Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Gaza Ga Albarusai Ga Yunwa
Published: October 19, 2025 at 2:27 AM | By: Newsdesk | Updated: November 15, 2025

Posted on October 19, 2025November 15, 2025 By Newsdesk No Comments on Gaza Ga Albarusai Ga Yunwa
Published: October 19, 2025 at 2:27 AM | By: Newsdesk | Updated: November 15, 2025
Gaza Ga Albarusai Ga YunwaPublished: October 19, 2025 at 2:27 AM | By: Newsdesk | Updated: November 15, 2025

Yayin da albarusan sojojin Isra’ila ke dira a kan al’ummar Gaza a gefe guda kuma yunwa na ragargazar mazauna yankin. Kimanin mata da yara dubu 100 ke fama da mawuyacin yanayi na karancin abinci. Babban jami’in hukumar samar da abinci da duniya Ross Smith ya ce Gaza na gab da aukawa mummunan yanayin karancin abinci…

Ci Gaba Da Karatu “Gaza Ga Albarusai Ga Yunwa” »

Tsaro

Yajin Aikin Ma’aikatan Lafiya Na Shafar Harkokin Jinya A Asibitoci
Published: October 19, 2025 at 2:21 AM | By: Newsdesk | Updated: November 15, 2025

Posted on October 19, 2025November 15, 2025 By Newsdesk No Comments on Yajin Aikin Ma’aikatan Lafiya Na Shafar Harkokin Jinya A Asibitoci
Published: October 19, 2025 at 2:21 AM | By: Newsdesk | Updated: November 15, 2025
Yajin Aikin Ma’aikatan Lafiya Na Shafar Harkokin Jinya A AsibitociPublished: October 19, 2025 at 2:21 AM | By: Newsdesk | Updated: November 15, 2025

Aukawa yajin aikin gargadi da jami’an jinya wato nas-nas su ka yi, na shafar harkokin kula da majinyata. Jami’an jinyar dai sun yanke shawarar shiga yajin aikin bayan kammalar wa’adin mako biyu da su ka bayar don biya mu su bukata amma su ka ce ba a daidaita ba. Ba mamaki yajin aikin na gargadi…

Ci Gaba Da Karatu “Yajin Aikin Ma’aikatan Lafiya Na Shafar Harkokin Jinya A Asibitoci” »

Kiwon Lafiya, Labarai

Posts pagination

Previous 1 … 80 81

Sabbin Labarai

  • Jagoran Addinin Kirista A Kaduna Ya Rabawa Fiye Da Musulmai Dubu Kayan Abincin Azumi
  • Dottin Shara Ya Damu Jama’ar Havana Kasar Cuba
  • Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Shugaban Makaman Nukiliya
  • Dan Ra’ayin Mazan Jiya Leo Brent Zai Kyautata Alakar Afirka Ta Kudu Da Amurka
  • ‘Yan Tawaye A Burkina Faso Sun Kashe ‘Yan Kasar Ghana

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Hukumar IMF Tana Naziri Domin Kara Bada Lamuni Ga Kasar Zambiya Afrika
  • Jamhuriyar Nijar Ta Fitar Da Doka Domin Kare ‘Yancin ‘Yan Kasar Tsaro
  • Majalisar Dottijan Najeriya Ta Amince Da Tura Sakamakon Zabe Ta Na’ura Labarai
  • Gwamnatin Sham Tace Harin Kurdawa Ya Hallaka Sojojin Kasar Afrika
  • Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Shugaban Makaman Nukiliya Afrika
  • Babban Hafsan Tsaron Najeriya Ya Gargadi Masu Tayar Da Hankali Najeriya
  • Adamu: “Yakar Cin Hanci Daga Tushe Itace Mafita Daya Tilo” Labarai
  • Sabon Jadawalin Gasar Kwalon Kafa Ta Turai 2026 Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.