Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyar EU Zata Taimakawa Somalia Da Kudade
Published: February 27, 2026 at 4:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyar EU Zata Taimakawa Somalia Da Kudade
Published: February 27, 2026 at 4:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kungiyar EU Zata Taimakawa Somalia Da KudadePublished: February 27, 2026 at 4:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Alhamis ne tarayyar turai ko EU a takaice ta bada sanarwar zata tallafawa Somalia da kudi kusan dala milyan 75 domin ayyukan jinkai. Somalia tana fama da yaki da kungiyar mayakan sakai na al-shabab, haka nan kuma tana fama da fari. Kungiyar tarayyar turan tace tallafin nata zaifi maida hankali ne kan ayyukan ceton…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyar EU Zata Taimakawa Somalia Da Kudade” »

Labarai, Sauran Duniya

Amurka Zata Tantance Fararen Fata ‘Yan Afirka Ta Kudu
Published: February 27, 2026 at 4:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Zata Tantance Fararen Fata ‘Yan Afirka Ta Kudu
Published: February 27, 2026 at 4:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Zata Tantance Fararen Fata ‘Yan Afirka Ta KuduPublished: February 27, 2026 at 4:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka tana burin tantance farar fata ‘yan Afirka ta kudu dubu 4,500 ko wani wata a zaman ‘yan gudun hijira zuwa Amurka, adadin ya haura yawan bakin haure da Amurka zata karba a shekara da gwamnatin shugaba Trump ta fada, har ma an girke karin rumfuna ko ofisoshi na wucin gadi a harabar ofishin jakadancin…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Zata Tantance Fararen Fata ‘Yan Afirka Ta Kudu” »

Afrika, Amurka, Labarai

Shugaban Hukumar Hana Yaduwar Cututtuka A Afirka Yace Akwai Rashin Fahimta A Tsakanin Kasashen Da Amurka Take Tallafawa
Published: February 27, 2026 at 4:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Hukumar Hana Yaduwar Cututtuka A Afirka Yace Akwai Rashin Fahimta A Tsakanin Kasashen Da Amurka Take Tallafawa
Published: February 27, 2026 at 4:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Hukumar Hana Yaduwar Cututtuka A Afirka Yace Akwai Rashin Fahimta A Tsakanin Kasashen Da Amurka Take TallafawaPublished: February 27, 2026 at 4:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Akwai manyan batutuwa ko rashin fahimta dake kunno kai a yarjejeniyar kiwon lafiya da Amurka take kullawa da kasashen Afirka dangane da yadda tallafin kudi da Amurka take bayarwa zai rika aiki daga yanzu, kamar yadda shugaban hukumar sa ido da hana yaduwar cututtuka a Afirka ya fada ranar Alhamis. “Akwai damuwa sosai game da…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Hukumar Hana Yaduwar Cututtuka A Afirka Yace Akwai Rashin Fahimta A Tsakanin Kasashen Da Amurka Take Tallafawa” »

Afrika, Amurka, Kimiya, Labarai

Gwamnan Jihar Adamawa Fintiri Ya Koma APC
Published: February 27, 2026 at 9:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnan Jihar Adamawa Fintiri Ya Koma APC
Published: February 27, 2026 at 9:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnan Jihar Adamawa Fintiri Ya Koma APCPublished: February 27, 2026 at 9:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Adamawa, Umaru Fintiri, ya sanar da komawarsa jam’iyyar All Progressives Congress (APC), matakin da ya ƙara wa jam’iyyar ta Bola Ahmed Tinubu ƙarfi da tasiri a jihar. Gwamnan ya bayyana hakan ne cikin wani jawabi da ya gabatar a ranar Juma’a, inda ya ce ya ɗauki wannan mataki ne bisa la’akari da muradun…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnan Jihar Adamawa Fintiri Ya Koma APC” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

INEC Mayar Da Lokacin Zaɓen 2027 Kafin Azumi
Published: February 27, 2026 at 9:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on INEC Mayar Da Lokacin Zaɓen 2027 Kafin Azumi
Published: February 27, 2026 at 9:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
INEC Mayar Da Lokacin Zaɓen 2027 Kafin AzumiPublished: February 27, 2026 at 9:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta a Najeriya wato INEC ta sanya ranar 16 ga Janairu, 2027, a matsayin sabuwar ranar gudanar da zaɓen Shugaban Ƙasa da na ‘yan Majalisar Tarayya. Haka kuma, hukumar ta ayyana ranar 6 ga Fabrairu, 2027, a matsayin sabuwar ranar gudanar da zaɓen gwamnonin jihohi da na ‘yan Majalisun Dokokin…

Ci Gaba Da Karatu “INEC Mayar Da Lokacin Zaɓen 2027 Kafin Azumi” »

Najeriya, Siyasa

Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Rasha: Tura Sojojin Birtaniya Ukraine Zai Kara Ta’azzara Yaki
Published: February 27, 2026 at 8:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Rasha: Tura Sojojin Birtaniya Ukraine Zai Kara Ta’azzara Yaki
Published: February 27, 2026 at 8:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Rasha: Tura Sojojin Birtaniya Ukraine Zai Kara Ta’azzara YakiPublished: February 27, 2026 at 8:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wata kakaki a ma’aikatar harkokin wajen Rasha Maria Zakharova, ta fada ranar Alhamis cewa duk wani yunkuri na tura sojojin Britaniya zuwa Ukraine zai ruruta wutan yakin ne ba ya kawo karshen sa ba. Birtaniya da Faransa sun ce suna da niyyar tura sojojin kasashen su zuwa Ukraine muddin aka cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a…

