Hukumar Kare Hakkin ‘Yan Jarida Tace Isra’ila Ce Ta Kashe ‘Yan Jarida Kashi Biyu Bisa Uku
Hukumar kare hakkin ‘yan jarida ta ce an kashe ‘yan jarida 129 da ma’aikatan yada labarai a cikin aikinsu a bara, kashi biyu bisa uku Isra’ila ne ta kashe su. Shekara ta biyu kenan da kashe-kashen ‘yan jarida ya kafa tarihi kuma shekara ta biyu a jere da Isra’ila ke da alhakin kashi biyu bisa…

