Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Anyi Sallar Rokon Ruwa A Saudiya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaban Amurka Zai Sake Aika Jirgin Yaki Gabas Ta Tsakiya Amurka
  • Dalibin Jami’a Ya Rasa Ransa A Birnin Dakar Yayin Zanga Zanga Afrika
  • Maikaba Ya Yi Murabus A Matsayinsa Kocin Wikki Tourist FC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • NEDC : Zata Samar Da Cikekken Kulawa Wa ‘Yan Jaridar Da Sukayi Hatsari A Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Asusun IMF Ya Bukaci Afirka Ta Kudu Ta Rage Bashin Da Suke Karba
Published: February 12, 2026 at 7:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Asusun bada lamuni na duniya IMF ya shawarci Afirka ta kudu ta fito da tsari da ka’idoji karara da gwamnati zata bi sau da kafa wajen rage basussuka da gwamnati take karba, asusun yana mai gargadin cewa hasashe kan tattalin arzikin ya fi nuna koma baya, duk da alamun da ake gani na samun ci gaba.

A cikin rahoton sa na shekara shekara, asusun IMF yace duk kayyadewar da kasar ta kafa game da lamarin bashi a shekara ta 2012, hakan bai hana gwamnatin kasar ci gaba da amsar basussuka ba. Duk da cewa kayyadewar ta taimaka gaya hakan bai hana karin bashi kan kasar cikin shekaru 15 da suka wuce.

Kasar Afirka ta kudu mai arzikin masna’antu ta nuna alamun hawa tudun mun tsira, bayan an kwashe wani zamani na abubuwan fallasa da durkushewar tattalin arziki da galibi suka auku zamanin mulkin shugaba Jacob Zuma.

Cikin muhimman matakai masu kyau game da Afirka ta kudu sun hada da cire kasar daga jerin kasashe da aka sakawa ido domin shigarda kudade da ake zargin sarsalar su, da kuma samun maki kyau gameda tattalin arzikin kasar, a karon farko cikin shekaru 20.

Afrika, Labarai

Post navigation

Previous Post: Hukumomin Tsaron Najeriya Ne Suka Bukaci Amurka Ta Turo Musu Sojoji
Next Post: Donald Trump Yace Basu Cimma Matsaya Da Benjamin Natanyahu Ba

Karin Labarai Masu Alaka

Wani Harin ‘Yan Bindiga Ya Kashe Mutane 35 A Jihar Borno Labarai
Hukumar ICPC Ta Gayyaci Dangote Labarai
Mizanin Tattalin Arzikin Najeriya Na 2024 Ya Karu Da Kashi 3.84% Labarai
Ana Cigaba Da Samun Hare Hare Da Jiragen Marasa Matuki A Sudan Labarai
Tattalin Arzikin Najeriya Ya Farfardo Bisa Samun Wasu Sauye Sauye Labarai
Darajar Kudin Afirka Ta Kudu Ya Tashi Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Anyi Sallar Rokon Ruwa A Saudiya
  • Rundunar ‘Yan Sanda Sun Ceto Wani Daga Hannun Masu Garkuwa
  • Rasha Takai Mummunan Hari Birnin Kyiv
  • Amurka Tafara Mayar Da ‘Yan Afghanistan Da Suka Makale A Qatar
  • Donald Trump Yace Basu Cimma Matsaya Da Benjamin Natanyahu Ba

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Amurka Tafara Yiwa Kasar Iraq Barazana Amurka
  • Jamhuriyar Nijar Ta Fitar Da Doka Domin Kare ‘Yancin ‘Yan Kasar Tsaro
  • Yawan Mai Da Kasashen OPEC Suke Hakawo Yayi Kasa Sosai Labarai
  • Shugaba Tinubu Ya Umarci Janye ‘Yan Sanda Masu Gadin Ministoci Tsaro
  • An Gudanar Da Zanga-Zanga A Kasar Somaliya Labarai
  • Aisha Buhari Ta Bayyana Irin Kalubalen Da Ta Fiskanta Sakamakon Biyewa Jita-Jita Labarai
  • AFCON ChelIe, Ya Fidda Sunayen ‘Yan Wasan Super Eagles Na Karshe. Wasanni
  • Tsohon Shugaban Brazil Bolsanaro Zai Tafi Gidan Yari Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.