Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Channels TV: Ta Yi Rashin Hazikin Dan Jarida Mr Khani Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • An Gano Gawar Dan Yawon Bude Ido A Kasar Chadi Afrika
  • Anyi Sallar Rokon Ruwa A Saudiya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaban Amurka Zai Sake Aika Jirgin Yaki Gabas Ta Tsakiya Amurka
  • Dalibin Jami’a Ya Rasa Ransa A Birnin Dakar Yayin Zanga Zanga Afrika

Anyi Asarar Biliyoyin Naira A Gobarar Kasuwar Singa
Published: February 16, 2026 at 10:11 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Babbar kasuwar hada hadar kayayyakin abinci ta Singa dake Kanon Nigeria ta gamu da ibtila’in gobara a daren ranar Asabar, inda ta rika ci har zuwa wayewar garin ranar Lahadi, kafin a shawo kan ta. Gobarar ta jawo asarar daruruwan miliyoyin Naira.

Wutar ta fara ne daga wani wuri da ake kira Gidan Gilas, inda akwai sito-sito na aje kayayyaki da kuma shagunan kayayyakin masarufi.

Wadanda abun ya faru a kan idon su, sun ce wutar ta fara ne da karfe tara na dare, bayan da kasuwa ta rufe. Har yanzu ba’a san musabbabin da ya janyo gobarar ba.

Labarai, Najeriya

Post navigation

Previous Post: Sakataren Harkokin Wajen Amurka Yace Rahoton Kasashe Biyar Akan Rasha Yana Dauke Da Damuwa
Next Post: ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 30 A Jihar Neja

Karin Labarai Masu Alaka

Ruwan Sama Ya Dai-Daita ‘Yan Gudun Hijira A Gaza Labarai
Anfara Kirga Kuri’a A zaben Kasar Guinea Labarai
An Kama Wani Da Abubuwan Fashewa A Zamfara Najeriya
Motar Kungiyar Kwallon Kafar Bayelsa United Ta Yi Hatsari Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Jirgin Sama Ya Fadi A Kano Labarai
Hukumar Hisbah Ta Kona Barasar Dubban Nairori A Katsina Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 30 A Jihar Neja
  • Anyi Asarar Biliyoyin Naira A Gobarar Kasuwar Singa
  • Sakataren Harkokin Wajen Amurka Yace Rahoton Kasashe Biyar Akan Rasha Yana Dauke Da Damuwa
  • Amurka Ta Kai ‘Yan Cirani Kamaru
  • Kasar Saudiya Zatayi Gwajin Noman Dabino A Kano

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • ‘Yan-Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Daliban St. Mary! Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Majalisar Dottawa Ta Kafa Komitin Dokar Zabe Najeriya
  • Okoye Na Shirin Maye Gurbin Nwabali, AFCON 2025: Wasanni
  • Sojoji Sun Yi Juyin Mulki A Guinea Bissau Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Litinin 11.17.2025 Rediyo
  • Aliko Dangote: Faruk Ahmed Ya Ci Amanar ‘Yan Najeriya! Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamna Ododo Ya Gargadi Sarakunan Gargajiya Najeriya
  • Shugaban Kasar Najeriya Ya Gabatar Da Kudi Fiye Da Naira Triliyan 58 A Matsayin Kasafin 2026 Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.