Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine Yayi Ajalin ‘Yan Ghana 50
Published: February 27, 2026 at 10:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Fiye da mutane 50 ‘yan asalin kasar Ghana ne suka rasa rayukan su a yakin da ake fafatawa tsakanin Rasha da Ukrain, bayan da aka yaudare su suka shiga yaki, a cewar ministan harkokin kasashen waje na Ghana Samuel Okudzeto Ablakwa, bayan da ya kai ziyara Kyiv, babban birnin Ukrain, inda ake tattauna maganar daukan ‘yan Afirka yaki.

Rahotanni dake nuna jawo hankalin maza daga Afirka zuwa Rasha kan alkawarin samun aiki, amma sai su bige da yin yaki a sahun gaba sun yi yawa a watannin baya bayan nan, abinda yake jawo gurbacewar alaka tsakanin Rasha da kasashen dake da hannu a ciki.

Hukumomin Rasha sun musanta zargin daukan ‘yan Afirka ba bisa ka’ida ba don yi musu yaki.

A wani taro na manema labarai ranar Talata, da yake tsaye kusa da Alakwa, ministan harkokin wajen Ukrain Andri Sybiha, ya ce fiye da ‘yan Afirka 1780 daga kasashe 36 suke yiwa Rasha yaki.

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: ‘Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi
Next Post: An Yankewa Prime Ministan Kasar Tunisiya Hukuncin Shekaru 24 A Gidan Yari

Karin Labarai Masu Alaka

Harin Isra’ila A Gaza Da Jirgi Maras Matuki Ya Kashe Mutane Afrika
‘Yan Tawayen M23 Masu Samun Goyon Bayan Rwanda Basu Jamye A Ulvira Ba Labarai
Najeriya Zata Kara Mai Da Take Hakowa Afrika
Ana Kokarin Kawo Karshen Matsalar Kashe Matafiya A Filato Afrika
Wani Alkali A Kotun Amurka Ya Dakatar Da Kudurin Shugaba Trump Afrika
Harkar Zirga Zirgar Jiragen Sama Ya Bunkasa A Kenya Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • AIG Kwaimo Ya Kai Ziyarar Aiki Gombe, Ya Buƙaci Ƙara Ƙaimi A Yaƙi Da Ta’addanci Labarai
  • Bayan Rikicin Manoma Da Makiyaya, Kwamitin White Paper Ya Ziyarci Bojude Da Kwami Afrika
  • An Zargi Shugaba Trump Da Kalaman Da Basu Dace Ba Afrika
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Asabar 11.15.2025 Rediyo
  • Kungiyar Enyimba: Bamu Da Niyyar Rage Albashin ‘Yan-Wasa Wasanni
  • Wani Dan Bindiga Ya Harbi Dakarun Tsaron Cikin Gida Su Biyu A Washington DC Labarai
  • Netanyahu Yana Neman Shawarwari Daga Hukumomin Lebanon Labarai
  • Isra’ila Zata Mamaye Lebanon Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.