Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Ministan Yaɗa Labarai Ya Yi Kira Ga Haɗin Kai Domin Bunƙasa Maɗaba’u Afrika
  • Mataimakin Shugaban kasar Najeriya Ya Kaddamar Da Taron Zuba Jari A Jihar Jigawa Afrika
  • Uwargidan Shugaban Ƙasar Najeriya Ta Ƙaddamar Muhimman Ayyuka A Jihar Jigawa Afrika
  • Gwamnatin Najeriya Ta Fara Aikin Babbar Hanyar Da Za Ta Haɗa Jihohin Arewa Afrika
  • Gwamnatin Benue Da MACBAN Sun Kai Ziyarar Ta’aziyya Ga Iyalan Marigayi Ardo Risku Mohammed Afrika

Ambaliyar Ruwa Ya Tilastawa Dubban Jama’a Rasa Muhallensu A Morocco
Published: February 3, 2026 at 10:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Morocco ta kwashe mutane fiye da dubu hamsin daga birnin Kasar el-Kabir, kusan rabin mazauna birnin sakamakon barazanar ambaliyar ruwa, biyo bayan ruwan sama kamar da bakin kwariya da aka yi makonni ana yi a yankin, kamar yadda kafofin yada labaran kasar suka fada jiya Litinin.

“Birnin ya zama kufayi,” kamar yadda mazauna garin Hicham Ajttou ya gayawa kamfanin dilancin labarai na Reuters, ta woyar tarho. “Kasuwanni da kantuna duka suna rufe, kuma galibin mazauna birnin walau sun bari gari bisa radin kansu, ko kuma an kwashe su.”

Cikin wasu dalilai da suka haddasa ambaliyyar ruwan da jami’an kasar suka bayar harda sako ruwa daga madatsan ruwa da bashi da nisa da birnin wanda ya cika makil.

Sojojin kasar sun tura wata tawagar mayaka da suka kware ta fuskar ayyukan ceto, da manyan motoci da kwararru ta fuskar kiwon lafiya, wadanda suke taimakawa a ayyuakn ceto da motocin da za’a kwashe su da su.

Ruwan sama kamar da bakin kwarya, ya kawo karshen fari na shekaru bakwai da kasar ta fuskanta.

Afrika, Labarai

Post navigation

Previous Post: Masar Ta Jibge Jiragen Yaki Marasa Matuka
Next Post: Shugaban Trump: Washington Zatayi Cinikayya Da Indiya

Karin Labarai Masu Alaka

An Gudanar Da Zanga-Zanga A Kasar Somaliya Labarai
Tsohon Gwamnan Jihar Kano Rabi’u Musa Kwankwaso Ya Fice Daga NNPP Afrika
An Kai Hari Babbar Tashar Iskar Gas A Iran Afrika
Maharan Bindiga Sun Kashe Mutane 12 Masu Hakar Ma’adanai A Jihar Filato Labarai
Rasha Na Cigaba Da Kai Hare-Haren Makamai Masu Linzami Ga Ukrain Labarai
Kasar Tanzaniya Zata Gina Babban Tashar Iskar Gas Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Ministan Yaɗa Labarai Ya Yi Kira Ga Haɗin Kai Domin Bunƙasa Maɗaba’u
  • Mataimakin Shugaban kasar Najeriya Ya Kaddamar Da Taron Zuba Jari A Jihar Jigawa
  • Uwargidan Shugaban Ƙasar Najeriya Ta Ƙaddamar Muhimman Ayyuka A Jihar Jigawa
  • Gwamnatin Najeriya Ta Fara Aikin Babbar Hanyar Da Za Ta Haɗa Jihohin Arewa
  • Gwamnatin Benue Da MACBAN Sun Kai Ziyarar Ta’aziyya Ga Iyalan Marigayi Ardo Risku Mohammed

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Matasa Sun Sayawa Ferfesa Pantami Fom Din Takarar Gwamnan Gombe Afrika
  • Pakistan Zata Karbi Bakwancin Saudiya, Turkiyya Da Masar Afrika
  • Najeriya Da Amurka Sun Karfafa Alakar Tsaro Afrika
  • Shugaba Tinubu Ya Ware Kudade Domin Bunkasa Rayuwar ‘Yan Najeriya Afrika
  • Kotun Tarayya Tabada Belin Nasiru El Rufai Afrika
  • Rasha Da Ukraine Sun Cigaba Da Yakar Juna Afrika
  • Trump Da Bin Salman Da Wasu Kasashe Za Su Sa Hannu A Rikicin Sudan Labarai
  • Shugaba Trump Ya Yabawa Iran Bisa Bude Mashigar Hormuz Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.