Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Mustapha Nasiru Batsari

Sama da mutane dubu 500 ne yanbindiga suka kora daga gidajensu a Jihar Nejan Najeriya.
Published: March 18, 2026 at 3:36 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari

Posted on March 18, 2026 By Mustapha Nasiru Batsari No Comments on Sama da mutane dubu 500 ne yanbindiga suka kora daga gidajensu a Jihar Nejan Najeriya.
Published: March 18, 2026 at 3:36 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari

SAMA DA MUTANE DUBU 500 YANBINDIGA SUKA RABA DA MUHALLANSU A JIHAR NEJA. Gwamnatin Najeriya ta Kai Kayan tallafi na Abinci ga wadanda Yan bindiga suka sukayi ma ta,Addanci a Jihar Neja, Kayan tallafin dai da aka kai a yankin Borgu da Agwara sun hada da shinkafa da man girki da tabarmi da barguna sannan…

Ci Gaba Da Karatu “Sama da mutane dubu 500 ne yanbindiga suka kora daga gidajensu a Jihar Nejan Najeriya.” »

Najeriya

Jami’an tsaro sama da dubu biyar ne zasuyi aikin tabbatar da tsaro Alokacin bikin karamar sallah a Jihar Nejan Najeriya.
Published: March 18, 2026 at 3:09 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari | Updated: March 18, 2026

Posted on March 18, 2026March 18, 2026 By Mustapha Nasiru Batsari No Comments on Jami’an tsaro sama da dubu biyar ne zasuyi aikin tabbatar da tsaro Alokacin bikin karamar sallah a Jihar Nejan Najeriya.
Published: March 18, 2026 at 3:09 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari | Updated: March 18, 2026

SAMA DA JAMI’AN TSARO DUBU BIYAR ZASUYI AIKIN BADA KARIYA ALOKACIN BIKIN KARAMAR SALLAH A JIHAR NEJAN NAJERIYA.

Kimanin Jami,an tsaro dubu biyar ne zasuyi aikin sanya idanu domin tabbatar da bukukuwan karamar Sallah lafiya a Jihar Nejan Najeriya,

Rundunar Yansanda ta Jihar Nejan dai tace sun dauki tsauraran Matakai na sanya Idanu a Masallatan idi dake sassan Jihar domin magance duk wata barazana da zata hadari ga Lafiya Al,umma,

Jihar Neja dai na daya daga cikin jihohin Arewacin Najeriya dake fama da Matsalar rashin tsaron Kwamishinan Yansanda na Jihar Nejan CP Adamu Elleman ya shedawa manema labarai cewa suna aiki kafada da kafada da Sauran Jami,an tsaro domin samun Nasarar yaki da bata gari…

Wannan Mataki na Jami,an tsaron a Jihar Neja Yana zuwa ne Kwana daya bayan tashin wasu bama bamai a Jihar Borno lamarin da Kwamishinan yansandan Jihar Nejan yace ya kara zaburar dasu…

Ahalin da ake ciki dai rundunar Yansanda Jihar Nejan ta haramta buga na,urar nan mai kara da ake kira Nuk out Alokacin bukukuwan karamar Sallah,sannan ta Umurni mazauna yankunan karkara a bangaren Borgu da Agwara da Kuma Kontagora da su shiga cikin Manyan Garuruwan dake kusa dasu domin Gudanar da bukukuwan su na Wannan karamar Sallah Mai domin baiwa kansu kariya daga miyagu.

Ci Gaba Da Karatu “Jami’an tsaro sama da dubu biyar ne zasuyi aikin tabbatar da tsaro Alokacin bikin karamar sallah a Jihar Nejan Najeriya.

