Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

Hukumomin Tsaron Najeriya Ne Suka Bukaci Amurka Ta Turo Musu Sojoji
Published: February 12, 2026 at 7:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar mayakan Najeriya ta fada ranar laraba cewa, dakarun Amurka da za su iso kasar cikin makon ni masu zuwa ba zasu je fagen daga ba, duk wani al’amari na tsaron kasar yana hanun dakarun Najeriya.

Wannan ya biyo bayan kalaman da wani jami’in Amurka yayi ranar talata cewa ma’aikatar tsaron Amurka da ake kira Pentagon zata tura wata tawagar sojojinta su harasda dakarun Najeriya dabarun yaki da ‘yan bindiga masu ikirarin jihadi, makonni bayanda shugaban Amurka Donald Trump, ya bada umarnim kai farmaki kan mayakan a Najeriya.

A makon jiya ne ma’aikatar tsaron Amurkan ta bada labarin ta tura wata ‘yar karamar tawaga zuwa kasar ba tare da bada wani haske kan lamarin ba, wannan shine karon farko da Amurka ta tabbatar da kasancewar jami’anta a Najeriya.

Kakakin helkwatar tsaro ta Najeriya Sama’ila Uba, ya gayawa kamfanin dilancin labarai na Reuters cewa, hukumomin kasar a Abuja su suka bukaci Washington ta turo da sojojin domin horaswa da shawarwari a wurare daban daban.

Amurka, Labarai, Najeriya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Yan Najeriya na ci gaba da maida martani akan sabuwar dokar zabe da majalisar Dattawan kasar ta Amince dashi
Next Post: Asusun IMF Ya Bukaci Afirka Ta Kudu Ta Rage Bashin Da Suke Karba

Karin Labarai Masu Alaka

Kasar Aljeriya Ta Soke Yarjejeniyar Jirgin Sama Tsakaninta Da Daular Larabawa Labarai
Wani Bincike Ya Nuna Cewar Da Wuya Iran Ta Bude Mashigin Hormuz Afrika
Shugaba Tinubu Ya Tafi Kasar Faransa Afrika
Farashin Mai Ya Ragu A Kasuwar Duniya Amurka
Iran Ta Harbo Jiragen Yakin Amurka Biyu Amurka
Gwamnatin Kebbi Ta Samu Tankokin Yaki Tsaro

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Amurka Zata Aika Jiragen Yaki Biyu Gabas Ta Tsakiya Amurka
  • Masu Goyon Bayan Palasdinawa Sunyi Gangamin Zanga Zanga A Australia Labarai
  • Manchester United Ta Sallami Ruben Amorim Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Tinubu Ya Yi Allah Wadai Da Kashe-kashen Jos Da Kaduna Afrika
  • Tsohon Lauyan Amurka Jack Smith Ya Fadi Maganganu Game Da Donald Trump Amurka
  • Gwamnatin Bola Tinubu Ta Raba Taraktoci Dubu Biyu Domin Inganta Noma Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Tinubu Ya Rantsar Da Shugabar Hukumar FCC Najeriya
  • Shugaban Lebanon Ya Nemi Gudanar Da Shawarwari Kai Tsaye Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.