Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

Sakataren Harkokin Wajen Amurka Yace Rahoton Kasashe Biyar Akan Rasha Yana Dauke Da Damuwa
Published: February 16, 2026 at 7:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A jiya Lahadi Sakataren harkokin wajen Amurka Marco Rubio ya kira wani rahoto da cewar yana tattare da “damuwa” rahoton da wasu kasashe kawayen Turai biyar suka dorawa kasar Rasha laifin kashe mai sukar lamirin Kremlin Alexei Navalny ta hanyar amfani da guba, yana mai karawa da cewa Washington ba ta da wani dalili na yin tambaya.

“Tabbas muna sane da rahoton. Rahoto ne mai tada hankali. Muna sane da wannan lamarin na Mista Navalny kuma tabbas ba mu da wani dalili na tambayarsa,” Rubio ya shaida wa manema labarai a wani taron manema labarai a Bratislava a ziyarar da ya kai Slovakia.

A cikin wata sanarwa ta hadin gwiwa, Birtaniya, Faransa, Jamus, Sweden da Netherlands a ranar Asabar sun ce nazarin samfurori daga jikin Navalny “a ƙarshe” ya tabbatar da kasancewar an samu nau’in wani sinadari a cikin jikin shi

Gwamnatin Rasha, wacce ta sha musanta alhakin mutuwar Navalny a lokacin da ake tsare da shi a wani yankin Arctic shekaru biyu da suka gabata, ta yi watsi da wannan zargi na baya-bayan nan da cewa “wannan farfagandar kasashen yamma ne,” a cewar kamfanin dillancin labaran kasar Rasha TASS

Amurka, Labarai

Post navigation

Previous Post: Amurka Ta Kai ‘Yan Cirani Kamaru
Next Post: Anyi Asarar Biliyoyin Naira A Gobarar Kasuwar Singa

Karin Labarai Masu Alaka

Tsohuwar Jarumar Kannywood Wasila Ismail Ta Rasu Afrika
Ma’aikatar Tsaron Amurka Zata Kara Samar Da Makamai Amurka
Tsofin Ma’aikatan Gwamnati Sunyi Zanga Zanga A Jihar Neja Labarai
Harkar Zirga Zirgar Jiragen Sama Ya Bunkasa A Kenya Afrika
Rahoton MDD Yace An Kashe Fiye Da Farar 1000 A Sudan Labarai
Wasu Kasashen Turai Zasu Daina Tura Sojinsu Wata Cibiyar Sojojin Amurka Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Senegal Ta Lashe Gasar Kofin Nahiyar Afirka Afcon 2025. Wasanni
  • Bincike Yanuna Kasashen Afirka Suna Cikin Mafiya Cin Bashi A Duniya Afrika
  • An Kama Wani Da Abubuwan Fashewa A Zamfara Najeriya
  • Iran Zata Mayarwa Amurka Martani Amurka
  • Ƙarin Albashi Zai Fara Aiki Ga Sojojin Najeriya Daga Satumba Afrika
  • ‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayin Shanu Tsaro
  • CAF Ta Yanke Hukunci Kan Ƙasashen Senegal Da Moroko AFCON 2025 Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Iran Zata Kai Hari Tashar Makamashin Ruwa A Gulf Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.