Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Sojojin Amurka Sun Kutsa Cikin Kasar Iran
Published: April 6, 2026 at 7:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Aikin ceton ya gudana da kusan cikakkiyar daidaito. A Cikin duhun dare, sojojin musamman na Amurka sun kutsa cikin ƙasar Iran ba tare da an gano su ba, inda suka haye wani tsauni mai tsawon ƙafa 7,000, sannan suka ceto wani ƙwararren matukin jirgi na Amurka da ya makale, suka kai shi zuwa wani wuri na sirri domin haɗuwa kafin wayewar gari a jiya Lahadi.

Wasu jiragen sama guda biyu sanfurin MC-130 da suka kai kusan sojojin musamman 100 zuwa wani yanki mai tsaunuka a kudancin Tehran, sun samu matsalar na’ura kuma suka kasa tashi, kamar yadda wani jami’in Amurka ya shaida wa Reuters bisa sharadin a sakaya sunansa. Wannan ya jefa sojojin na musamman cikin haɗarin makalewa a bayan layin maƙiya.

Shugabannin su sun ɗauki mataki mai haɗari, inda suka ba da umarnin a tura ƙarin jiragen sama zuwa cikin Iran domin kwaso su a matakai daban-daban  matakin da ya sa sojojin na musamman suka jira na wasu sa’o’i cikin tashin hankali.

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Ukraine Da Syria Zasuyi Haɗin Gwiwar Tsaro
Next Post: Shugaba Bola Tinubu Ya Amince Da Inganta Wutan Lantarki A Kasar

Karin Labarai Masu Alaka

Jami’an Tsaro Sun Dakile Safarar Makamai Daga Jos Zuwa Jihar Neja Afrika
Hawan Babbar Sallah A Masarautar Kaltungo Dake Jihar Gombe Afrika
Dakarun Pakistan Da Afghanistan Sunyi Arrangama Labarai
Rikicin Gabas Ta Tsakiya Yanuna Alakar Kasashen Da Najeriya Afrika
Shugaba Tinubu Ya Ware Kudade Domin Bunkasa Rayuwar ‘Yan Najeriya Afrika
‘Yan Bindiga Sun Kashe Sojoji A Jihar Kebbi Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Ga Fili Ga Doki Najeriya
  • An Samu Kaburbura Biyu Dauke Da Gawarwaki 173 A Kasar Kwango Afrika
  • Farashin Mai Yayi Tashin Gwaron Zabi Afrika
  • Rikicin Gabas Ta Tsakiya Yanuna Alakar Kasashen Da Najeriya Afrika
  • Eziekel Gomos Ya Zamo Babban Daraktan Sakatariyar Zauren Gwamnonin Arewa Najeriya
  • UPF Ta Bukaci Haɗin Gwiwa Da NERDC Domin Gina Al’umma Mai Zaman Lafiya Afrika
  • APC Ta Ayana Tsohon Gwamnan Bauchi M.A Abubakar A Matsayin Dan Takarar Gwamna Afrika
  • ‘Yan Bindiga Sun Kama Akalla Mutane 13 A Wani Coci A Jihar Kogi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.