Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

Magajin Garin Istanbul Dake Kurkuku Ya Bukaci A Gudanar Da Zabe
Published: February 13, 2026 at 9:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Magajin garin Istanbul na kasar Turkiyya, dake garkame a gidan kurkuku kusan shekara daya Ekrem Imamoglu ya yi kira ga shugaba Tayyib Erdogan da ya gudanar da zabe yanzu, kuma yayi hasashen cewa shugaban zai fadi idan ya kara tsayawa takara, a lokacin da yake zantawa da kamfanin dillancin labarai na Reuters.

A shekarun baya-bayannan Imamoglu ya fito a matasayin babban dan adawar Erdoyan, inda kididdigar ra’ayin masu zabe, ke nuna cewa idan zai iya tsayawa takara lalle zai iya ka da shugaban na Turkiya da ya shafe fiye da shekaru 20 kan mulki.

Amma gwamnatin kasar ta mai da hankali a kan sa wajen daukan mataki maitsanani da take yi kan abokan hamayyar siyasa.

Imamoglu ya tsinci kan sa a gidan kaso tun a watan Maris din bara yana jiran a gurfanar da shi gaban kotu, inda ake tuhumar sa da almundahana, abin da ya musanta.

Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Post navigation

Previous Post: Hukumar Hakar Ma’adanai A Kasar Zambiya Ta Dakatar Da Ayyukanta
Next Post: Amurka Zata Aika Jiragen Yaki Biyu Gabas Ta Tsakiya

Karin Labarai Masu Alaka

Shugaban Lebanon Ya Nemi Gudanar Da Shawarwari Kai Tsaye Afrika
Tattalin Arzikin Kasar Bahrain Ya Bunkasa Sakamakon Ruruwar Masu Yawon Bude Ido Labarai
Shugaba Donald Trump Ya Nada Shugaban Bankin Tarayya Amurka
Gwamnatin Tarayya: Bikin Al’adun Argungu Ya Karbu A Idon Duniya Labarai
Shugaban Ƙasar China Zai Karbi Bakwancin Shugaban Koriya Ta Kudu Afrika
Rundunar Tsaron Haɗin Gwiwa Ta Arewa Maso Gabas Ta Kashe Fiye Da ‘Yan Ta’adda 438 Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Tinubu Zai Gabatar Da Jawabi ga Shugabannin Duniya A Taron UNGA Afrika
  • Yunkurin Samar Da ‘Yan Sandan Jihohi Na Kara Kankama A Najeriya Labarai
  • Jami’an ‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayi Afrika
  • Ferfesa Pantami Yayi Watsi Da Amincewa Da Jamilu Isiyaku Gwamna Afrika
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Litinin 11.17.2025 Rediyo
  • An Gudanar Da Jana’izar ’Yan Jaridan Da Suka Rasu A Jihar Gombe Labarai
  • Dakarun Pakistan Da Afghanistan Sunyi Arrangama Labarai
  • Gwamnatin Tinubu Zata Samar Da Wutan Solar A Jami’ar ADUST Wudil Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.