Kadan Daga Cikin Abubuwan Da Suka Faru A 2025 A Nan Amurka
Gobarar Daji a Birnin Los Angeles na jihar California. A ranar 7 ga watan Janairu ne fari da iska me karfi suka kara tunzura gobarar daji da ta kunno kai a garin Los Angeles dake jihar California, inda ta yi sanadiyyar rayukan mutane 29, ta kuma kone dubbannan gidaje kurmus a unguwannin Pacific Palisades da…
Ci Gaba Da Karatu “Kadan Daga Cikin Abubuwan Da Suka Faru A 2025 A Nan Amurka” »

