Na Duke Tsohon Ciniki
Shirin na wannan mako ya duba yadda shirin shigo da abinci daga kasashen ketare ya shafi manoman Najeriya.
Shirin na wannan mako ya duba yadda shirin shigo da abinci daga kasashen ketare ya shafi manoman Najeriya.
Shirin na duke tsohon ciniki na Wannan Mako yayi Tsokaci akan halin da Manoman Najeriya ke ciki bayan da Shugaba Bola Ahmed Tinumbu ya nada Umurnin shigo da Abinci Daga kasashen ketare. Mataimakin Shugaban Hadaddiyar Kungiyar Manoman Najeriya reshen Jihar Neja Alh.Kabiru Maikashu Yace Manoman Najeriya na cikin tashin Hankali.
Jami,an Tsaron Nigeria sun Samu Nasarar kawar da Wasu Manyan Boma Bomai guda Uku da Ake zaton Yan ta’addan Daji ne Suka Binne su a Jihar Neja. Rahotanni Daga Yankin kauyen Ganaru a gundumar Zugurma ta karamar Hukumar Mashegu na nuna cewa an Binne Boma Bomai ne akan hanyar Zuwa Wani Daji da ake kira…
Ci Gaba Da Karatu “An Gano Wasu Boma Bomai Da Aka Binne A Jihar Neja” »