Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

Shugaba Trump Yace Tehran Tana Neman Kulla Alaka Da Washington
Published: March 6, 2026 at 8:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump, ya fada ranar Alhamis cewa, hukumomi a Tehran suna kiran Washington da nufin su kulla yarjejeniya, a dai dai lokacin da jiragen yakin Amurka da Isra’ila suke ci gaba da luguden wuta kan kasar, ya kara da cewa tilas ne a dauki matakai da za su sassauta matsalar jigilar mai.

Yana mai cewa, “suna kira da cewa yaya za’ayi mu kulla yarjejeniya, nace ai kusan kun makara,” inji Trump yayin wani biki a fadar WH lokacin da Kungiyar kwallon kafa daga jahar Miami da ake kira Inter Milan ta kai masa ziyara.

Trump yayi magana kan nasarori da dakarun Amurka suke samu a yakin, yana cewa suna rusa karfin Iran na amfani da makamai masu linzami da kuma jiragen yaki maras matuka da ake kira drones da turanci. Ya kara da cewa jiragen yakin ruwan Farisa sun tarwatse yace Amurka ta lalata ko ta nutsar da jiragen ruwa na yaki na Iran 24 cikin kwanaki uku. Daga nan yayi kira ga jakadun Iran a fadin duniya su nemi mafaka, domin su taimaka wajen ginawa Farisa makoma mai kyau

Shugaban Amurka Donald Trump, ya fadawa kamfanin dillancin labarai na Reuters cewa ko kusa Mujtaba Ali Khameni, wanda shine akan gaba a goyon bayan wadanda mahukunta a Farisa suke duba yi yuwar a nada su a zaman sabon shugaban addinin Iran. Trump yace wajibi ne ya tsoma baki kan wadda Iran zata zaba a zaman shugaban kasarta, shigen abunda yayi a Venezuela.

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Amurka Da Tarayyar Turai Sun Fidda Sanarwa
Next Post: Shugaban Kasar Afirka Ta Tsakiya Ya Roki Rasha Ta Taimakawa Kasar

Karin Labarai Masu Alaka

China Ta Dawo Da Harajin Magungunan Hana Haihuwa Labarai
Kasar India Ta Sayi Iskar Gas Daga Iran Labarai
An Saka Dokar Hana Fita A Karamar Hukumar Lamurde Jihar Adamawa Tsaro
Sudan Takai Hari Kasar Chadi Da Jirgi Marar Matuki Afrika
Tawagar Shirya Gasar Kwallon Sarakuna A Gombe Ta Ziyarci Masarautun Jihar Labarai
CHAN Ta Duba Lafiyar Idanun ‘Yan Jarida A Filato Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaba Trump Ya Kara Matsin Lamba Kan Iran Amurka
  • Iran Tana Duba Yiwuwar Cimma Yarjejeniya Da Amurka Afrika
  • Shirin Dare 2030 UTC Yau Asabar 11.22.2025 Rediyo
  • Gwamna Abba Gida-Gida Na Dari-Darin Shiga APC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Yaki Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran Ya Shiga Kwana Na Biyar Afrika
  • Sojoji Sunkai Farmaki Gidan Dan Adawa A Kasar Uganda Bobi Wine Afrika
  • Yunkurin Samar Da ‘Yan Sandan Jihohi Na Kara Kankama A Najeriya Labarai
  • Akwai Yiwuwar Farashin Mai Zai Kara Tashi Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.