Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

Hukumar Hakar Ma’adanai A Kasar Zambiya Ta Dakatar Da Ayyukanta
Published: February 13, 2026 at 8:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar lura da tsarin hakar ma’adanai ta kasar Zambia ta dakatar da aiki a wajen hakar ma’adanin copper na Mufulira da ke garin Mopani saboda gazawar sa wajen kawo kiyasin dukkanin mutanen ta dake aiki a karkashin kasa.

Hukumar ta ce wajen hakar ma’adanai na Mulfira bai bi dokar da ta bukaci manajojin wurin da su kiyaye tsari da zai bada Adadin duk mutanen dake aiki a karkashin kasa a kowanne lokaci ba. Ta ce za’a ci gaba da dakatar da aiki a wurin har sai an bi tsarin da doka ta tanada.

Kamfanin hakar ma’adanai na copper na Mopani na daya daga cikin mafi girma a kasar Zambia, wadda ita ce kasa ta biyu a Afirka da tafi samar da Ma’adanai dake da muhimmanci a fasahar makamashi mai tsabta.

Kimiya, Labarai

Post navigation

Previous Post: Shugaban Kare Hakkin Dan Adam Na Majalisar Dinkin Duniya Yace RSF Sun Aikata Zalunci
Next Post: Magajin Garin Istanbul Dake Kurkuku Ya Bukaci A Gudanar Da Zabe

Karin Labarai Masu Alaka

Hukumar NDLEA Ta Lalata Gonakin Wiwi A Ekiti Afrika
Isra’ila Tace Bazata Sake Kai Hari Kan Cibiyar Gas Ta Iran Ba Afrika
Akwai Bukatar Bin Dokokin Tuki A Kan Hanyoyi Labarai
Jirgin Sama Ya Fadi A Kano Labarai
Ana Cigaba Da Shirye-Shiryen Fara Gasar Kwallon Sarakuna A Gombe Afrika
Kama Muhyi Magaji Siyasa ce Kawai Inji Gwamnatin Kano Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Harin Bom Din Maiduguri Ya Kashe Mutane Biyar Ya Raunata Fiye Da Talatin Najeriya
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Juma’a 11.21.2025 Rediyo
  • Fiye Da Mutane 10 Sun Mutu A Hatsarin Hanyar Kano Labarai
  • An Gudanar Da Idin Karamar Sallah A Birnin Niamey Labarai
  • Sama da mutane dubu 500 ne yanbindiga suka kora daga gidajensu a Jihar Nejan Najeriya. Najeriya
  • An Samu Kaburbura Biyu Dauke Da Gawarwaki 173 A Kasar Kwango Afrika
  • Na Duke Tsohon Ciniki Shirye-Shirye
  • An Kama Masu Fasa Kaurin Gawayi A Malawi Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.