Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

Amurka Tafara Mayar Da ‘Yan Afghanistan Da Suka Makale A Qatar
Published: February 12, 2026 at 7:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ma’aikatar harkokin wajen Amurka ta fara biyan ‘yan kasar Afghanistan da suka makale a Qatar kudi domin su koma kasar su, a wani yunkur na rufe sansanin da suke zaune, bayan da shugaban Amurka Donald Trump ya dakatar da shirin sake tsugunar da su a Amurka, domin fargabar da suke yi cewa zaman su a Afghanistan za su fuskanci damuwa da gwamnatin kasar domin alakar su da Amurka, kamar yadda wani babban jami’in ma’aikatar ya gayawa wakilan majalisar dokokin Amurk a ranar laraba.

Fiye da ‘yan kasar Afganistan dubu daya da dari daya ne suke zaune a wani sansanin sojojin Amurka tun farkon shekarar da ta wuce, wadanda masu raji suka ce sun hada da farar hula, da wadanda suka yi ayyuka na musamman da dakarun Amurka, a tsawon shekatu 20 da tayi tana yaki a kasar, wasu daga cikin su iyalan sojojin Amurka ne, wadanda dukkan su za su fuskanci mahadin gaske idan suka koma Afghanistan.

Wakilan majalisar ‘yan democrat sunyi Allah wadai da shirn gwamnatin Trump na biyan ‘yan Afghanistan din, wadanda suk yarda za su koma kasar su, gabannin shirin Amurka na rufe sansanin da suke ciki a cikin watan Maris mai zuwa.

Mataimakin Sakataren harkokin wajen Amurka Paul Kapur yace yayi imani kamar mutum 150 sun karbi kudi kuma sun koma kasar su, sai dai bai san makomar su bayan da suka koma Afghanistan ba.

Amurka, Labarai

Post navigation

Previous Post: Donald Trump Yace Basu Cimma Matsaya Da Benjamin Natanyahu Ba
Next Post: Rasha Takai Mummunan Hari Birnin Kyiv

Karin Labarai Masu Alaka

Shugaban Kasar Madagascar Ya Kori Prime Minista Da ‘Yan Majalisa Afrika
Gwamna Ahmad Aliyu Na Jihar Sokoto Ya Gabatar Da Kasafin Fiye Da Naira Biliyan 700 Labarai
Amurka Zata Tantance Fararen Fata ‘Yan Afirka Ta Kudu Afrika
Shugaba Donald Trump Ya Nada Shugaban Bankin Tarayya Amurka
Afirka Ta Kudu Ta Kubutar Da ‘Yan Kasar Da Suke Taya Sojojin Rasha Yaki Afrika
Rwanda Zata Janye Dakaru Daga Mozambique Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Tsohon Gwamnan Jihar Kano Rabi’u Musa Kwankwaso Ya Fice Daga NNPP Afrika
  • Najeriya Da Dubai Zasu Karbi Bakoncin Taron Zuba Hannayen Jari Najeriya
  • Gwamnatin Tarayyar Najeriya Zata Raba Taki Ga Manoma Afrika
  • Ansamu Girgizar Kasa A Kasar Taiwan Labarai
  • Yobe Ta Sake Jaddada Ƙudirin Rage Mutuwar Yara Afrika
  • Kimanin Ganga Miliyan 40 Na Danyen Albarkatun Mai Yayi Kwantai A Kasashen Afirka Ta Yamma Afrika
  • Matatar Man Dangote Zata Bada Kwangilar Sayar Da Gas Da Man Jirage Afrika
  • An Kara Wa’adin Zaman Kurkuku A Senegal Ga Masu Auren Jinsi Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.