Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Wakilan Majalisar Dokokin Phillipines Suna Yunkurin Tsige Shugaban Kasar
Published: February 3, 2026 at 10:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wakilan Majalisar Dokokin Phillipines Suna Yunkurin Tsige Shugaban Kasar
Published: February 3, 2026 at 10:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Wakilan Majalisar Dokokin Phillipines Suna Yunkurin Tsige Shugaban KasarPublished: February 3, 2026 at 10:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar talata, wakilan majalisar dokokin Phillipines suka yi zama domin yanke shawarar ko su ci gaba da sauraron karar neman tsige shugaban kasar Ferdinad Marcos Jr., wanda ake zargi da cin amanar kasa, rashawa, da kuma keta tsarin mulkin kasar. Shugaba Marcos wanda yake tsakiyar wa’adin mulkinsa na shekaru shida, wanda ya musanta zargin, yana…

Ci Gaba Da Karatu “Wakilan Majalisar Dokokin Phillipines Suna Yunkurin Tsige Shugaban Kasar” »

Afrika, Labarai

Kotun Uganda Tayi Watsi Da Karar Hukumomin Kasar
Published: February 3, 2026 at 10:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kotun Uganda Tayi Watsi Da Karar Hukumomin Kasar
Published: February 3, 2026 at 10:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kotun Uganda Tayi Watsi Da Karar Hukumomin KasarPublished: February 3, 2026 at 10:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wata kotu a Uganda ranar Litinin, tayi watsi da karar da hukumomin kasar suka shigar kan mutum na farko da ake tuhuma da laifin “luwadi mafi tsanani,” laifi da idan kotu ta tabbatar ana yanke masa hukuncin kisa, kamar yadda lauyan mutumin ya gayawa kamfanin dillancin labarai na Reuters. Dokar wacce Uganda ta kafa a…

Ci Gaba Da Karatu “Kotun Uganda Tayi Watsi Da Karar Hukumomin Kasar” »

Afrika, Labarai

Bincike Yanuna Kasashen Afirka Suna Cikin Mafiya Cin Bashi A Duniya
Published: February 3, 2026 at 10:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Bincike Yanuna Kasashen Afirka Suna Cikin Mafiya Cin Bashi A Duniya
Published: February 3, 2026 at 10:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Bincike Yanuna Kasashen Afirka Suna Cikin Mafiya Cin Bashi A DuniyaPublished: February 3, 2026 at 10:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Babban kamfanin dake auna tattalin arzikin kasashe da kamfanoni da ake kira S&P, yace kasashen Afirka suna fuskantar kasada sosai saboda tulin bashi da suke kan su, yayinda jadawalin biyan basussuka a bana yake karatowa, wadda ke kara matsin lamba kan kasashen. A cikin rahoton da kamfanin yake wallafawa a duk shekara, da yake duba…

Ci Gaba Da Karatu “Bincike Yanuna Kasashen Afirka Suna Cikin Mafiya Cin Bashi A Duniya” »

Afrika, Labarai

Rundunar Wanzar Da Zaman Lafiya Zata Tabbatar Da Tsagaita Wuta A Kwango
Published: February 3, 2026 at 9:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rundunar Wanzar Da Zaman Lafiya Zata Tabbatar Da Tsagaita Wuta A Kwango
Published: February 3, 2026 at 9:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rundunar Wanzar Da Zaman Lafiya Zata Tabbatar Da Tsagaita Wuta A KwangoPublished: February 3, 2026 at 9:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ma’aikatar harkokin wajen Qatar ta ce cikin ‘yan kwanaki masu zuwa, rundunar wanzar da zaman lafiya ta MDD a Kwango, zata tura tawagarta ta farko da zata sa ido kan tsagaita wuta tsakanin gwamnatin Kwango da kungiyar ‘yan tawayen kasar da ake kira da lakabin AFC/M23. Ma’aikatar ta bayyana haka ne ranar Litinin, bayan da…

Ci Gaba Da Karatu “Rundunar Wanzar Da Zaman Lafiya Zata Tabbatar Da Tsagaita Wuta A Kwango” »

Afrika, Labarai

Shugaba Trump Yace Amurka Da Iran Suna Cigaba Da Tattaunawa
Published: February 3, 2026 at 10:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Yace Amurka Da Iran Suna Cigaba Da Tattaunawa
Published: February 3, 2026 at 10:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Yace Amurka Da Iran Suna Cigaba Da TattaunawaPublished: February 3, 2026 at 10:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A gabas ta tsakiya kuma, Shugaban Amurka Donald Trump, ya fadawa manema labarai a fadar White House ranar Litinin cewa, Washington da Iran suna ci gaba da gudanar da shawarwari, yayinda manyan jiragen yaki na ruwan Amurka suke kara zuwa yankin inji Mr. Trump. A halinda ake ciki kuma, rahotanni suna nuni da cewa mahukunta…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Yace Amurka Da Iran Suna Cigaba Da Tattaunawa” »

Amurka, Labarai

Shugaban Trump: Washington Zatayi Cinikayya Da Indiya
Published: February 3, 2026 at 10:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Trump: Washington Zatayi Cinikayya Da Indiya
Published: February 3, 2026 at 10:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Trump: Washington Zatayi Cinikayya Da IndiyaPublished: February 3, 2026 at 10:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Litinin ne shugaban Amurka Donald Trump ya bada sanarwar cewa Washington ta cimma yarjejeniyar cinikayya da India. Saboda haka Amurka zata rage harajin kashi 50 data azawa kayyaki daga kasar zuwa kashi 18, ita kuma India zata daina sayen mai daga Rasha, kuma ta rage shingayen cinikayya tsakanin kasashen biyu. A cikin sanawar da…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Trump: Washington Zatayi Cinikayya Da Indiya” »

