Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Sauran Duniya

Rikicin Aure: Albani Agege Ya Zargi Sheikh Gumi Da Boye Matarsa ‘Yar Morocco
Published: September 5, 2026 at 6:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: September 5, 2026

Posted on September 5, 2026September 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rikicin Aure: Albani Agege Ya Zargi Sheikh Gumi Da Boye Matarsa ‘Yar Morocco
Published: September 5, 2026 at 6:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: September 5, 2026
Rikicin Aure: Albani Agege Ya Zargi Sheikh Gumi Da Boye Matarsa ‘Yar MoroccoPublished: September 5, 2026 at 6:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: September 5, 2026

Wani mazaunin jihar Kaduna kuma Shugaban tawagar Qausain Alhaji Nasiru Musa Idris (Albani Agege) ya zargi fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Gumi, da raba shi da matarsa ‘yar kasar Morocco, wadda ya ce ta kwashe kusan watanni 11 ba tare da ya samu damar tuntubarta ba. Nasir Albani Agege ya bayyana hakan ne…

Ci Gaba Da Karatu “Rikicin Aure: Albani Agege Ya Zargi Sheikh Gumi Da Boye Matarsa ‘Yar Morocco” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya

Diphtheria: Mutane 23 Sun Mutu A Jihar Filato
Published: September 5, 2026 at 6:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Diphtheria: Mutane 23 Sun Mutu A Jihar Filato
Published: September 5, 2026 at 6:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Diphtheria: Mutane 23 Sun Mutu A Jihar  FilatoPublished: September 5, 2026 at 6:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Daga Zainab Babaji a Jos A kalla mutane 23 sun rasa ransu, wassu 143 da ake zargin sun kamu da cutar ta diphtheria a fadin jihar Filato, cikin makonni biyu da suka gabata. Kwamishinan lafiya na jihar Filato, Nicholas Baamlong ne ya bayyana hakan ga manema labarai a Jos. A cewar Ba’amlong, gwamnatin jihar da…

Ci Gaba Da Karatu “Diphtheria: Mutane 23 Sun Mutu A Jihar Filato” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Shirye-Shirye

Jihar Filato Ta Rufe Makarantu Don Dakile Yaduwar Diphtheria
Published: September 5, 2026 at 4:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jihar Filato Ta Rufe Makarantu Don Dakile Yaduwar Diphtheria
Published: September 5, 2026 at 4:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jihar Filato Ta Rufe Makarantu Don Dakile Yaduwar DiphtheriaPublished: September 5, 2026 at 4:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Plateau ta umarci rufe dukkan makarantun firamare da sakandare, na gwamnati da masu zaman kansu a faɗin jihar, daga ranar Litinin, 7 ga Satumba, 2026, a matsayin matakin kariya daga yaɗuwar cutar Diphtheria. Gwamnatin ta ce an ɗauki matakin ne sakamakon samun wasu da ake zargin sun kamu da cutar a wasu ƙananan…

Ci Gaba Da Karatu “Jihar Filato Ta Rufe Makarantu Don Dakile Yaduwar Diphtheria” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya

Masu Ruwa Da Tsaki 60 Sun Samu Horon Sasanta Rikici Don Ƙarfafa Zaman Lafiya
Published: September 5, 2026 at 11:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Masu Ruwa Da Tsaki 60 Sun Samu Horon Sasanta Rikici Don Ƙarfafa Zaman Lafiya
Published: September 5, 2026 at 11:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Masu Ruwa Da Tsaki 60 Sun Samu Horon Sasanta Rikici Don Ƙarfafa Zaman LafiyaPublished: September 5, 2026 at 11:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙungiyar Network of Peace Journalists (NPJ) ta yaba wa Ofishin Jakadancin Jamus a Najeriya, Cibiyar Sasanta Rikicin Addinai (IMC) da Kotun Sasanta Rikici ta Jihar Kaduna (KDMDC), bisa shirya wani horo na kwanaki biyu kan Madadin Sasanta Rikici ba tare da zuwa kotu ba (ADR), wanda ya samu halartar sama da masu ruwa da tsaki…

