Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gwamna Abba Kabir Ya Hana Yunkurin Kafa Sabuwar Hisba A Kano Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Amurka Tayi Barazanar Rage Tallafinta Wa Sudan Ta Kudu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Farashin Mai Ya Fadi Fiye Da Dala Daya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Sojojin Najeriya Sun Kashe Fitaccen ’Yan Bindiga Kallamu A Jihar Sakkwato Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya Da Kasar Saudiya Sun Kulla Yarjejeniyar Tsaro Labarai

Abu Mafi Daukar Hankali A Wasan Dambe Na Yau
Published: December 14, 2025 at 6:10 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

A gumurzun yau Lahadi 14 ga watan Disamba da aka fafata a jihar Nasarawa, tsakanin: Manu daga ɓangaren Guramada da kuma Sola daga Jamus, sai kuma Autan Auta daga ɓangaren Jamus sai kuma Bagobirin Guramada da Kuma Ayi Kullum da Dan Alin Bata Isarka.

Dukkanin wasannin sun gudana in banda na Ayi Kullum wanda aka sauya ma shi abokin karawa da Dan Alin Bata Isarka sabida rashin Halartar Dogon Doga a wasan.

Wasannin duka an buga ba tare da wani ya yi nasara akan dan uwansa ba, a ɗaukacin turamen uku na kowace fafatawar.

Wasanni

Post navigation

Previous Post: Gwamnatin Kano Ta Samar Da Wasu Dabarun Inganta Tsaro
Next Post: ECOWAS Zata Kafa Rundunar Yaki Da Rashin Tsaro

Karin Labarai Masu Alaka

Manya-Manyan Wasannin Wannan Makon Wasanni
Kyaftin Na Super Eagles Ya Yi Ritaya. Wasanni
An Shirya Taron Horas Da Matasa Gabanin Wasan Motsa Jiki 2025 Wasanni
Messi Da Cristiano Suna Da Tasiri A Gasar Cin Kofin Duniya 2026 Wasanni
An Gudanar Da Taron Matasan Kasashe 6, Don Kawo Karshen Ta’addanci Wasanni
Da Alamu Ronaldo Zai Buga Dukkan Wasanni Da Gasar Kofin Duniya A 2026 Wasanni

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • AFCON 2025, Jerin Abubuwan Da Aka Haramta Wa Magoya Baya
  • Rikici Ya Barke A Kano Bayan Kashe Wani Matashi Da Ake Zargi Da Kashe Ladani
  • Hukumar NAPTIP ta Kubutar da Yara 11 daga Hannun Masu Safara Mutane
  • Hukumar Hisbah Ta Kona Barasar Dubban Nairori A Katsina
  • Dangote Ya Rage Farashin Mai A Najeriya

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Oliseh, Ya Ba Eric Chelle, Shawara Da Ya Zamo Mai Tsauri AFCON 2025. Wasanni
  • Gobara Mafi Muni Cikin Shekaru 60 A Hong Kong Ta Hallaka Rayuka Sauran Duniya
  • Sabon Jadawalin Gasar Kwalon Kafa Ta Turai 2026 Wasanni
  • Akwai Bukatar Bin Dokokin Tuki A Kan Hanyoyi Labarai
  • Umar Ya Lashe Kyautar Gwarzon ‘Dan-Wasa Na 2025 Wasanni
  • Umar Aliyu, Shugaban Magoya Bayan Wikki Tourist
    Jagorancin Wikki Tourist FC Na Samun Yabo Wasanni
  • Trump: Zamu Kawo Zaman Lafiya A Fadin Duniya Amurka
  • Nuhu Ribadu Ya Mika Dalibai 100 da Aka Ceto Ga Gwamnatin Jihar Neja Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.