Published: March 18, 2026 at 3:09 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari | Updated: March 18, 2026

” »

Najeriya

Yan Najeriya na ci gaba da maida martani akan sabuwar dokar zabe da majalisar Dattawan kasar ta Amince dashi
Published: February 12, 2026 at 5:27 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari

Posted on February 12, 2026 By Mustapha Nasiru Batsari No Comments on Yan Najeriya na ci gaba da maida martani akan sabuwar dokar zabe da majalisar Dattawan kasar ta Amince dashi
Published: February 12, 2026 at 5:27 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari

Yanzu haka dai Yan Najeriya na ci gaba da maida Martani akan dokan zaben Kasar da Majalisar Dattawa ta Amince da ita a ranar talatan nan da tagabata, Sashen tattara sakamakon zaben ne dai yafi Daukar Hankalin Masu ruwa da tsaki a Harkokin Zaben Najeriyar, Tsohon mataimakin Shugaban Najeriya Alh.Atiku Abubakar yace abinda Majalisar dattawan…

Ci Gaba Da Karatu “Yan Najeriya na ci gaba da maida martani akan sabuwar dokar zabe da majalisar Dattawan kasar ta Amince dashi” »

Najeriya

Masarautar Borgu a Jihar Neja na neman daukin Gwamnatin Najeriya akan matsalar rashin tsaro
Published: February 9, 2026 at 6:36 PM | By: Mustapha Nasiru Batsari

Posted on February 9, 2026 By Mustapha Nasiru Batsari No Comments on Masarautar Borgu a Jihar Neja na neman daukin Gwamnatin Najeriya akan matsalar rashin tsaro
Published: February 9, 2026 at 6:36 PM | By: Mustapha Nasiru Batsari

Matsalar rashin tsaro na ci gaba da zama karfen kafa a Najeriya duk kuwa da kokarin da hukumomin kasar ke cewa sunayi wajan shawo kan matsalar, Akan haka ne Masarautar Borgu da Kuma shugaban makarantar St Mary ta Garin papiri suka gudanar da wani taron manema domin kara nunawa duniya halin tashin hankali da yankin…

Ci Gaba Da Karatu “Masarautar Borgu a Jihar Neja na neman daukin Gwamnatin Najeriya akan matsalar rashin tsaro” »

Najeriya

Al’ummomin da Ambaliyar Ruwan Mokwa a Jihar Nejan Najeriya ta sharewa gidaje sun Koka.
Published: February 5, 2026 at 9:42 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari

Posted on February 5, 2026 By Mustapha Nasiru Batsari No Comments on Al’ummomin da Ambaliyar Ruwan Mokwa a Jihar Nejan Najeriya ta sharewa gidaje sun Koka.
Published: February 5, 2026 at 9:42 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari

Yanzu haka dai Al,ummomin da Ambaliyar Ruwan Mokwa a Jihar Nejan Najeriya ta shafa na ci gaba da kokawa akan kasa cika masu alkawalin gina masu wasu gidaje da Gwamnati tayi, Ambaliyar ta Mokwa da ta faru a damanar bara tayi sanadiyar Asarar daturuwan rayukkan jama,a yayin da wasu mutanen sama da 200 suka rasa…

Ci Gaba Da Karatu “Al’ummomin da Ambaliyar Ruwan Mokwa a Jihar Nejan Najeriya ta sharewa gidaje sun Koka.” »

Najeriya

Yawan wadanda suka mutu a mummunan harin yanbindiga a Jihar kwaran Najeriya yakai 170
Published: February 4, 2026 at 8:18 PM | By: Mustapha Nasiru Batsari

Posted on February 4, 2026 By Mustapha Nasiru Batsari No Comments on Yawan wadanda suka mutu a mummunan harin yanbindiga a Jihar kwaran Najeriya yakai 170
Published: February 4, 2026 at 8:18 PM | By: Mustapha Nasiru Batsari

Kawowa yanzu dai yawan wadanda suka mutu a mummunan harin yanbindiga a Jihar kwaran Najeriya yakai 170 a ciki harda wasu Jami,an tsaron yanbanga sama da goma da aka kona su kurmus, Acikin daren jiya talata ne dai maharan dauke da manyan da ake zaton Yan Kungiyar jihadi ne na ISWAP suka auka garin woro…

