Wasu Muhimman Abubuwa Da Najeriya Ba Zata Manta Da Su Ba A 2025
Shekara ta 2025 na da muhimmanci ga Najeriya ta fuskar siyasa, tattalin arziki da tsaro don ita ce shekara ta 3 ta wa’adin mulkin shugaba Tinubu gabanin zaben 2027. An wayi gari a watan Maris shugaba Tinubu ya ayyana dokar ta baci a jihar Ribas da hakan ya dakatar da gwamna Siminalayi Fubara na tsawon…
Ci Gaba Da Karatu “Wasu Muhimman Abubuwa Da Najeriya Ba Zata Manta Da Su Ba A 2025” »

