Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

Nan Gaba Kadan Kwallon Badminton Zata Samu Karbuwa Kamar Kwallon Kafa A Duniya
Published: March 12, 2026 at 12:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Zamu bi Sabbin Hanyoyin kara Bunkasa kwallon raga ta badminton a Najeriya Domin samar da aikinyi a tsakanin matasan mu.

Sabon shugaban kungiyar ta kwallon badminton a shiyar jihohin arewa maso tsakiyar Najeriya Alhaji Umma kolo shine ya bayyana a zantawa da Manema Labarai a birnin Minna Fadar Gwamnatin jihar Nejan Najeriya.

Alhaji Umma kolo wanda aka zaba a karshen makon jiya bayan gudanar da wani Babban Taron su na kasa da ya gudana a Birnin Jos ta jihar filato Yace idan matasa suka maida hankali wajan harkar wasanni to tabbas zasu zamo masu dogaro da kai harma su dauki nauyin wasu.

Da yake Karin haske akan salon Shugaban cinsu yace suna da dabaru Masu karfi da wasan kwallon ragar zatayi daraja kamar ta kwallon kafa.

Daga Minna Ga Rahoton Wakilin GTA Hausa Amurka Ke Magana Mustapha Nasiru Batsari

https://gtahausa.com/wp-content/uploads/2026/03/KWALLON-RAGA-12-03-2026.mp3
Labarai

Post navigation

Previous Post: Aminu Tambuwal Ya Fice Daga PDP Ya Koma ADC
Next Post: Rikicin Gabas Ta Tsakiya Ya Haifar Da Tsadar Man Fetur A Najeriya

Karin Labarai Masu Alaka

Farashin Mai Ya Ragu A Kasuwar Duniya Amurka
Matatar Man Dangote Zata Bada Kwangilar Sayar Da Gas Da Man Jirage Afrika
Gabannin Harin Amurka Da Isra’ila Iran Farisa Ta Shirya Nata Afrika
Zabebben Shugaban Hungary Yace Zaidawo Da Tsarin Dimokraɗiyya Afrika
Mamakon Ruwan Sama Da Iska Ya Hallaka Mutane Uku A Jihar Yobe Labarai
Rundunar Wanzar Da Zaman Lafiya Zata Tabbatar Da Tsagaita Wuta A Kwango Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shari’ar Ta’addanci: Manyan Jagororin Ansaru Biyu Sun Amsa Laifi A Abuja Afrika
  • Mataimakin Shugaban Amurka Ya Sauka A Islamabad Domin Tattaunawa Afrika
  • Kungiyar Miyetti Allah Ta Bukaci Mambobinta Su Marawa Dr. Jamilu Isiyaku Gwamna Baya A Gombe Afrika
  • Amurka Zata Hana Kwankwaso Shiga Kasar Amurka
  • PDP Ta Koka Kan Rushe-rushe, Korar Gombawa Motors da Zaɓen Kananan Hukumomi A Gombe Afrika
  • Gwamnatin Kasar Benin Ta Nemi ‘Yan Kasa Su Kwantar Da Hankali Afrika
  • Jami’ar Tarayya A Gombe Ta Karyata Harin ‘Yan Bindiga Najeriya
  • ‘Yan Uwan Wadanda Aka Kashe Sunkai Kara Kotu Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.