Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Isra’ila Ta Dau Alwashin Kawo Karshen Falasdi
Published: November 17, 2025 at 4:02 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Firay ministan bani Isra’ila Benjamin Netanyahu, ya lashi takobin yin adawa da duk wani yunkurin kafa kasar Falasdinu, yana mai cewa yin hakan kamar tukuici ne ga kungiyar Hamas.

A yau Litinin ne Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya yake shirin jefa kuri’a a kan wani kudurin da Amurka ta zana game da Gaza, wanda ya bar kofa a bude ta kafa kasar Falasdinu nan gaba.

Kudurin na Amurka zai nemi iznin MDD na kafa wata rundunar daidaita al’amura a Gaza, duk da adawar da kasashen Rasha da China da wasu na larabawa suke nunawa da yin hakan.

Hamas da wasu kumgiyoyin Falasdinawa ma sun yi gargadi game da kudurin na Amurka a jiya Lahadi, inda suke cewa wannan yunkuri ne na garkama wa zirin Gaza wata runduna mai goyon bayan Isra’ila tare da hana Falasdinawa ikon gudanar da al’amuransu. Kungiyoyin suka ce in dai har za a kafa wannan rundunar, tilas ba zata kunshi Isra’ila ba, kuma tilas ta kasance karkashin ikon MDD kai tsaye.

Labarai

Post navigation

Previous Post: Bana Ba Harka Ga ‘Yan-Wasan Kwallon Kafar Najeriya
Next Post: Zelensky Na Ukraine Zai Gana Da Takwaransa Na Faransa A Yau

Karin Labarai Masu Alaka

Farfesa Inuwa Ja’afaru Yakarbi Ragamar Shugabancin Jami’ar Kashere Labarai
Majalisa A Kasar Somaliya Ta Amince Da Sauya Tsarin Mulkin Kasar Afrika
Gwamnatin Najeriya Zata Farfado Da Cibiyar Koyon Sana’oi Ta Dangote Afrika
Jami’an Askarawa A Zamfara Sun Kama Na’urorin Fashewa Da Makudan Kuɗaɗe Afrika
Venezuela Ta Sako Karin Mutanen Da Take Tsare Dasu Labarai
An Kaiwa Sojojin Ghana Hari Da Makami Mai Linzami Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kasashe 5 Da Ke Fama Da Matsanancin Zazzabin Cizon Sauro Rediyo
  • Boko Haram Sun Dauke Kansiloli A Borno Tsaro
  • ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 30 A Jihar Neja Najeriya
  • Tattaunawar Nukiliya Tsakanin Iran Da Amurka Yana Tasirin Akan Farashin Albarkatun Mai Amurka
  • Shugaban Hukumar Hana Yaduwar Cututtuka A Afirka Yace Akwai Rashin Fahimta A Tsakanin Kasashen Da Amurka Take Tallafawa Afrika
  • Boko Haram Sun Farmaki Sansanin Sojoji A Borno Tsaro
  • Afirka Ta Kudu Ta Samu Rigakafin Cutar Boro Afrika
  • Jam’iyar NNPP: Abba Kabir Yusuf Yaci Amanar Mu Siyasa
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.