Ci Gaba Da Karatu “Yawan wadanda suka mutu a mummunan harin yanbindiga a Jihar kwaran Najeriya yakai 170” »

Najeriya

Yanbindiga sun Kashe kimanin mutane 30 a yankin kayama ta Jihar kwaran Najeriya
Published: February 4, 2026 at 5:50 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari

Posted on February 4, 2026 By Mustapha Nasiru Batsari No Comments on Yanbindiga sun Kashe kimanin mutane 30 a yankin kayama ta Jihar kwaran Najeriya
Published: February 4, 2026 at 5:50 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari

Kimanin mutane 30 ne ake fargabar sun mutu tare kona gidan wani basarake asakamakon wani mummunan harin da wasu yanbindiga suka kai a Jihar Kwara dake tarayyar Najeriya, Rahotanni daga yankin woro na karamar Hukumar kayama ta jihar Kwaran wanda yake kan iyakar jihohin kwara da Neja na nuna cewa maharan sun bankawa garin wuta…

Ci Gaba Da Karatu “Yanbindiga sun Kashe kimanin mutane 30 a yankin kayama ta Jihar kwaran Najeriya” »

Najeriya

Yanbindiga sun Kashe mutun guda tare da yin garkuwa da mutane kimanin 100 a Jihar Nejan Najeriya.
Published: January 31, 2026 at 9:26 PM | By: Mustapha Nasiru Batsari

Posted on January 31, 2026 By Mustapha Nasiru Batsari No Comments on Yanbindiga sun Kashe mutun guda tare da yin garkuwa da mutane kimanin 100 a Jihar Nejan Najeriya.
Published: January 31, 2026 at 9:26 PM | By: Mustapha Nasiru Batsari

YANBINDIGA SUN KASHE MUTUN GUDA TARE DA YIN GARKUWA DA MUTANE KIMANIN 100 A JIHAR NEJAN NAJERIYA. Yanzu haka dai Yanfashin d aji na ci gaba da tafka ta,asarsu a Wasu sassanan jihohin Najeriya Lamarin dake kara jefa alumma cikin Yanayi na zaman dar dar. Rahotanni Daga Jihar Neja na nuna cewa Yanfashin Dajin sun…

Ci Gaba Da Karatu “Yanbindiga sun Kashe mutun guda tare da yin garkuwa da mutane kimanin 100 a Jihar Nejan Najeriya.” »

Najeriya

Gwamnatin Janhuriyar Nijar Ta Soke Lasisin Wasu Kamfanonin Dakon Mai
Published: January 13, 2026 at 2:36 PM | By: Mustapha Nasiru Batsari | Updated: January 13, 2026

Posted on January 13, 2026January 13, 2026 By Mustapha Nasiru Batsari No Comments on Gwamnatin Janhuriyar Nijar Ta Soke Lasisin Wasu Kamfanonin Dakon Mai
Published: January 13, 2026 at 2:36 PM | By: Mustapha Nasiru Batsari | Updated: January 13, 2026
Gwamnatin Janhuriyar Nijar Ta Soke Lasisin Wasu Kamfanonin Dakon MaiPublished: January 13, 2026 at 2:36 PM | By: Mustapha Nasiru Batsari | Updated: January 13, 2026

Hukumomin jamhuriyar Nijar sun soke lasisin wasu kamfanonin dakon man fetur da lasisin tukin wasu drebobin irin wadanan motoci sakamakon zarginsu da kin amsa kira a watan oktoban 2025 lokacin da gwamnatin kasar ta aike da tallafin man fetur zuwa Mali bayan da ‘yan ta’adda suka bullo da dubarar datse hanyoyi tare da kona motocin…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Janhuriyar Nijar Ta Soke Lasisin Wasu Kamfanonin Dakon Mai” »

