Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Ce Albashin ₦70,000 Ya Gaza Biyan Bukatun Ma’aikata Afrika
  • NUJ Gombe Ta Ƙarfafa Bin Ɗa’a A Aikin Jarida, Ta Kaddamar Da Kwamitin Ladabtarwa Afrika
  • Hukumar UBRBDA Ta Fara Raba Kayan Noma A Gombe, Yobe Da Borno Amurka
  • Masu Ruwa Da Tsaki Sun Buƙaci Ƙarin Tallafi Ga Iyaye Mata Masu Shayarwa A Gombe Afrika
  • Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Yi Gargaɗi Ga Masu Karya Dokokin Hanya Afrika

Shugaba Trump Yace Bazai Bari Iran Ta Mallaki Nukiliya Ba
Published: February 25, 2026 at 4:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump a takaice ya bayyana batunsa na yiwuwar kai hari kan Iran a jawabinsa na majalisar dokokin kasar ranar Talata, yana mai cewa ba zai bari babban mai daukar nauyin ta’addanci a duniya ya mallaki makamin nukiliya ba.

Duk kuwa da cewar ya jibge wata gagarumar rundunar soji a yankin Gabas ta Tsakiya, Trump bai yi wani abu ba wajen bayyana wa jama’ar Amurka dalilin da zai sa ya jagoranci Amurka wajen daukar matakin da ya fi daukar hankali kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran tun bayan juyin juya hali na 1979.

A cikin jawabin nasa, Trump ya yi nuni da goyon bayan da Tehran ke ba kungiyoyin ‘yan ta’adda, da kisan masu zanga-zanga da makami mai linzami da kasar ta yi, a matsayin barazana ga yankin da kuma Amurka.

“Gwamnatin (Iran) da ‘yan ta’adda na kisan kai, wanda ba su yada da komai ba sai ta’addanci da kisa da kiyayya,” in ji shugaban na Republican kusan mintuna 90 cikin jawabinsa na shekara-shekara ga taron hadin gwiwa na ‘yan majalisar dattawa da na wakilai.

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Gwamnatin Afirka Ta Kudu Na Kokarin Kafa Wasu Dokoki A Kasar
Next Post: Shugaban Kasar Iran Ya Bayyana Samun Sakamako Mai Kyau A Tattaunawa Da Amurka

Karin Labarai Masu Alaka

Magoya Bayan Tijjaniyya Zasu Kauracewa Zabe Saboda Kama Sheikh Sani Khalifa Afrika
Mamakon Ruwan Sama Da Iska Ya Hallaka Mutane Uku A Jihar Yobe Labarai
Afrika Ta Kudu Ta Dora Haraji Mai Yawa Kan Karafa Afrika
Shugaban Lebanon Ya Nemi Gudanar Da Shawarwari Kai Tsaye Afrika
Sarkin Gombe Yayin Hawan Tudun Wada Labarai
Sojojin Amurka Sun Kutsa Cikin Kasar Iran Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Ce Albashin ₦70,000 Ya Gaza Biyan Bukatun Ma’aikata
  • NUJ Gombe Ta Ƙarfafa Bin Ɗa’a A Aikin Jarida, Ta Kaddamar Da Kwamitin Ladabtarwa
  • Hukumar UBRBDA Ta Fara Raba Kayan Noma A Gombe, Yobe Da Borno
  • Masu Ruwa Da Tsaki Sun Buƙaci Ƙarin Tallafi Ga Iyaye Mata Masu Shayarwa A Gombe
  • Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Yi Gargaɗi Ga Masu Karya Dokokin Hanya

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Iran Tace Farisa Zata Kai Hari Kan Mayakan Amurka Amurka
  • Birtaniya Zata Hana Jiragen Ruwan Rasha Wucewa Afrika
  • Amurka Da Iran Sun Tattauna A Kasar Pakistan Afrika
  • Gwamnatin Sokoto Tabada Umarnin Biyan Albashin Watan Fabrairu Labarai
  • Kimanin Ganga Miliyan 40 Na Danyen Albarkatun Mai Yayi Kwantai A Kasashen Afirka Ta Yamma Afrika
  • Hari Da Jirgi Marar Matuki Ya Kashe Mutane Da Dama A Darfur Labarai
  • Mali Da Burkina Faso Za Su Haramta Wa Amurkawa Izinin Shiga Ƙasashen Su Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Kotun Tarayya Tabada Belin Nasiru El Rufai Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.