Amurka Ta Bada Tabbacin Baiwa Ukraine Tsaron Na Shekaru 15
Amurka ta tallatawa Ukrain tabbacin samun tsaro na tsawon shekaru 15, a cikin kudurin ta na kawo zaman lafiya, a cewar shugaban Ukrain Vlodomyr Zelensky ranar Litinin, duk da dai ya ce shi ya fi son a ce an basu tabbacin tsaron na shekaru 50, don hana kasar Rasha kara yin wani yunkuri na kwace…
Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Bada Tabbacin Baiwa Ukraine Tsaron Na Shekaru 15” »

