Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

Isra’ila Ta Kai Hari Cibiyar Makamashin Nukiliyar Iran
Published: March 21, 2026 at 7:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Iran tace Isra’ila ta kai hari kan cibiyar makamashin nukiliyan ta na Ahmadi Roshan a Natanz a safiyar Asabar. Kwararru a bangaren fasaha sun ce babu alamar digar guba daga makamashin, kuma mazauna kusa da wurin basa cikin hadari. Isra’ila tace bata da masaniya kan harin, yayin da Hukumar Makamashin Nukiliya ta Duniya (IAEA) tace tana bincike kan abun.

Kafar yada labarai ta Iran ta kuma ce an kai hari wata tasha, a tashar jirgin ruwa dake kudancin Bushehr, da kuma wani jirgi da ba kowa cikinsa a tsibirin Kharg, tsibirin da Iran take lodin kusan duka man da take fitarwa da shi, wurin da ake gani Amurka zata farma idan tayi niyyar kai harin kan cibiyoyin makamashi na Iran, ko tayi amfani da sojin kasa don kwace shi.

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Shugaba Trump Yace Amurka Zata Janye Yaki Da Iran
Next Post: Sakamakon Rikicin Gabas Ta Tsakiya Farashin Mai Ya Karu

Karin Labarai Masu Alaka

Shugaban Amurka Yace Sojojin Amurka Dana Iran Sunyi Taho Mugama Amurka
Shugaban Lebanon Ya Nemi Gudanar Da Shawarwari Kai Tsaye Afrika
Kasar Iceland Ta Kauracewa Bikin Gasar Wakokin Shekara Mai Zuwa Labarai
‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayin Shanu Tsaro
An Kama Wani Da Abubuwan Fashewa A Zamfara Najeriya
Ferfesa Pantami Yasamu Tikitin Takarar Gwamnan Gombe A Jami’yar PDP Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Fargaba Ta Karu Duk Da Tsagaita Wuta Tsakanin Iran Da Amurka Afrika
  • Rikicin Gabas Ta Tsakiya Yanuna Alakar Kasashen Da Najeriya Afrika
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • An Kama Masu Fasa Kaurin Gawayi A Malawi Afrika
  • Kwankwaso Yayi Kakkausar Lafazi Bayan Ficewar Abba Kabir Yusuf Daga NNPP Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan Daba Sunkai Hari Kasuwar Waya A Kano Afrika
  • Pantami Ya Bayyana Dalilin Mayar Da Zaben Sa Abuja Afrika
  • An Zargi Kasar Eritrea Da Cin Zarafin Sojojin Habasha Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.