Ci Gaba Da Karatu “Masu Ruwa Da Tsaki 60 Sun Samu Horon Sasanta Rikici Don Ƙarfafa Zaman Lafiya” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Shirye-Shirye

Gombe Ta Ƙarfafa Ilimin Almajirai Da Tsangaya Don Rage Yaran Da Ba Sa Zuwa Makaranta
Published: September 5, 2026 at 8:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gombe Ta Ƙarfafa Ilimin Almajirai Da Tsangaya Don Rage Yaran Da Ba Sa Zuwa Makaranta
Published: September 5, 2026 at 8:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gombe Ta Ƙarfafa Ilimin Almajirai Da Tsangaya Don Rage Yaran Da Ba Sa Zuwa MakarantaPublished: September 5, 2026 at 8:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Gombe ta sake jaddada ƙudirin ta na rage yawan yaran da ba sa zuwa makaranta, ta hanyar bullo da dabarun da za su inganta yawan ɗaliban da ke shiga makarantun gwamnati a dukkan matakan karatu. Kwamishiniyar Ilimi ta jihar, Mataimakiyar Farfesa Aishatu Umar Maigari, ta bayyana hakan ne a wani taron tuntubar masu…

Ci Gaba Da Karatu “Gombe Ta Ƙarfafa Ilimin Almajirai Da Tsangaya Don Rage Yaran Da Ba Sa Zuwa Makaranta” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Shirye-Shirye

Borno: An Yi Kwanton Bauna Kan Ayarin Ɗan Takarar Gwamna
Published: September 4, 2026 at 2:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Borno: An Yi Kwanton Bauna Kan Ayarin Ɗan Takarar Gwamna
Published: September 4, 2026 at 2:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Borno: An Yi Kwanton Bauna Kan Ayarin Ɗan Takarar GwamnaPublished: September 4, 2026 at 2:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wata fashewa ta afku yayin da ake zargin mayakan Boko Haram sun kai hari kan ayarin ɗan takarar gwamnan jihar Borno na jam’iyyar APC, Engr. Mustapha Gubio. Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne a hanyar Gubio–Kareto–Damasak, lokacin da Gubio da tawagarsa ke dawowa Maiduguri a arewacin Najeriya An ce wata motar jami’an tsaro da…

Ci Gaba Da Karatu “Borno: An Yi Kwanton Bauna Kan Ayarin Ɗan Takarar Gwamna” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

NEDC Ta Karyata Bada Tallafin Karatun MSc Da Ke Yawo A Kafafen Sadarwa
Published: September 4, 2026 at 1:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NEDC Ta Karyata Bada Tallafin Karatun MSc Da Ke Yawo A Kafafen Sadarwa
Published: September 4, 2026 at 1:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
NEDC Ta Karyata Bada Tallafin Karatun MSc Da Ke Yawo A Kafafen SadarwaPublished: September 4, 2026 at 1:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Raya Yankin Arewa Maso Gabashin Najeriya (NEDC) ta musanta wani sako da ke yawo game da wani tallafin karatu na digirin MSc, inda ta bayyana bayanan a matsayin na bogi kuma ba tare da izinin hukumar ba. A cikin wata sanarwa, hukumar ta ce a halin yanzu ba ta karbar neman tallafin karatun MSc…

Ci Gaba Da Karatu “NEDC Ta Karyata Bada Tallafin Karatun MSc Da Ke Yawo A Kafafen Sadarwa” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya

