Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Iran Ta Tasa Keyar Wani Jirgi Shake Da Mai
Published: December 2, 2025 at 2:26 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Iran ta kama wani jirgin dakon dannyen Mai da tutar kasar Eswatini, jiya Lahdi, jirgin ruwan wanda yake dauke da Mai lita dubu 350 da aka yi sumogal, kamar yadda kamfanin dillancin labarai Tasnim mai kwarya kwaryar cin gashin kai ya bada labari.

Wani kwamandan dakarun juyin juya hali yace rundunr ta kama wani jirgi shake da mai da aka yi sumogal nasa, sun tasa keyar jirgin zuwa tashar jiragen ruwa dake gabar Bushehr, bayan wani umarni da kotu ta bayar, kuma za’a sauke Man. Kwamandan ya kara da cewa ma’akatan jirgin su 13 galibi ‘yan kasar India ne, mutum daya daga wata kasa makwabciya.

Iran wacce ta fi ko wace kasa arhan Mai saboda talllafin gwamnati, da kuma faduwar  darajar kudin kasar, tana fama da yaki da ‘yan sumogal mai ta kan iyakokinta, da kuma ta ruwa da ake kaiwa kasashen larabawa dake yankin Gulf.

A wani gefe kuma hukumomi a Senegal, suna fadi tashin hana kwarar Mai, bayan da ruwa ya fara shiga wani jirgin dakon Mai, kusa da gabar tekun Dakar, kamar yadda hukumomin kasar suka fada jiya Lahadi.

Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: Najeriya Ta Bawa Dan Takarar Guinea-Bissau Mafaka
Next Post: Janar Christopher Zai Maye Gurbin Ministan Tsaron Najeriya

Karin Labarai Masu Alaka

Yamai Cikin Rashin Tabbas Bayan Karar Harbe-Harbe Da Aka Ji Afrika
Iran Ta Kai Hari Matatar Mai A Kuwait Afrika
Shugaban Kasar Koriya Ta Arewa Ya Zamo Sakataren Jam’iya Mai Mulki Labarai
Za’a Ninka Shekarun Kurkuku Ga Masu Aikata Luwadi A Senegal Afrika
Dakarun Pakistan Da Afghanistan Sunyi Arrangama Labarai
Netanyahu Yana Neman Shawarwari Daga Hukumomin Lebanon Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Ambaliyar Ruwa Ya Tilastawa Dubban Jama’a Rasa Muhallensu A Morocco Afrika
  • ‘Yan Kasar Venuzuela Zasu Fara Komawa Gida Amurka
  • ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 30 A Jihar Neja Najeriya
  • Iran Zata Mayarwa Amurka Martani Amurka
  • Bayan Ya Ziyarci Kwankwaso Gawuna Zai Karbi Katin ADC Afrika
  • Ambaliyar Ruwan Sama Yayi Ajalin Mutum 13 A Malawi Labarai
  • Rwanda Tana Keta Yarjejeniyar Zaman Lafiya – Tshisekedi Labarai
  • Kasar China Ta Daina Bada Bashi Da Dalar Amurka Sai Da Kudin Kasar Yuan Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.