Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Kano: Zamu Kara Daukar Malamai Domin Inganta Ilimi
Published: December 11, 2025 at 10:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Kano: Zamu Kara Daukar Malamai Domin Inganta Ilimi
Published: December 11, 2025 at 10:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Kano: Zamu Kara Daukar Malamai Domin Inganta IlimiPublished: December 11, 2025 at 10:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Kano za ta dauki sabbin malaman makaranta dubu hudu a fadin jihar. Shugaban Hukumar Ilimi Matakin Farko a jihar, (SUBEB), Yusuf Kabir, ya ce hukumar na shirin daukar karin malamai dubu hudu domin karfafa koyar da karatu a Matakin farko da lissafi a kananan hukumomin jihar. Ya bayyana hakan ne a taron bitar sakamakon…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Kano: Zamu Kara Daukar Malamai Domin Inganta Ilimi” »

Najeriya

Kasar Iceland Ta Kauracewa Bikin Gasar Wakokin Shekara Mai Zuwa
Published: December 11, 2025 at 10:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Iceland Ta Kauracewa Bikin Gasar Wakokin Shekara Mai Zuwa
Published: December 11, 2025 at 10:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Iceland Ta Kauracewa Bikin Gasar Wakokin Shekara Mai ZuwaPublished: December 11, 2025 at 10:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Iceland ta shiga cikin sahun kasashen Turai da zasu kaurace ma bikin gasar wakoki na Eurovision na shekara mai zuwa, bayan Kungiyar Masu Watsa Shirye ta Turai ta yarda zata kyale kasar Isra’ila ta shiga gasar. Tun da fari shawarar kyale kasar Isra’ila ta shiga gasar Eurocision da za ayi cikin watan Mayu a…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Iceland Ta Kauracewa Bikin Gasar Wakokin Shekara Mai Zuwa” »

Labarai

An Kai Hari Da Jirgi Mara Matuki A Kusa Da Matatar Mai Din Kasar Sundan
Published: December 11, 2025 at 9:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kai Hari Da Jirgi Mara Matuki A Kusa Da Matatar Mai Din Kasar Sundan
Published: December 11, 2025 at 9:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kai Hari Da Jirgi Mara Matuki A Kusa Da Matatar Mai Din Kasar SundanPublished: December 11, 2025 at 9:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

An kashe wasu mutane da dama a harin da aka kai da maraicen talata da jirgin saman drone a kusa da matatar mai mafi girma a kasar Sudan. Rundunar sojojin wucin gadi ta RSF, wadda tun shekarar 2023 take gwabza yaki da rundunar sojojin kasar ta Sudan, ta ce sojojin gwamnati ne suka kai hari…

Ci Gaba Da Karatu “An Kai Hari Da Jirgi Mara Matuki A Kusa Da Matatar Mai Din Kasar Sundan” »

Afrika

NNPC Da Wasu Kamfanoni Sunyi Yarjejeniyar Iskar Gas
Published: December 11, 2025 at 9:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NNPC Da Wasu Kamfanoni Sunyi Yarjejeniyar Iskar Gas
Published: December 11, 2025 at 9:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
NNPC Da Wasu Kamfanoni Sunyi Yarjejeniyar Iskar GasPublished: December 11, 2025 at 9:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kamfanin makamashi na Heirs Energies na Najeriya tare da kamfanin mai na kasar NNPC, sun sanya hannu a kan yarjejeniya tare da wasu masu zuba jari su 5 domin tare irin gas da ake konawa ba tare da amfanin komai ba lokacin hakar mai, da nufin maida shi na kudi. Najeriya tana da gas mafi…

Ci Gaba Da Karatu “NNPC Da Wasu Kamfanoni Sunyi Yarjejeniyar Iskar Gas” »

Najeriya

Amurka Ta Kama Wani Jirgin Dakon Mai
Published: December 11, 2025 at 9:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Ta Kama Wani Jirgin Dakon Mai
Published: December 11, 2025 at 9:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Ta Kama Wani Jirgin Dakon MaiPublished: December 11, 2025 at 9:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald ranar a laraba ya bayyana cewa Amurka ta kama wani jirgin dakon mai dake da takunkumi a kansa, a dab da gabar ruwan kasar Venezuela, matakin da ya janyo tashin farashin mai a kasuwannin duniya tare da kara wutar tankiya a tsakanin Amurka da Venezuela. Wannan lamarin shine na farko a kan…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Kama Wani Jirgin Dakon Mai” »

Amurka

Gwamna Bala Kauran Bauchi Yace Yana Nan Daram a Jam’iyar PDP
Published: December 11, 2025 at 8:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Bala Kauran Bauchi Yace Yana Nan Daram a Jam’iyar PDP
Published: December 11, 2025 at 8:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamna Bala Kauran Bauchi Yace Yana Nan Daram a Jam’iyar PDPPublished: December 11, 2025 at 8:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Jihar Bauchi ta musanta ikirarin da ake yi na cewa Gwamna Bala Mohammed na shirin barin Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zuwa Jam’iyyar Peoples Redemption Party (PRP). A cikin wata sanarwa da Mai Bawa Gwamnan Shawara Kan Harkokin Yada Labarai, Mukhtar Gidado, ranar laraba ya bayyana cewa wannan ikirarin babu tushe kwata-kwata, inda ya…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Bala Kauran Bauchi Yace Yana Nan Daram a Jam’iyar PDP” »

