Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya Afrika
  • Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel Afrika
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki Afrika
  • Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe Afrika
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba Afrika

Gwamnatin Tarayya Tana Neman Kudi Domin Aiwatar Da Kasafin Kudin 2026
Published: December 11, 2025 at 8:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya tana neman aron Naira Triliyan N17.89 domin ɗaukar nauyin kasafin kuɗin 2026

Gwamnatin Tarayya na shirin kara yawan bashin da take karbowa zuwa Naira Triliyan N17.89 a shekarar 2026 domin cike gibin kasafin kuɗi da ke karuwa, kamar yadda sabon tsarin kasafin kudin 2026 ya nuna.

Sabon bayanin kasafi daga Ma’aikatar Tsare-tsaren Kasafi ya nuna cewa sabbin bashin da gwamnati za ta ci za su tashi daga Naira Triliyan N10.42 a 2025 zuwa Naira Triliyan N17.89 a 2026, karin da ya kai Naira Triliyan N7.46 (72%) cikin shekara guda.

An kiyasta gibin kasafin 2026 zai kai Naira Triliyan N20.12, sama da Naira Triliyan N14.10 da aka amince da shi a 2025  karin 43%. Duk da haka, yawan gibin idan aka kwatanta da kudaden cinikayya na cikin gida GDP zai ragu zuwa kashi 3.61% saboda karin hasashen GDP.

Kudin shiga kuma na raguwa sosai daga Naira Triliyan N38.02 a (2025) zuwa Naira Triliyan N29.35 a (2026), raguwar da ta kai kashi 23% hakan na nuna cewa gwamnati na dogaro sosai da karban bashi.

Najeriya

Post navigation

Previous Post: Ministan Yaɗa Labarai: Ceto Daliban Neja An Samu Natsuwa A Kasa
Next Post: Kauran Bauchi: Muna Nan A PDP Daram!

Karin Labarai Masu Alaka

Harin Bom Din Maiduguri Ya Kashe Mutane Biyar Ya Raunata Fiye Da Talatin Najeriya
Tinubu Ya Sauya Sunan Jami’ar Azare Zuwa Jami’ar Sheikh Dahiru Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Jihar Gombe Tayi Fice A Bangaren Inganta Lafiya Matakin Farko Najeriya
Haryanzu Abubakar Malami Da Dansa Suna Hannun Hukumar EFCC Labarai
An Fara Dawo Da Alhazain Najeriya Gida Afrika
AIG Kwaimo Ya Kai Ziyarar Aiki Gombe, Ya Buƙaci Ƙara Ƙaimi A Yaƙi Da Ta’addanci Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya
  • Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki
  • Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Sojoji Sunkai Farmaki Gidan Dan Adawa A Kasar Uganda Bobi Wine Afrika
  • ‘Yan Sanda Sunce Mutum Daya Ne Yakai Hare-Haren Jami’ar Brown Da Kuma Na MIT Boston Amurka
  • Dottin Shara Ya Damu Jama’ar Havana Kasar Cuba Labarai
  • Galatasaray Ta Yi Watsi Da Tayin €150m Daga Al-Hilal Kan Victor Osimhen Wasanni
  • Gwamnatin Tarayya Zata Fara Gwajin Shan Kwaya Kafun Daukar Aiki Kiwon Lafiya
  • Amurka Da Iran Sun Cimma Yarjejeniya Tsagaita Wuta Na Makonni Afrika
  • Jami’ar Tarayya A Gombe Ta Karyata Harin ‘Yan Bindiga Najeriya
  • Na Duke Tsohon Ciniki Shirye-Shirye
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.