An Gano Gawar Dan Yawon Bude Ido A Kasar Chadi
Rundunar sojin kasar Chadi ta gano gawar wani dan yawon bude ido, dan asalin kasar Faransa, wanda ya bace a kwanakin nan a arewa maso gabashin kasar, a cewar hukumomin yankin, inda suka ce farkon bincike ya nuna ya gamu da hatsari ne na fadowa daga kan dutse. Magajin garin Amdjarass, inda abun ya faru…
Ci Gaba Da Karatu “An Gano Gawar Dan Yawon Bude Ido A Kasar Chadi” »

