin Mai Ya Cigaba Da Tashi Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.