Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani Afrika
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027 Afrika
  • Najeriya: Gombe ‘Yan Sanda Sun Kammala Bikin Ranar Matasa Da Dasa Itatuwa Domin Makoma Mai Ɗorewa Afrika
  • Inuwa Yahaya Zai Jagoranci Tattara Masu Ruwa da Tsaki Na APC A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
  • APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da Funakaye Afrika

Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
Published: April 3, 2026 at 10:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sakataren tsaron Amurka, Pete Hegseth ya kori shugaban sojojin kasar Randy George a jiya Alhamis, kamar yadda wasu jami’an tsaro su biyo da wata majiya dake da masaniya kan abun suka shaidawa kamfanin dillancin labarai na Reuters.

Hegseth, wanda da ke yada shirye shirye a kafar yada labarai ta Fox News yayi azama wajen sauya fasalin ma’aikatar ta tsaro, inda ya kori janar-janar da wasu manyan jami’ai na soja domin dabbaka tsarin tsaron kasa na shugaba Donald Trump.

Ma’aikatar tsaron Amurka ta Pentagon ta tabbatar da cewa Randy George, wanda yake da ragowar fiye da shekara daya kafin wa’adin aikin sa ya kare, zai yi ritaya kai tsaye daga matsayin sa na shugaban sojoji na 41.

Pentagon bata bada wani dalilin barin sa daga wajen ba, abinda yake zuwa yayin da Amurka ke tattara sojojin ta a Gabas ta Tsakiya yayin da take ci gaba da kaiwa Iran hari.

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
Next Post: Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda

Karin Labarai Masu Alaka

Trump Yace Amurka Ta Kai Hare-Hare Masu Yawa Akan ‘Yan Ta’adda A Najeriya Amurka
Shugabannin Kiristoci Sun Halarci Filin Idi A Kaduna Domin Nuna Haɗin Kai Afrika
Wasu Muhimman Abubuwa Da Najeriya Ba Zata Manta Da Su Ba A 2025 Labarai
Mayakan Houthi Zasu Shiga Yakin Amurka Da Isra’ila Afrika
Shugaba Tinubu Ya Gana Da Takwaransa Na Kasar Jamus Akan Sha’anin Tsaro Labarai
Masar Ta Jibge Jiragen Yaki Marasa Matuka Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Wani Jirgin Sama Ya Karya Dokar Hana Zirga Zirga Amurka
  • Tashoshin Mai Basa Iya Loda Mai A Rasha Labarai
  • Shugaban Najeriya Tinubu Ya Amince Na Tura Jakadu Labarai
  • Gidauniya: An Fara Tiyatar ‘Hernia’ Da ‘Hydrocele’ Kyauta A Jihar Katsina Labarai
  • ‘Yan Sandan Birnin New York Sun Karyata Zargin Jefa Bom Ga Masu Zanga Zanga Amurka
  • Nasarawa United Ta Kai Wasan Kusa da Ƙarshe Na Gasar Gusau/Ahlan 2026 Wasanni
  • Burkina Faso Ta Sako ‘Yan Najeriya 11 Najeriya
  • Jam’iyyar APC Ta Rantsar Da Sabbin Shugabanni a Jihar Neja Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.