Ci Gaba Da Karatu “Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Rasha: Tura Sojojin Birtaniya Ukraine Zai Kara Ta’azzara Yaki” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Malaman Addinin Musulunci Da Kirista Sunyi Bikin Cika Shekara 15 Na Iftar A Najeriya
Published: February 27, 2026 at 5:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Malaman Addinin Musulunci Da Kirista Sunyi Bikin Cika Shekara 15 Na Iftar A Najeriya
Published: February 27, 2026 at 5:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Malaman Addinin Musulunci Da Kirista Sunyi Bikin Cika Shekara 15 Na Iftar A NajeriyaPublished: February 27, 2026 at 5:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon Ministan Matasa da Wasanni a Najeriya Solomon Dalung, ya jagoranci tawagar fitattun Malaman Kirista daga Arewacin Najeriya zuwa taron buda bakin azumin Ramadan da aka gudanar a Kaduna, inda aka sake jaddada al’adar shekaru 15 na ƙarfafa zaman lafiya, haɗin kai da fahimtar juna tsakanin Musulmi da Kirista. Ana gudanar da wannan taro na…

Ci Gaba Da Karatu “Malaman Addinin Musulunci Da Kirista Sunyi Bikin Cika Shekara 15 Na Iftar A Najeriya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi

Ana Cigaba Da Ceto Masunta Daga Ruwa A Ghana
Published: February 26, 2026 at 9:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 26, 2026

Posted on February 26, 2026February 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ana Cigaba Da Ceto Masunta Daga Ruwa A Ghana
Published: February 26, 2026 at 9:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 26, 2026
Ana Cigaba Da Ceto Masunta Daga Ruwa A GhanaPublished: February 26, 2026 at 9:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 26, 2026

A Ghana mayakan kasar ta ruwa da sama suna aikin ceto wasu masunta wadanda wasu ‘yan Bindiga da ba’a san ko su wanene ba suka kai wa hari a kwale-kwale 4 da suke ciki hari a ruwaye dake gabar ruwa a tsakiyar kasar da asuba hin ranar Alhamis, kamar yadda bayanai daga rundunar mayakan kasar…

Ci Gaba Da Karatu “Ana Cigaba Da Ceto Masunta Daga Ruwa A Ghana” »

Labarai, Sauran Duniya

Afirka Ta Kudu Da Kenya Sun Bayyana Yaudarar ‘Yan Kasashe Da Yawa Tare Da Sakasu Yaki
Published: February 26, 2026 at 9:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Afirka Ta Kudu Da Kenya Sun Bayyana Yaudarar ‘Yan Kasashe Da Yawa Tare Da Sakasu Yaki
Published: February 26, 2026 at 9:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Afirka Ta Kudu Da Kenya Sun Bayyana Yaudarar ‘Yan Kasashe Da Yawa Tare Da Sakasu YakiPublished: February 26, 2026 at 9:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Afrika ta kudu da Kenya a ranar Alhamis suke kara bayyana cewa ‘yan kasashen masu yawa ne aka yaudare su shiga yakin Rasha da Ukraine, domin hukumomi a Pretoria sun bada rahoton ‘yan kasar biyu sun mutu a fagen daga, yayinda wata kotu a Nairobi ta tuhumi wani mutum da laifin safarar ‘yan kasar 25…

Ci Gaba Da Karatu “Afirka Ta Kudu Da Kenya Sun Bayyana Yaudarar ‘Yan Kasashe Da Yawa Tare Da Sakasu Yaki” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Sanarwar MDD Ya Nuna Aniyar Mayakan RSF Na Kisan Kare Dangi
Published: February 26, 2026 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sanarwar MDD Ya Nuna Aniyar Mayakan RSF Na Kisan Kare Dangi
Published: February 26, 2026 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sanarwar MDD Ya Nuna Aniyar Mayakan RSF Na Kisan Kare DangiPublished: February 26, 2026 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tarzomar da mayakan wucin gadi a Sudan da ake kira RSF a takaice suka yi a birnin al-Fashir, yana dauke dukkan alamomi na “kisan kare dangi,” kamar yadda ministocin wasu kasashen waje a hukumar kula da hakkin Bil’adama na MDD suka fada a cikin wata sanarwa da suka sake ranar Alhamis. Gungun kasashen sun sunyi…

Ci Gaba Da Karatu “Sanarwar MDD Ya Nuna Aniyar Mayakan RSF Na Kisan Kare Dangi” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 60 61 62 … 130 Next

Sabbin Labarai

  • Dakarun Operation Fansan Yamma Sun Ceto Mutane 48 Da Aka Yi Garkuwa Da Su
  • NDLEA Ta Kama Dan Kasuwa Da Ke Yunkurin Safarar Hodar Iblis
  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Mayakan RSF A Sudan Suna Sace Kananan Yara A Lokacin Yake-Yaken Kasar Afrika
  • Isra’ila Ta Kashe Babban Jami’in Tsaron Iran Ali Larjani Afrika
  • Sojin Saman Najeriya Sunyi Gagarumar Nasara A Yankin Borno Najeriya
  • Gwamna Abba Ya Gana Da Kwankwaso Kamun Ganawarsa Da Tinubu Siyasa
  • Iran: Za A Gudanar Da Jana’izar Khamenei Bayan Kwanaki Goma Na Muharram Afrika
  • Mayakan M23 Sun Tsagaita Wuta A Gabashin Kwango Labarai
  • ‘Yan Ta’adda Sun Kashe ‘Yan Sanda A Jihar Katsina Najeriya
  • Zamu Hada Kai Mu Yaki Cutar Shan’inna (Polio) Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.