Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Mutane Da Dama Sun Rasa Rayukansu Yayin Rikici A Uganda
Published: January 16, 2026 at 10:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A kalla mutane 7 ne suka rasa rayukan su a rikicin da ya barke cikin dare a Uganda bayan gudanar da zaben da ke nuna alamun zarcewar shugaba Yoweri Museveni, a cewar ‘yan sanda ranar Jumu’a.

Sakamakon da hukumar zabe ta sanar ya nuna Museveni na da kashi 75 cikin dari na kuri’un da aka kada ranar Alhamis a Kashi 59 cikin 100 na mazabu, inda babban dan jam’iyyar adawa Bobi Wine kuma ke da kashi 21 cikin dari, sauran kuri’un kuma sun rarrabu tsakanin ‘yan takara 6.

Bayan da yakin neman zabe ya zo da ta tashin hankula a wajajen Taron ‘yan jam’iyyun adawa, da abin da Majalisar Dinkin Duniya ta kira danniya da barazana ga ‘yan adawa, an gudanar da zaben lami lafiya ranar Alhamis.

Amma kuma da daddare sai fada ya kaure a garin Butambala dake da nisan kilomita 55 daga kudu maso gabashin babban birnin kasar na Kampala.

Wani me magana da yawun ‘yan sanda ya ce masu goyon bayan jam’iyyun adawa da wani mamba na majalisa Muwanga Kivumbi ya tara sun far wa tashar ‘yan sandan da adduna, inda ya ce ‘yan sanda sun yi harbi ne don kare kan su, domin mutanen suna da yawa, kuma ya kara da cewa An kama mutane 25

Siyasa

Post navigation

Previous Post: Kasar Canada Ta Amince A Shigar Da Motoci Kirar Kasar China Kasar
Next Post: ‘Yan Ta’adda Sun Tarwatsa Wani Kauye A Jihar Sakkwato

Karin Labarai Masu Alaka

Kungiyar Miyetti Allah Ta Bukaci Mambobinta Su Marawa Dr. Jamilu Isiyaku Gwamna Baya A Gombe Afrika
INEC: Akwai Yiwuwar Dage Zaben 2027 Saboda Azumi Labarai
Ga Fili Ga Doki Dambarwar APC Da ADC Najeriya
Gwamna Inuwa Yahaya ya Rusa Majalisar Zantaswa ta Jihar Gombe Labarai
Sanata Goje: Sakamakon Zaben Daga Abuja Zai Fito Afrika
Shugaba Bola Tinubu Ya Saka Hannu A Dokar Zabe Najeriya

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kasar Ukraine Ta Yabawa Tarayyar Turai Bisa Bata Tallafi Labarai
  • ACReSAL Ta Tallafa Wa FMC Kumo, Ta Shuka Bishiyoyi Tare Da Gyara Magudanan Ruwa Afrika
  • Janar Rabe Abubakar Ya Mutu A Tsare A Hannun Masu Garkuwa Da Mutane Afrika
  • An Tura Rundunar Tsaron Sham Zuwa Kakarshin Ikon Kurdawa Labarai
  • Shugaban Koriya Ta Arewa Ya Gabatar Da Gwajin Makami Mai Linzami Afrika
  • Kawayen Amurka Bazasu Shiga Matakin Shugaba Trump Ba Amurka
  • Allah Ya Yi Wa Sheikh Dahiru Bauchi Rasuwa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Babban Hafsan Tsaron Najeriya Ya Gargadi Masu Tayar Da Hankali Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.