Siyasa

Gwamnatin Tarayya Tana Neman Kudi Domin Aiwatar Da Kasafin Kudin 2026
Published: December 11, 2025 at 8:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tarayya Tana Neman Kudi Domin Aiwatar Da Kasafin Kudin 2026
Published: December 11, 2025 at 8:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Tarayya Tana Neman Kudi Domin Aiwatar Da Kasafin Kudin 2026Published: December 11, 2025 at 8:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya tana neman aron Naira Triliyan N17.89 domin ɗaukar nauyin kasafin kuɗin 2026 Gwamnatin Tarayya na shirin kara yawan bashin da take karbowa zuwa Naira Triliyan N17.89 a shekarar 2026 domin cike gibin kasafin kuɗi da ke karuwa, kamar yadda sabon tsarin kasafin kudin 2026 ya nuna. Sabon bayanin kasafi daga Ma’aikatar Tsare-tsaren…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tarayya Tana Neman Kudi Domin Aiwatar Da Kasafin Kudin 2026” »

Najeriya

Amurka Ta Nuna Damuwa Kan Matsalar ‘Yan Gudun Hijira A Najeriya
Published: December 11, 2025 at 6:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Ta Nuna Damuwa Kan Matsalar ‘Yan Gudun Hijira A Najeriya
Published: December 11, 2025 at 6:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Ta Nuna Damuwa Kan Matsalar ‘Yan Gudun Hijira A NajeriyaPublished: December 11, 2025 at 6:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kwamitocin Kasafin Kuɗi na Majalisar Dokokin Amurka sun jaddada kudirin Amurka na tunkarar take-taken addini a duniya, musamman a Najeriya. Wannan na zuwa ne bayan ziyarar tawagar ‘yan majalisar da Shugaba Donald Trump ya tura ƙarƙashin jagorancin Riley Moore. A Najeriya, tawagar ta gana da mai bawa Shugaban ƙasa shawara kan tsaro, Nuhu Ribadu, domin…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Nuna Damuwa Kan Matsalar ‘Yan Gudun Hijira A Najeriya” »

Najeriya

Gwamnatin Bauchi Ta Amince Domin Inganta Kasuwancin Nama A Jihar
Published: December 11, 2025 at 6:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Bauchi Ta Amince Domin Inganta Kasuwancin Nama A Jihar
Published: December 11, 2025 at 6:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Bauchi Ta Amince Domin Inganta Kasuwancin Nama A JiharPublished: December 11, 2025 at 6:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Bauchi ta amince da fitar da naira miliyan 97 domin sabunta masana’antar sarrafa nama ta jihar da ke Bauchi, a wani bangare na kokarinta na farfado da harkokin kiwo da sarrafa nama a jihar. Kwamishinan Ma’aikatar kyautata Kiwo, Dr. Musa Lukshi ne ya bayyana hakan yayin wani ziyarar duba ci gaban aikin da…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Bauchi Ta Amince Domin Inganta Kasuwancin Nama A Jihar” »

Labarai

Sarkin Musulmi Yayi Magana Game Da Matsalar Tsaron Kasar
Published: December 11, 2025 at 6:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sarkin Musulmi Yayi Magana Game Da Matsalar Tsaron Kasar
Published: December 11, 2025 at 6:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sarkin Musulmi Yayi Magana Game Da Matsalar Tsaron KasarPublished: December 11, 2025 at 6:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sarkin Musulmi ya soki shugabannin addinai kan yadda ake boye gaskiya game da matsalar tsaron Najeriya Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III, ya soki shugabannin addinai bisa rashin faɗa wa ’yan Najeriya gaskiya game da halin tsaro da ake fama da shi a ƙasar. Yayin taron shekara-shekara na Majalisar hadin guiwa kan harkokin addinai…

Ci Gaba Da Karatu “Sarkin Musulmi Yayi Magana Game Da Matsalar Tsaron Kasar” »

Tsaro

Posts pagination

Previous 1 2 3 … 6 Next

Sabbin Labarai

  • Ministan Tsaro Ya Umarci Janye Sojoji Daga Shingayen Bincike a Tituna
  • Atiku Ya Zargi Gwamnati Da Kama ‘Yan Adawa
  • Rashin Tsaro: Gwamnati Ta Bada Umarnin Daukar Ma’aikata Sama Da 94,000
  • Najeriya Ta Gabatar Da Tayin Karbar Bakuncin Wasannin Afirka Na 2031.
  • Mulkin Kama Karya Yazo Karshe a Kasar Bulgaria

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Rediyo
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Eziekel Gomos Ya Zamo Babban Daraktan Sakatariyar Zauren Gwamnonin Arewa Najeriya
  • Najeriya Da Kasar Saudiya Sun Kulla Yarjejeniyar Tsaro Labarai
  • Hukumar Tsaro Ta DSS Ta Aika Sammaci Dr. Yusuf Baba-Ahmed Labarai
  • Ga Fili Ga Doki Najeriya
  • Ronaldo Da Messi Ka Iya Hadu A Gasar Cin Kofin Duniya: Ta Ya Ya ? Wasanni
  • Ghana Ta Haramta Hakar Ma’adinai A Gandunan Dajin Data Kebe, Labarai
  • Amurka Zata Saidawa Saudiyya Da Jirgin Yaki Samfurin F35 Labarai
  • Ukraine Ta Bayyana Goyon Bayanta Ga Tsarin Cimma Yarjejeniya Sauran Duniya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.