Afrika

Dalibai Sun Koma Makarantu A Wasu Jihohin Najeriya
Published: January 13, 2026 at 12:45 PM | By: Mustapha Nasiru Batsari | Updated: January 13, 2026

Posted on January 13, 2026January 13, 2026 By Mustapha Nasiru Batsari No Comments on Dalibai Sun Koma Makarantu A Wasu Jihohin Najeriya
Published: January 13, 2026 at 12:45 PM | By: Mustapha Nasiru Batsari | Updated: January 13, 2026
Dalibai Sun Koma Makarantu A Wasu Jihohin NajeriyaPublished: January 13, 2026 at 12:45 PM | By: Mustapha Nasiru Batsari | Updated: January 13, 2026

Bayan shafe makonni bakwai suna hutun dole, daliban makarantun firamare da sakandare a jahar filato sun koma azuzuwa don ci gaba da neman ilimi. Rufe makarantun da gwamnatin jahar Filato ta yi a watan Nuwamban bara, ta ce ta yi ne don yin rigakafi, sakamakon matsalolin tsaro da garkuwa da dalibai da ‘yan bindiga suka…

Ci Gaba Da Karatu “Dalibai Sun Koma Makarantu A Wasu Jihohin Najeriya” »

Najeriya

Posts pagination

1 2 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Na Duke Tsohon Ciniki Shirye-Shirye
  • Papa Roma Leo Yayi Gargadi Game Da Rushewar Dimokraɗiyya Afrika
  • Turkiyya Tana Gudanar Da Binciken Kasar Da Suka Kona Tutar Ta Tsaro
  • An Samar Da Dala Kusan Biliyan Biyu Don Yakar Polio Labarai
  • Amurka Ta Nuna Damuwa Kan Matsalar ‘Yan Gudun Hijira A Najeriya Najeriya
  • Masu Ruwa da Tsaki akan Lamurran Siyasa sun Fara Maida Martani akan Matakin da Ministan Labaran Nigeria da wayar da kan Jama,a Idris Malagi na korar Daya Daga cikin Ma,aikatansa Saboda dalilai na Siyasa. da tsakiayar ranar Wannan larabace dai Mataimakin na Musamman akan yada Labarai ga Minista Malagi Malam Rani,u Ibrahim ya fitar da Wata sanarwar cewa Ministan ya Dakatar da Daya Daga cikin Ma,aikatansa Mai Suna Sa,idu Enagi Saboda ya fitar da Wani bayani a Kafar yada Labarai na sada zumunta dake Nuna Ministan ya shirya tsaf Domin takarar Gwamnan Jihar Neja a 2027. Malam Sa,idu Etsu Tsohon Dantakarar Shugaban cin Jam,iyyar APC a Nigeria Yace Matakin da Ministan ya Dauka yayi Dai dai Domin yanzu lokaci baiyi ba..ceu.. Shima Dattijon Siyasa a Jihar Neja Alh.Awaisu Giwa Kuta Yace Matakin da Ministan Labaran ya Dauka yayi Dai dai Domin yanzu Jihar Neja zaman Makoki Ake na fotinar Yan ta,adda ba wai Batun Neman Mukamin Siyasa ba..ceu .in.. To Sai jigon Jam,iyyar PDP Mai Adawa a Nigeria Hon.Yahaya Ability Yace Akwai kuskure Babba da Ministan ya tabka a dai dai Wannan Zamani na Siyasa duk da cewa Jihar Nejan na cikin Yanayi na masifar Yanbindiga..ceu..in .. Azaben Shekara ta 2023 Malagi ya kara yayi Takara Gwamnan Jihar Neja a jam,iyyar APC inda Gwamna Umar Bago ya kadashi a zaben fidda Gwani.
    Martanin Wasu ‘Yan Najeriya Ga Ministan Labarai Bisa Korar Dadiminsa Najeriya
  • Dubban ‘Yan Gudun Hijira Sun Halaka Amurka
  • ‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayin Shanu Tsaro
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.