Amurka, Labarai

Ambaliyar Ruwa Ya Tilastawa Dubban Jama’a Rasa Muhallensu A Morocco
Published: February 3, 2026 at 10:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ambaliyar Ruwa Ya Tilastawa Dubban Jama’a Rasa Muhallensu A Morocco
Published: February 3, 2026 at 10:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ambaliyar Ruwa Ya Tilastawa Dubban Jama’a Rasa Muhallensu A MoroccoPublished: February 3, 2026 at 10:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Morocco ta kwashe mutane fiye da dubu hamsin daga birnin Kasar el-Kabir, kusan rabin mazauna birnin sakamakon barazanar ambaliyar ruwa, biyo bayan ruwan sama kamar da bakin kwariya da aka yi makonni ana yi a yankin, kamar yadda kafofin yada labaran kasar suka fada jiya Litinin. “Birnin ya zama kufayi,” kamar yadda mazauna garin Hicham Ajttou…

Ci Gaba Da Karatu “Ambaliyar Ruwa Ya Tilastawa Dubban Jama’a Rasa Muhallensu A Morocco” »

Afrika, Labarai

Masar Ta Jibge Jiragen Yaki Marasa Matuka
Published: February 3, 2026 at 10:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Masar Ta Jibge Jiragen Yaki Marasa Matuka
Published: February 3, 2026 at 10:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Masar Ta Jibge Jiragen Yaki Marasa MatukaPublished: February 3, 2026 at 10:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Masar ta jibge gogaggun jiragen yaki da basu da matuka da aka fi sani da drones da turanci, daga Turkiyya a wani karamin tashar jirgin sama mai nesa daga kan iyakarta kudu maso yammacin kasar, mataki da yake nuna ana zafafa yakin basasar da ake yi a Sudan, wadda ke nuna cewa makwabciyar Sudan din…

Ci Gaba Da Karatu “Masar Ta Jibge Jiragen Yaki Marasa Matuka” »

Afrika, Tsaro

Mabiya Addinin Kirista Da ‘Yan Bindiga Suka Sace Sun Kubuta
Published: February 3, 2026 at 10:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mabiya Addinin Kirista Da ‘Yan Bindiga Suka Sace Sun Kubuta
Published: February 3, 2026 at 10:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mabiya Addinin Kirista Da ‘Yan Bindiga Suka Sace Sun KubutaPublished: February 3, 2026 at 10:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Litinin, ‘Yan sandan Najeriya sunce akalla mutane 80 mabiya addinin kirista wadanda aka yi imanin ‘yan bindiga sun sace su a wasu coci coci uku a arewacin kasar cikin watan jiya, sun koma gidajen su, ikirarin da nan da nan kungiyar kiristoci ta Najeriya ta musanta. Kamar yadda kungiyar CAN ta fada, yan Bindiga…

Ci Gaba Da Karatu “Mabiya Addinin Kirista Da ‘Yan Bindiga Suka Sace Sun Kubuta” »

Labarai, Najeriya

Kungiyar Cigaban Al’ummar Tangale Tace Bata Goyon Bayan Kai Ziyara Wa Gwamnan Gombe
Published: February 3, 2026 at 9:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyar Cigaban Al’ummar Tangale Tace Bata Goyon Bayan Kai Ziyara Wa Gwamnan Gombe
Published: February 3, 2026 at 9:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kungiyar Cigaban Al’ummar Tangale Tace Bata Goyon Bayan Kai Ziyara Wa Gwamnan GombePublished: February 3, 2026 at 9:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyar Cigaban al’ummar Tangale Dake Kudancin jihar Gombe, sun Nisanta Kansu daga Wasu da suka Ziyarci Gidan gwamnatin Gombe Domin Kai Ziyarar muba’ya’a Ga Gwamnan jihar. A taron Manema labarai da suka Kira sun bayyana cewa, basa tare da wannan Gwamnati ta Inuwa Yahaya tun bayan rashin adalci da akayi musu wajen nadin Mai Tangale…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyar Cigaban Al’ummar Tangale Tace Bata Goyon Bayan Kai Ziyara Wa Gwamnan Gombe” »

Labarai, Najeriya

Posts pagination

Previous 1 … 9 10 11 … 60 Next

Sabbin Labarai

  • INEC: Akwai Yiwuwar Dage Zaben 2027 Saboda Azumi
  • Ganduje Ya Nisanta Kansa Da Batan Dadiyata
  • Dan Gudun Hijira Tarique Rahman Ya Kusa Zama Shugaban Kasa
  • Rundunar Sojin Amurka Zasu Kaiwa Iran Hari
  • An Gano Gawar Dan Yawon Bude Ido A Kasar Chadi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Kotu A Kasar Faransa Ta Daure Roger Lumbala Shekaru 30 Labarai
  • Shugaba Tinubu Ya Umurci Janyewa Manyan Mutane ‘Yan Sanda Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Rikicin Siyasa A Jihar Rivers Sakamakon Ayyana Fubara A Matsayin Shugaban APC Siyasa
  • Bassirou: Tawagar Senegal Zasu Samu Kyautar Kudi Da Filaye Sakamakon Nasarar Da sukayi AFCON 2025 Wasanni
  • Majalisar Dattawan Amurka Ta Amince Da Wata Doka Amurka
  • Layin Raba Wutan Lantarki Na Najeriya Ya Fashe Labarai
  • Rasha Takai Mummunan Hari Birnin Kyiv Afrika
  • Tarayyar Turai Zasu Kirkiro Sojojin Haɗin Gwiwa Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.