Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

Jami’an tsaro sama da dubu biyar ne zasuyi aikin tabbatar da tsaro Alokacin bikin karamar sallah a Jihar Nejan Najeriya.
Published: March 18, 2026 at 3:09 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari | Updated: March 18, 2026

SAMA DA JAMI’AN TSARO DUBU BIYAR ZASUYI AIKIN BADA KARIYA ALOKACIN BIKIN KARAMAR SALLAH A JIHAR NEJAN NAJERIYA.

Kimanin Jami,an tsaro dubu biyar ne zasuyi aikin sanya idanu domin tabbatar da bukukuwan karamar Sallah lafiya a Jihar Nejan Najeriya,

Rundunar Yansanda ta Jihar Nejan dai tace sun dauki tsauraran Matakai na sanya Idanu a Masallatan idi dake sassan Jihar domin magance duk wata barazana da zata hadari ga Lafiya Al,umma,

Jihar Neja dai na daya daga cikin jihohin Arewacin Najeriya dake fama da Matsalar rashin tsaron Kwamishinan Yansanda na Jihar Nejan CP Adamu Elleman ya shedawa manema labarai cewa suna aiki kafada da kafada da Sauran Jami,an tsaro domin samun Nasarar yaki da bata gari…

Wannan Mataki na Jami,an tsaron a Jihar Neja Yana zuwa ne Kwana daya bayan tashin wasu bama bamai a Jihar Borno lamarin da Kwamishinan yansandan Jihar Nejan yace ya kara zaburar dasu…

Ahalin da ake ciki dai rundunar Yansanda Jihar Nejan ta haramta buga na,urar nan mai kara da ake kira Nuk out Alokacin bukukuwan karamar Sallah,sannan ta Umurni mazauna yankunan karkara a bangaren Borgu da Agwara da Kuma Kontagora da su shiga cikin Manyan Garuruwan dake kusa dasu domin Gudanar da bukukuwan su na Wannan karamar Sallah Mai domin baiwa kansu kariya daga miyagu.

https://gtahausa.com/wp-content/uploads/2026/03/TSARO-ALOKACIN-BIKIN-SALLAH-17-3-2026-2.mp3

Ñ

Najeriya

Post navigation

Previous Post: An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko
Next Post: Sama da mutane dubu 500 ne yanbindiga suka kora daga gidajensu a Jihar Nejan Najeriya.

Karin Labarai Masu Alaka

Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika
Rashin Hanya da Asibiti Ya Jawo Asarar Rayuka A Jihar Gombe – Sarkin Gargajiya Afrika
Sojoji Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 1,597, Sun Ceto Mutane 1,516 – DHQ Afrika
Kungiyar Gwamnonin Arewacin Najeriya Tayi Kakkausar Lafazi Game Da Harin Maiduguri Afrika
Rundunar Sojin Najeriya Ta Dakile Harin ‘Yan Ta’adda A Jihar Borno Labarai
An Gudanar da Taron Kwana Biyu kan Tsarin Sa Ido da Tantance Ayyukan AGILE a Jihar Gombe  Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Jami’in Diflomasiyyar Da Ake Zargi Da Kisan Prime minister Ya Daukaka Kara Afrika
  • EFCC Ta Tsare Tsohon Minista Abubakar Malami Tsaro
  • Babban Hafsan Sojan Libya Ya Mutu A Wani Hatsarin Jirgin Saman Turkiyya Afrika
  • Bangladesh Tasamu Rangwamen Harajin Da Amurka Ta Kakaba Mata Labarai
  • Isra’ila Ta Kashe Babban Jami’in Tsaron Iran Ali Larjani Afrika
  • Amurka Ta Girke Jirage Marasa Matuki Tare Da Sojoji A Najeriya Afrika
  • Iran Zata Sassauta Shirin Nukiliya Tsakaninta Da Amurka Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaba Tinubu Ya Turawa Majalisa Sunayen Mutane Biyun Da Zasu Shugabanci Sashin Albarkatun Mai Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.