ACReSAL Ta Tallafa Wa FMC Kumo, Ta Shuka Bishiyoyi Tare Da Gyara Magudanan Ruwa
Published: September 4, 2026 at 12:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ACReSAL Ta Tallafa Wa FMC Kumo, Ta Shuka Bishiyoyi Tare Da Gyara Magudanan Ruwa
Published: September 4, 2026 at 12:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
ACReSAL Ta Tallafa Wa FMC Kumo, Ta Shuka Bishiyoyi Tare Da Gyara Magudanan RuwaPublished: September 4, 2026 at 12:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shirin Agro-Climatic Resilience in Semi-Arid Landscapes (ACReSAL), ta hannun Jewel Environmental Initiative (JEI), ya gudanar da ayyukan kare muhalli da tallafawa harkokin kiwon lafiya a Asibitin Federal Medical Centre (FMC), Kumo, a jihar Gombe dake arewa maso Gabashin Najeriya Ayyukan sun hada da shuka bishiyoyi, gyaran da cire laka daga magudanan ruwa, da kuma bai…

Ci Gaba Da Karatu “ACReSAL Ta Tallafa Wa FMC Kumo, Ta Shuka Bishiyoyi Tare Da Gyara Magudanan Ruwa” »

Afrika, Kimiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya

Hadakar Kungiyoyin Sauyin Yanayi Ta Bukaci ‘Yan Siyasa Su Dauki Matakan Kare Muhalli
Published: September 4, 2026 at 10:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hadakar Kungiyoyin Sauyin Yanayi Ta Bukaci ‘Yan Siyasa Su Dauki Matakan Kare Muhalli
Published: September 4, 2026 at 10:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hadakar Kungiyoyin Sauyin Yanayi Ta Bukaci ‘Yan Siyasa Su Dauki Matakan Kare MuhalliPublished: September 4, 2026 at 10:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hadakar kungiyoyin da ke fafutukar kare muhalli da yaki da sauyin yanayi guda 50 a jihar Kaduna Dake Najeriya ta kaddamar da shirin #Vote4Climate, inda ta fara kai ziyara ga ‘yan takarar siyasa gabanin babban zaben shekarar 2027. Kungiyoyin na kokarin ganin an mayar da batun sauyin yanayi da kare muhalli cikin muhimman abubuwan da…

Ci Gaba Da Karatu “Hadakar Kungiyoyin Sauyin Yanayi Ta Bukaci ‘Yan Siyasa Su Dauki Matakan Kare Muhalli” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Siyasa

RSF Ta Nemi A Gaggauta Gano Dan Jarida Moussa Kaka Da Ya Bace A Yamai
Published: September 4, 2026 at 6:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on RSF Ta Nemi A Gaggauta Gano Dan Jarida Moussa Kaka Da Ya Bace A Yamai
Published: September 4, 2026 at 6:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
RSF Ta Nemi A Gaggauta Gano Dan Jarida Moussa Kaka Da Ya Bace A YamaiPublished: September 4, 2026 at 6:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyar Kare Hakkin ’Yan Jarida ta Duniya (RSF) ta bukaci hukumomin Nijar da su gaggauta gudanar da bincike domin gano inda fitaccen dan jarida Moussa Kaka yake, bayan da aka rasa jin duriyarsa tun ranar 31 ga Agusta, 2026. A cewar RSF, Kaka, wanda shi ne Darakta-Janar na gidan rediyo da talabijin na Radio Télévision…

Ci Gaba Da Karatu “RSF Ta Nemi A Gaggauta Gano Dan Jarida Moussa Kaka Da Ya Bace A Yamai” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 2 3 … 49 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Chelsea Tayi Kaca-Kaca Da Barcelona A Gasar UCL Wasanni
  • Yanbindiga sun Kashe mutun guda tare da yin garkuwa da mutane kimanin 100 a Jihar Nejan Najeriya. Najeriya
  • Jarman Deba Ya Kada Senata Goje A Zaben Fidda Gwani Afrika
  • An Gargaɗi Mazauna Maiduguri Su Guji Yaɗa Labaran Ƙarya Afrika
  • Sarkin Gombe Ya Yabi Nasarorin Inuwa Yahaya A Fannonin Tsaro Da Raya Kasa Afrika
  • Yan Fashi Sun Shiga Gidan Alex Iwobi A Ingila Wasanni
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Juma’a 11.21.2025 Rediyo
  • Talauci Ya Ragu A Tsakanin Al’ummar Jihar Jigawa Siyasa
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.