Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Manufar Tattarawa Da Amfani Da Bayananku

Manufar Tattarawa Da Amfani Da Bayananku

A wannan shafi na gidan rediyon Amurka Ke Magana, kudurinmu ne mu kare sirrin masu
ziyartar shafukan mu da abokan hurdar mu. Wannan kasida ta kare Sirri tana zayyana
bayanan da muke tattarawa, da yadda muke amfani da su, da kuma zaɓin da kuke da shi
game da za a iya amfani da su.

Bayanan Da Muke Tattarawa:

Muna iya tattarawa da sarrafa waɗannan bayanai game da ku:

  • Bayanan da kuka bayar da yardarku lokacin da kuke tuntuɓar mu ko amfani da shafukan mu.
  • Bayanai da na’ura za ta iya ganowa da kanta, misali daga inda kuke buɗe wannan shafi
    ko irin na’urar da kuke amfani da ita a shafinmu.

Yin Amfani Da Bayananku:

Zamu iya yin amfani da bayananku wajen:

  • Samarwa da kuma kyautata shafi ko ayyukanmu.
  • Samar da bayanan da kuke nema ko wanda ya dace da ku.
  • Nazari da inganta shafinmu wajen samar muku da abubuwan da kuke nema cikin sauƙi.

Bayyana Ma Wasu Dabam Bayananku:

Ba mu sayarwa, ko musanya ko kuma nuna ma wasu a waje bayananku. Muna ɗaukar matakan
da suka dace na tabbatar da tsaro da kuma sirrin bayananku.

Wasu Shafukan Da Ake Iya Shiga Daga Namu:

Shafinmu yana iya kasancewa ɗauke da hanyar shiga wasu shafuffukan da ba namu ba.
Ba mu da iko ko haƙƙi a kan yadda waɗannan shafuka suke tattarawa ko amfani da
bayanan waɗanda suka buɗe shafukansu.

Zaɓin Da Kuke Da Shi:

Kuna da ikon yin nazari ko gyara ko kuma goge duk wani bayaninku da kuka bayar
a wannan shafi. Kuna iya zaɓar cire sunayenku daga cikin waɗanda muke tura ma
saƙonni ko labarai, a duk lokacin da kuka ga dama.

Yin Sauyi Ga Wannan Manufa:

Muna iya yin gyara ga wannan manufa lokaci-lokaci. Muna karfafa muku guiwa da ku
rika duba wannan shafi domin gani ko fahimtar duk gyare-gyaren da aka iya yi.
Yin amfani da shafinmu yana nufin cewa kun yarda da manufofin da muka bayyana
a cikin wannan manufa.

Idan kuna da wata tambaya ko kuma kuna son yin amfani da duk wata dama taku
ƙarƙashin wannan manufa, ana iya tuntuɓar mu ta hanyoyin da muka bayyana a shafinmu.


An sabunta wannan Manufar Tattarawa da Amfani da Bayananku a ranar
13 Nuwamba, 2025.

  • Hukumar Hisbah Ta Kona Barasar Dubban Nairori A Katsina Labarai
  • Nnamdi Kanu Zai Daukaka Kara Har Zuwa Kotun Koli Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • CAN: Da Alamu Daliban St. Mery Na Cikin Koshin Lafiya Najeriya
  • Kocin Zambia Na Mata Ba Lafiya Labarai
  • Mulkin Kama Karya Yazo Karshe a Kasar Bulgaria Siyasa
  • Barau Jibril: Mu Ba ‘Yan Amshin Shata Bane A Majalisa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • FIFA, Ta Tabbatar Da Ranar Mika Sunayen ‘Yan Wasa AFCON 2025. Wasanni
  • Gwamnatin Bauchi Ta Amince Domin Inganta Kasuwancin Nama A Jihar Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.